031

112 8 0
                                    

*♥️♦️WAHALA DA GATA♥️♦️*
             [Maimaici]
*NOVEL SERIES, SEASON ONE*

*_Start on 28/5/2020_*

*WATTPAD @Smart_Feenert ✔️*
         *_{BE SMART}_*

*_[EMAIL. www.smartfeenert@yahoo.com]_*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISMILLAHI RAHMANIN RAHIM*
*—•«•»•«»•-•«»•«•»•—*

EPISODE>>>31

_Nan da nan jikin su ya dinga wani irin Mazarin Zab'arb'aaka, Akan wani irin masifaffen tsoro da yake tsokalar su,
Ihu suke son yi ko zasu samu wanda zai taimaka masu ya fidda su da taimakon shi.

_Sai dai inaaaa haka jin kan su suke kamar wadanda aka sakama wani mahaukacin Zip aka rufe bakin su da shi.
Ba su ankara ba, sai ganinta su kayi ta hira sama tana shirin fadowa kan su,
Wa'iyazu-billah wata irin mahaukacciyar zabura ce su kayi da niyar gudun neman tsira .
Sai dai kuma cira k'afafuwan su kad'ai keda wuya su kaji andaddank'e su kamar wad'anda aka sakanma Mari🔗 ak'afafuwa.

_ Basu ankara ba Sai jin kawunan su su kayi a waje guda anrabke da k'arfi, nan da nan ko waccen su ta fadi kwance k'asa sumammiya, tun daga wannan lokacin ba su sake sanin inda kawunan su suke ba..............
Follow me on wattpad and vote—Smart_Feenert
#Be smart
Pls share

WAHALA DA GATA season1Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang