Albishirinku masoya ga tashar Bahwa inda zaku saurari Littafin na Na BAHAUSHIYAH....
Domin cigaba da samu da samun labarin akai akai, zaku iya antaya min! 🙄🙀Me ma Jal Pharih ke cewa Yawwa sai ku an taya min *sankiraiba* 👌😂🤣 Ku mazga min da Soyayyarku, ni kuma zan cigaba da birigi meni odiyon domin ku🌹https://youtu.be/lTLQrjZwANY
![](https://img.wattpad.com/cover/219263309-288-k330621.jpg)
YOU ARE READING
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE)
Historical FictionA zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun...