KWARKWARAH
{ITAMA MATAR SARKI CE}
HAZAKA WRITERS ASSOCIATION.
Baki daya labarin
Sadaukarwa ce ga
ZAHRAN Addah Ramlat 🌹_Ingantaccen Zumar goran Tula! Maganin rage kiba! Maganin kara kiba! Maganin gyaran Boons! Karki ji kome tuntube mu ta wannan Number +2348030861857! Sayan na gari mai kudi gida_
😒 _Allah babu kyau wulakancin a dai dinga jin tsoron Allah zamanin mu tsoron Allah kaca-kaca! Ni ba gantalalliya bace da zan cigaba da azabtar da Sarah! Bari Ziryana da Fairo su zo! Dole su dauki mataki akanku! Ahtoh ni dai ba ruwana haka Inna take cewa ko?🤣_
9️⃣1️⃣
"Kiyi hakuri! Kinyi kuskure! Amma kasugurmin me laifin Jamal ne! Domin shi ya daura ki akan duk abinda ya faru, kuma dole ya amshi laifin shi."Gaskiya naji dad'i sosai, da abinda Mamah tace, ta kuma nuna min Dakin Jannart wanda yake rufe, na shiga. Kome na ajiye kamar tana raye, sai kura da yayi,. A hankali na zauna abakin gadonta, wanda yake shimfid'e da kyakyawan zanin gadon. Jan matashin kai nayi na daura a kan cinyata, sanan na daura kaina akai.
Take wani lokaci ya dawo, lokacin tana fama da Cutar ajali, tasha samunta tayi irin wannan halin. Haka zata gaya mata magana, ko kuma ta cire matashin, a madadin taga b'aci rai sai ma taga tsantsar adalci da halaccin akan fuskarta, sai dai ta sauka a gadon ta kifa kanta da jikin gadon, duk abinda zata mata bazata tab'a magana ba, haka zata gama ta bar mata dakin.
Kirjina ne yayi min mugun nauyi, lokacin da na tuna irin zalincin da nayiwa Janny! Sai naji kamar da bana duniya wannan tozarcin da me yayi kama.
Nayi kuka har nagodewa Allah, juyawa nayi idanuna ya sauka akan wata farar takarda, wanda aka yi rubutu da manyan Harafi!.
_WATAN WATA RANA! ZAKI ZO D'AKINA KINA KUKA! LOKACIN NAYI NISAN KIWO! GA YAR KARAMAR TUNI__Sarah! Lokacin da zaki zo anan bana raye! Sarah wato akwai abinda nake son gaya miki! Akan Masarautar Daura! Sarah ban san yadda zan miki bayani fahimta ba! Amma akwai Sahurah Jakadiyan Fulani Hasiyah! Sarah masarautar tana fama da tsinuwar mutane da Aljanun! Naso na kawo karshen wannan al'amarin amma ina ban zanyi nisan kwana ba! A duk lokacin da kika kika rayu da abinda zan haifa, ki duba drowan dake gefen gadon, zaki samu wani littafina, guda biyu ne duk na rubuta Abu daya a cikin shi. Sannan ki bawa Abinda na haifa idan mace ce! Sha takwas! Idan namiji ne sha shida! Sarah don Allah ki taimake ni ki rike min abinda zan bari da hannu bibbiyu, sabida dalilai na farko ya tashi kamar yana tare dani! Na biyu! Ya samu kyakkyawan tarbiyya da dabi'un da nasani masu kyan nan, Sarah nasan ke ba muguwa bace! Nasan Kishi ya sauya min ke! Don Allah ga Abin da zan haifa karki bari kishina ya koma kan shi, dan haka ne kawai zai sanya ta ko shi tashi cikin natsuwa da kamala, Sarah don Allah ki saka ido akan tarbiyyan shi ko ita, ban san me zan haifa ba. Don Allah karki bari wani abu ya d'arsu a ranki! Na barki lafiya Daga Masoyiyarki har Kullum_
JANIMAL♡
Hawaye ne suke zuba sosai, sabida rashin da nayi na har abada, duk da na bata wahala bai tab'a ta sare da halayye na ba, ta min uzuri ta ko ina, ta kuma min Uzuri a rayuwa shin wacece zata maye min gurbin da na rasa? Yashe zan sami kamarta?.
"Sarah!"
D'ago kaina nayi, na kalli Mamah da take ta kuka, shigowa tayi ta zauna sannan ta dube ni tace.
"Jannart Addu'a take bukata ba kuka ba! Ni kaina shi yasa naki rabuwa da kayan Jannart! Ko daya, sabida idan na shigo dakin ina tunawa da ita! Amma dole na rabu dasu."
![](https://img.wattpad.com/cover/219263309-288-k330621.jpg)
VOUS LISEZ
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE)
Fiction HistoriqueA zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun...