page 3

162 12 0
                                    

*PHTEENJIDDAH*

*MALLAKAR*
*_Ƴar Gafai_*
*(Mum Irfaan)*

*WATTPAD*
*_MumIrfaan_*
 
   *Please Subscribe My Channel*

https://www.youtube.com/channel/UCWyfuDW1EWCBqzOrwaCnq3Q
  Domin kawu muku Audion littattafan Hausa

     
                             3

"Phaty sai shirin xuwa party take, domin kuwa bataso arainata, tafison ta saka kaya masu tsadan gaske da kuma kyau, tanaso ta xama tauraruwa a wurun ta haska kaf 'yan matan wurun, shiri takeyi sosai, kayan data ware koni yamin kyau amma yaka mata ace tana dakin mijinta xata saka wannan dressing din coz kayane na fitsara, gwada kayan tayi tana juwa ko wani part na jikinta a gaban mirror domin taga dressing din kuwa yayi, tana cikin dubawane jiddah ta turo kofan tace,

" wow sis kinyi kyau over sai kace xakije gasar fidda sarauniya".

"Phaty juya idanuwa tayi, tace,

" Kin tabbata nayi kyau kuwa?" tace,

" Dari bisa dari ma, kin ganki kuwa lyk a queen"

"Murmushi phaty tayi tace thanks 'yar uwa"

"Jidda sosa kai tayi tace to ina nawa nima"

"Phaty juyowa tayi ta kalleta tanaso ta danne dariyar dataxo mata, tace. Ohh na dauka kince bazaki ba shiyasa na aika aka siyomin nawa ni kadai, haka kawai na siyo maki ki kara yarfani"

"Jiddah tace haba sis amma aina fada maki daga wannan party baxan kara zuwa ba, i mean inason zuwa wannan party, zama tayi akan stool tace bai kamata muna twins ba kuma aga munsa kaya daban-daban"

"Murmushi phaty tayi tace wasa nake maki ganaki can cikin wadrob".

"Daka tsalle jiddah tayi tace thanks my bestie ALLAH yabar xumunci"

"Phaty tace ba kamai ai ana tare, but ynx maiya kamata muce ma mom tabarmu mu ficene kinsan xuwa 7:00pm xa afara"

"Murmushi jiddah tayi tace karki damu ai bazatasan lokacin dawowarmu coz munjama mai gadi kunne sosai da sosai, bana tunanin zaikai mata tsegumin dawowarmu"

"Phaty tace yess haka yayi er uwa dat's y i love you"

""Haka sukayi ta fama shawarar yadda zasu shirgagama mom dinsu karya donsu fice, 5pm nayi, ko wacce taci uban dressing dinta kasancewar dad dinsu baya gari yana abuja, shiyasa suke tunanin bazasuci wahalar makar da mom dinsu ba, ilai kuwa haka akayi sun zumbula uban hijab dinsu, sunje sun mata dayar fuskar tasu ta muminan bayi, suka shirgaga mata karya har suna fadin bazasu dade ba idanma tajisu shiru to sun shiga ta wurun gardern ne, zasuyi muraji'a bazasu fito ba sai safiya, ta amince dasu tayi masu adawo lapiya domin kuwa ta yarda da 'yayan nata akwai kamun kai.""

"Haka suka fita sunata faman zabga murna suna zuwa wurin mota phaty ta cilla ma jidda key din mota tanayi tana rera wakarta ta shakiti bobo, haka suka figi motarsu basu zarce ko ina ba sai gidan cin abinci kafin tym din casu yayi su kama kansu"

"8pm suka bar restaurant din basu zarce ko ina ba sai wannan hotel din tun abakin get suka tube hijabansu, suka shiga ciki, phaty ce ta dauko wayanta don kiran musty, kawai taji ana tafi wow kawai take furtawa domin wani carpet aka shinfida masu daga bakin kofad motarsu da wasu flowers maasu kyau da kamshin, wat a wanderful phaty ta fada tana kokarin saka kafanta a waje"

_Oh my God nace ban lura da takalmin kafanta ba sai yanzu wani arnan hill ta saka wanda yayima kafanta kyau da ado takalmin yayi kyau overr idan na fada maku kudin takalmin sai kuce karya nake alhalin da gaskene_??

"Phaty sai taji kanta ya kara girma nan take ta ciro glass dinta kirar gucci, ta tafka a fuskarta"

_Niko nacee ALLAH yayi sura anan wajen wannan kyau haka_

"Fitowa tayi cikin takunta na kasaita tana murmushinta mai kashe 'yan maza ji kake ana raf raf raf guru ya kauraye da tafi, jidda ma fitowa tayi sai aka fara zuba musu flowers dinnan mai kamshin gaske suna tafiya step by step sai kace su aka hadawa wannan partyn"

_Ina rakube nidai ina kallon ikon ALLAH sai naji kamar hayaniya a cikin hotel din, nan na sulala don ganinsu waye masu wannan fadan wani dankareren daki nagani kamar ba hotel ba, dakin ya tsaru oveeer sojoji nagani sun zagaye wani mutumi suna fadin abasu umarni suje suci uban wanda ya hada partynnan, mikewa tatsaye yayi still banga fuskanshi ba yana takunsa cikin kasaita kee da kinga yanayinsa kinsan lallai wannan guy din ya hadu window yaje dan ya leqa masu wannan ihun watoo su phaty kawai sai naga omer??? na cikin film din TARKON KAUNA (adini sen koy) da kakin sojoji, da gudu na banka dakin inaa haki nace laaa jama'a ga omer har wani soja yayo kaina da bindiga sai naji yace kamar maman irfaan ko ba baki sai kunne na daga masa kai, yace bani bane omer ni sunana umar hope kin fahimceni na kara daga masa kai yacemin menene a hannunki tuni na boye littafina da biro nace ba komai, yace inma labari kike badawa to ki sakani a ciki domin ynx nima na shigo cikin labarin, daga masa kai na karayi, nace amma kana da kirki murmushi yayimin na kallesa nace wlh komi naku iri daya da omer, sai yacemin haka mutane da dama suke cewa, to nagoe, wuff na fice domin a tsorace nake dasu, masu karatu na fayyace maku gaskiya wannan umar din kamarsu ta baci da omer????????._

"Su phaty kuwa casu yayi mata yadda takeso caskalar raawarta take son ranta, yayin dasu musty kuma suke hada masu ramin mugunta, rawa take sosai kamar babu wani gabobi ajikinta, tana cikin rawar ne musty yadan tabata, tace yadai, mika mata cup yayi, tace,

" Kasan bama shan wine kaikanka ka sani", yace,

" Come on ba wine bane ur best drink ne _lacasera_ karba tayi", tace,

" Ina na sis?," yace,

" Na rigada na bata nata",

" Tace, ohk, ta karba cup din tana neman inda xata xauna".

"musty kuwa tunda yaga tym dinda jiddah tasha da kuma tym din daya ba phaty, ya tafi yana murmushi domin burunsu ya kusan cika".

"Zaman da phaty zatayi kenan wata beb ta bangajeta bata sani ba, wani ashar tayi ta ruke mata wuyan riga tace who dare ar u daxaki bigeni baki da hankaline to wlh saikin siyamin.
Tana cikin yima wannan beb din tijara saiga boyfriend dinta nan.

"Ke dalla saketa kona tsintsinka maki mari"

"Wani ashar phaty ta karayi tace wlh yau da bakai bacci mai dadi ba don kuwa kwanan prison xai kamaka."

"Baby rabu da ita bata da mutunci kokadan plz siyo mata drink din kawai"

"Haka suka kawo mata suka bata sunata 'yar zage-zage, ta kafa kai ta shanye lokacin datake sha, shigowar musty kenan wata irin ajiyar xuciya yayi, yace,

"The game is over"

"Tana gama shanyewa taga jiddah akan wata kujera tasa kanta cikin kafafunta, mikewa phaty tayi taje wurun jiddah, tace

"Sis mun kusan tafiya fa, ganin jiddah tayi tana lumshe idanuwa, tana magana dakyar."

"What phaty tace da karfi jiddah wine kikasha??. Ta fada a razane.

"Cikin magagi jiddah tace no sis bansha komai ba kawai lacase....."

"Bata karasa ba phaty ta wanketa da mari kyawawa, tace,"

"Uban me kikasha kikemin magana ta 'yan maye????"

"Dafe kuncinta jiddah tayi tace wlh bansha wine ba musty ne ya kawomin lacasera saidama na tambayeshi menene ya fadamin......

Tana gama fadin haka sai bacci, bacci mai karfine ya fizgeta.

"Phaty sai juya maganar da jiddah tayi mata take, zunbur ta miqe bata tsaya a ko inaba sai inda drink dinta ya zube lakuta tayi ta shinshina, sai taji ansaka kwaya a cikin drink din kwayarma mai karfin gaske wacce mutum kafin ya farka saiya kwana daya cur yana bacci, goge hawayanta tayi, tace,

"Shege so yayi ya tona mana asiri gun iyayanmu but bari nima nayi pretending inga uwar maixaiyi, wuka ta samo mai kaifi ta soketa, taje kusa da jidda ta fara baccin itama kamar gaske...

_Masu karatu in baku mantaba su phaty na fada maku manyan likitocine don haka zata iya gane abunda musty ya saka musu a cikin drink. wannan kenan_

PHATEENJIDDAHWhere stories live. Discover now