Page 1

609 21 0
                                    

*PHTEENJIDDAH*

*MALLAKAR*
*_Ƴar Gafai_*
*(Mum Irfaan)*

*WATTPAD*
*_MumIrfaan_*

  *Please Subscribe my Channel*

https://www.youtube.com/channel/UCWyfuDW1EWCBqzOrwaCnq3Q
Domin kawo muku Audion littattafan hausa

                 *1*

Haba phaty ki rage gudu mana bakya tunanin gudun da kikeyi yayi yawa,
Phaty ta kalli jiddah dakyau tace haba sister bakya so mu isa gida da wuri koso kike dad ya ganemu haba sis plz kiyi shiru kawai naqosa naganni a gida wlh banason dad yagane mun fita yau... Jiddah ta kalli phaty tai wata daria tace ai aikin gama ya riga ya gama 4eyes fa mukayi da dad a cikin hotel din ko kina xaton bai ganemu ba too wlh ya ganmu kawai yayi pretending din bai ganmu ba, coz yana tare da friends dinsa ne, ohh maybe kamar meeting xasuyi shiyasa banaso wlh muna xuwa local hotel muyita ganin wa enda basu dace damu ba amma kin...... Phaty tai saurin dakatar da jiddah tace look sis kinsan hotel din da mukaje bana qananan kwari bane coz bana tunanin fuck guys suna xuwa wuri saboda tsadan wurin, tabe baki jiddah tai tace kyaji dashi buh nidai plx kiyi driving dinmu dakyau baki ta gudu ba, phaty dai banxa taima jiddah sai gudu take tayi jiddah na famayin sababi.....
Suna isa gida naga an bude musu get bansan lokacin dana yar da littafina ba da pen din hannuna na, saboda haduwar gidan tsaya kwatanta muku girman gidan da kuma tsaruwarsa bata lokacine saboda gidan ya hadu ya tsaruuuu kai kyan gidan baxan iya fada muku ba...
Jiyo qarar rufe get din gidanne ya maido dani daga duniyar tunani kafin na ankara har an rufe get din har xan dawo gida naga MRS OMAR ta saqalomin igiya haka na kama ina kurjewa nahaye saboda fans dina masu buqatar jin labarin phatynjiddah, hango phaty nai tana qoqarin rufe mota jiddah kuwa tuni ta shige bedroom dinsu ta fada bathroom don tai wanka batafi 5minutes ba sai gashi ta fito daga ita sai towel, ta xauna a gaban dressing mirror tana shafa mai da sauri sauri ta saka baqar doguwar riga da hijab ta dauko alqur'ani mai girma ta fara karatu nan na saki baki ina kallon ikon Allah, phaty naga ta bankoo daki tana kallon jiddah ta fara daria qasa qasa tacema jiddah matsoraciya kawai jiddah dai batai mata magana ba ta cigaba da karatunta itama phaty tube kayanta tai ta shiga cikin bathroom donyo wanka itama.
Jiddah tana cikin karatu taji budewar get kasancewar tasan wanda xai shigo gidan ta bude window don ganin mai shigowa, dad dinsu ta gani ya shigo harabar gidan a guje ya fito daga cikin motarsa kana ganin fuskansa kasan yana cikin matsinancin bacin rai, jiddah naganin haka ta tafi hanyar bayi.
Phaty ta kira sunanta da muryan tsoro knocking din kofan bayin takeyi amma phaty tai banxa da ita, rera wakanta kawai takeyi a bayi.
   Jiddah nata jiran phaty ta fito, don ta gaya mata wannan breaking news din amma phaty taqi fitowa harta gaji, tana xaune saiga phaty ta fito daga bayi tana fitoo, yanayin yadda taga jidda ta xama abin tausayi sai abun ya bata daria.
   "Phaty tace beb what's going on naga kin wani birkicene?"

    "Tsaki jidda ta buga tace sai ynx kikaga damar fitowa to wlh ki tsimayi kiran dad dan kiran baxai maki dadi fa"
  
"Juya ido phaty tayi yadda tsananin kyanta ya qara bayyana yayin data saki wani murmushi gefen kumatunta suka lotsa (dimple) tace xan ansa ko xamu ansa?
Look inkinsan baxa ki iya kare kanki ba a wurun dad jst keep your dirty month ni xan masa bayani kuma wlh kikaimin ba daidai ba tai kwafa tace nida kene.
   Tsaki jidda tayi tace ke kika sani dai.
 
Juyowa phaty tayi ta nuna kanta tace ni kike yima tsaki?, wlh ki kiyayeni cax am not ur mate.
  
   Banxa da ita jidda tayi xatai magana kenan sukaji dad yana faman kwalla kira.
    
    Hajiya amina!
    Hajiya amina!!
    Hajiya amin..............
    

  Na'am alhaji wannan kira haka kodai taaa sa...........

Dakata ya tsaida ita ina yarannan suke?.
   
Ohhhh 'yan biyu wai suna dakinsu da alamama mura ji'a suke domin kuwa tun daxu naji kiri'a na tashi a gidan namu.

PHATEENJIDDAHWhere stories live. Discover now