ZAƁEN TUMU 29

384 58 18
                                    

MACE MUTUM WRITTERs ASSOCIATION✍✍✍.. 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

*ZABEN TUMU 29*

Via wattpad: @maryamtalba

*Maryam Talba (Mrs abdallah Adam)*

TALBA CE.

Jinya ramlat tasha agun jammy,

Tsananin mamaki kb ya sanya ramlat ko magana bataiyayi saide tace " ummm" uhumm" umum"

Tana al'ajabin wanan abu datake gani tamkar wani labarine a majiki take kallo, kb ya daketa?

Seta tambayi kanta, dn tanaso ta gaskata ne kawai se ta ɗauki matakin da zata ɗauka ɗin,

Jamila ce ta shigo riƙe da sauser plate cikinsa farfesu ne na naman kaza yaji ganyen curry se kamshi yakeyi, nan wani retorent taje ta sayo mata, dn a yanzu shi takeci kawai.

Karɓa tayi tana ci

Can tace " jamila meya kamata nayiwa kabeer na huce'

Jammy tayi murmushi , yanzu ne zata gama da kwaƙwalwar ramlat, yanzu ne zata ida lalata mata rsyuwarta gabaki ɗaya, duk wanda yaci tuwo da ita miya yasha nasha nasha.

Tace " komawa zakiyi mu lallaɓashi, sanan mu zuba masa asiri"

A zafafe tace " ba wnaan nakeso ba so nake na kassara kb, sonake na jawo masa masifa da balain da zai sanyshi faɗuwa ya mutu ko ya kamu da cutar hawan jinin da zai kaishi lahira amma a hankali, inason yayi slow death"

Cikin mamaki jammy tace " haba dai abin yakai ga haka?

Ranta a ɓace tace " yafi haka jamila, babu ɗa namijin daya taɓa dukana duk rayuwata sai shi, inaso na nuna masa yayi kuskure babba, banason kb na tsaneshi duniya da lahira"

Jamila kamar ta tashi ta kama rawa da tsalle dn murna, ramlat zata sauƙaƙa mata aikinta ƙwarai da gaske, bsta buƙatar wasa ƙwaƙwalwa akan wanan batun za dai taci gaba da shirye shirye ta ɗaya ba garen data kama ɗin

Matsowa tayi daf da ita ta raɗa mata wasu maganganu masu tsawo a kunenta, wnaan kuma shine mafi munin shawarar data taɓa ɗauka a dukanin rayuwarta shawarar da zatayi sanadi dayawa.

Ta kare da cewa " musamu dai ya maidake gidan sauran aikkin zamuyi su a hankali".

Ta murmusa tana hango kb da dukkanin iyalan tofa sun ƙasƙanta a gabanta.

Da ambursa ya samu labari kuwa zuwa yayi yamata kaca kaca wai tanaso ta ɓata musu lamura, lamuran da har jamilan sun ɓoye mata bata sani ba, abinda basu sani ba shine jamilan tana musu kallon biri ne su suna mata kallon ayaba, burin ambursa shine su mallake BK, daganan ya mata wayo ya ƙarbe abin aikinta ya ƙare, sai kuma yayi kan matilda ya gama da ita, shi ya mallaki komi...... Mafarikinsa da zaiyi wuyar zamowa gaskiya kenan.

"**************
**************

" Doctor u have a visitor"

"Baƙo?

Khulsum ta tambayi wata abokiyar aikinta dakta rahila"

Rahila ta gyaɗa kai " bako inaga dai kamar ɗan uwanki ne"

Mamaki ya rufeta, toh wa zaizo yanzu haka, nemanta, ko dai habeeb ne?

Saita mike ta tattara abubuwan gabanta tayi musu mahalli

Ta fice,

Cikin sabuwar motarsa corolla jeep sabuwar yayi yazo, duhun tagogin motar ya hanata gane wAye.

Kallonta yakeyi tunda ta fito daga ofishin, saye da baƙar abaya, ta yane kanta da bakin gyalen me ɗan girma, sai rigar likitoci  fara ƙal,da aka rubuta " dr uk. Kabeer"

ZABEN TUMUN DAREWhere stories live. Discover now