*NI DA YAA FAUWAZ*💕💕💕💕
_(Love story)_1⃣2⃣5⃣ - 1⃣2⃣6⃣
*End*Na
*MARYAM S INDABAWA (ANTTY)*
*MANS*Facebook group:- *Indabawa novel group/ Hakuri da juriya hausa Novel Group*
Email:- -Maryamsuleiman220@gmail.com
Wattapad *Msindabawa*🌐🌐🌐🌐🌐🌐
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S* ✍🏻✍🏻✍🏻
*(HAJOW)*
*Gidan Amanci da albarka*
*_(We Educate, Entertain Enlighte and Exhortate our readers)_*Dedicated to
*Nafisa Suleiman (Mommy nah)*
_Allah kara girma da daukaka ya raya zuri'a AMEEN_*Mommy na ina godiya da soyayyar ki da kulawar ki gareni. Allah ya bar kauna. Allah ya kiyaye min ke, ya Raya Auta Al amin. Ya Albarkaci zuri'a. Ameen. Mommy nah Allah saka miku da alheri ya bar mana ke ya raya miki Autah Yasmeen Ameen. (Kusa min iyaye na a adidu'a Mommy na da Mommy nah)*
*Not Edited*
*My sisi _Mariya Kabir Bako (Bintu sheik)_ ina taya ki murnar kammala littafin ki me sona _Haleematus Sadiya (Mai tagwayen suna)_ Allah ya huce gajiya, Allah ya baki lada ya kara basira da daukaka. Allah ya saka da alheri. Muna murna dukkan yan kungiyar mu.*
Rayuwar su a England rayuwar ce abar sha'awar ba abinda suke Sai honeymoon dinsu ba karya Amman fa Sam Bata taba fita ba kullum suna gida Sai dai kullum zai fita yayo Mata siyayya mai yawa da kayan ciye ciye itama Bata damu da ta fitan ba.
Abokan sa da yawa sun zo Amman in zasu gaisa Sai ta saka hijab har kasa. Yasmeen tana mamakin kishin Yaa Fauwaz yace a da ya yake da Anty Billy to? Ita da bata da manyan kayan kullum sai English wears.
Kan suyi sati Yasmeen ta dada kyau ta cika tayi haske kullum in ya fita yai ta siyon Mata kayan sawa na gida Wanda take Masa kwalliya dasu yake Jin Dadi.
Daga wanka ta fito ta shirya cikin wani skin tie ta saka wata Yar vest wacce duk ana ganin kirjin ta, ta gane Yaa Fauwaz na son kwalliyar da zata bayyana kirjin ta Dan haka take masa sosai dan da ta zauna zai fara wasa da kirjin ta. Tana falo tana chatting taji tsayuwar motar Yaa Fauwaz mikewa tayi ta leka window ta hango shi tafe yana rike da karamar jaka da Leda a hannun sa. Lafiyar Yaa Fauwaz kanta abar shawa'a ce da burgewa bare Kuma ya kasance hero ka. Ka gama dacewa.
Jin har Yana Danna intercomes yasa ta nufi kofar ta bude masa Yana gannin ta ya zubar da kayan hannun sa ya janyo ta ya fara kissing nata. Ido ta lumshe Tana maida Masa da martani. Sun Jima a haka sannan ya sake ta ya rumgume ta yana sauke ajiyar zuciya.
"Ina son ki Princess. Ina kaunar ki Baby nah!""Nima Ina son Honey love, Ina kaunar ka My hero!"
Daukar ta yayi kamar jaririya ya Kai ta kan gado nan suka zube suna nunawa junan su soyayya. Sai da komai ya lafa bayan sunyi wanka sannan yaje ya dauko ledar da yashigo da ita wasu Kaya ya Mika Mata ta amsa. English wears me masu kyau. Kallon sa tayi tace
"Wanne Zan saka maka yanzu!"Wasu ya dauko Wanda net ne gaba dayan sa saka su tayi ta kalle shi tace
"sunyi?"Da hannu yai mata alamar tai turning round juyi ta farayi tana Dan karkada jikin sa. wata irin ajiyar zuciya yake saukewa. Jikin sa ta fada tace
"Nagode Baby nah"
Tai kissing nashi.Satin su uku lokacin wanda lokacin sauran sati daya su bar nan zasu Dubai da Japan da Egypt, daga nan su wuce saudiyya.
Bayan tai wanka ta saka wani wandon jeans da Yar Riga pink kala ta kama gashin kanta da yake ta kamshi. Dakin ya shigo yace
"Bae taso mu zaga gari Amma fa ni ba mu fita ba ai ta kallan min Mata shiyasa Sam ban son in fita dake."

YOU ARE READING
Ni da Yaa Fauwaz
FantasiaLabari ne akan wani saurayi da kanwarsa wacce take cousin dinsa ce.