P...44

377 49 4
                                    

*—•@••«•»•@•«•»••@•—*

    *'YAR BALLAJJA'U👩🏻‍🎤*

*—•«Start, on 23/2/2020»•—*

*Wattpad @Smart_Feenert*
       *—•«•BE-SMART•»•—*

*_{🌸EMAIL- smartfeenert@yahoo.com🌸}_*

*—•@••«•»•@•«•»••@•—*

*_🌴BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM🌴_*
*—•@••«•»•@•«•»••@•—*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*—•@••«•»•@•«•»••@•—*

P...44

Murmushin k'arfin hali ya saki tare da sosa gashin kanshi kad'an yana ci gaba da yin murmushin, nan dai ya mik'e tsaye ya nufe palour'n inda kai tsaye wajen fridge ya nufa ya bud'e ya d'auki ruwan sanyi na kamfanin Atiku Abubukar, sannan ya koma saman d'aya kujerun alfarmar dake d'akin ya zauna tare da kunna tv yana kallon wata channel wanda idan ka kalleshi a zahiri kallon ne yake amma a badilance tunanin irin hallitar da Allah ya yi ma Fatima ya ke wanda gabad'ai ta tafi da ilahirin ruhimshi a wajen. sai da na kusan shahe kusan minti 20 a cikin bathroom d'in ina darzar kuka tare da k'ok'arin tuno irin fuskar da zan iya kallon Ya Abir da ita dan lokaci guda wata irin mahaukwacciyar kunyarshi nake ji ta dalilin tub'ewar da nayi a gabanshi yana kallona wanda dik na tuno yanda na d'ebe fant d'ina da bra,  sai na dinga jin haushin kaina na sake kub'cewa da wani matsiyacin kukan. da k'yar de na tashi cikin mugun mutuwar jiki na fara wankan, ina gama wankan kafin na fito daga bathroom d'in sai da na tsaya da kyau nayi nazarin yanda zan fito d'in, har nake jin idan har yanzu yana nan bedroom d'in ba zan fito daga bathroom d'in ba sai dai na kwana anan, a hankali na bud'e kofar bathroom d'in na d'an soko k'ololon kaina kad'an ina lek'en bedroom d'in ko zan samu ganinshi a wajen, sai dai ba k'aramin farin ciki naji na tsumduma a ciki ba sabida rashin ganinshi a wajen da banyi ba sai dai ko da hakanan ban ida yarda gabad'ai ba sai da na fito daga cikin bathroom d'in na shiga dube-duben ko ina a cikin d'akin ina nemanshi ban ganshi ba, sai dai jin sautin tv na tashi kad'an-kad'a a Palour'n ya bani tabbacin cewa yana can ne, wata nannayar ajiyar zuciya na sauke tare da hamdala ga Ubangiji sannan na zauna gaban mirro na shafa lotion d'ina sannan na bad'e jikina da humrorin da Mummy Zufta ta had'aman, ko ina na jikina sai da ya san shi ma am mashi adalci sannan na saka rigar baccina iya gwiwa wadda zaka iya kiranta da net kawai,cikin ma ita ce mai dan damar a cikinsu, sannan na kwanta tare da jan blanket na lunk'ume a cikinshi kamar wata takurarriya. sama sama ya fara jin alamun wani had'ad'd'en kamshi na ziyartar kussayen hantunanshi wanda da jinshi yake da tabbacin inda yake fitowa, lumshe idanuwanshi ya yi a hankali yana shak'ar kamshin mai had'e da sanyin AC'n dake dukanshi a wajen, a hanzarce ya tashi ya kashe kayan kallon tare da rufe ko wacce kofa key sannan ya shiga bedroom d'in. a can k'ololuwar gado ya tsinkanyoni kwance dik na wani takure a waje guda kamar wadda ke yin baccin kwarai, murmushi ya saka lokaci guda wanda sautinshi sai da ya fito waje sannan ya ja k'ofar a hankali ya kulle ta da key. K'irjina ne naji ya fara duka guda-guda a lokacinda naji alamun shigowarshi d'akin, hankalina bai kai ga tashi ba sai da naji alamun ya kulle k'ofar, tunanin mafita na fara yi kafin na fara yunk'urin k'irk'iro baccin k'arfin hali. sai da ya tabbatar da ya rage hasken fitilar dake d'akin sannan ya kwanta tare da shigewa cikin blanket d'in ya rumgumoni, cike da wani matsanancin tsoro na shiga zuba baccin k'arya dan na samu damar da zan iya kare kaina, sai dai me? a rikice naji yana shak'ar k'amshim dake jikina tare da fitar da sautin wani zazzafan numfashinshi, daganan fa labari ya yafara canza salo, kala ina da k'arfin tureshi har na neme k'arfin na rasa, hankalina bai kai ga tashi ba sai da naji ya zumduma a cikin wata babbar harka. Kuka kam ba irin wanda ban sha ba har na kaiga fita a cikin hayyacina......... wani zazzafan rad'ad'i ne da naji k'asana na yi kamar an zuba man powder yaji a wajen ya falkar da ni cikin sakin wani razanannen ihu tare da yunk'urin mik'ewa tsaye. Da k'arfi ya sake maidani zaune a cikin bahon wankan tare da daddaheni yana kiran sunana a hankali yana rad'aman "sannu" a kunne wanda bai san ma sannun da yake man k'ara harzuk'ani ne yake ba, wani zazzafan Kuka ne na k'ara fashewa da shi mai mugun cin rai ina tureshi gefe. shigowa ya yi cikin bahon shi ma ya zauna yana ci gaba da lallashina, ban iya tsayar da kukan ba balantana na iya bashi had'in kan da yake buk'ata dan kukan da nake yi kusan ma zan iya cewa ya ci k'arfina. Cike da wani matsanancin tashin hankali ya game jikina da nashi yana bubbuga bayana, sai da munka kusan shahe wajen 20mints a haka lokacin ruwan har sun fara sallacewa sannan ya tashi tsaye ya cirani daga cikin ruwan ya ajiyeni gefe  ya sake had'a muna wasu ruwan wankan, har ya zo ya sake d'aukata ya maidani ruwan kuka nake na kasa tsayar da shi domin wani irin zafin da nake jin ko ina na jikina na min, shi ma kamar ya yi kuka yake lallashina da wasu dad'ad'an kalamai na shi masu saurin kwantar da hankali. sai da ya samu nayi shiru tukunnan sannan ya yi muna wanka tare, tare da saka towel ya shafe muna ruwan dake jikinmu sannan ya d'aukoni sukutun ya dawo da ni bedroom sai da ya shiryani tsaf cikin wasu kayan bacci bayan ya maidani saman gado tare da gyaraman kwanciyata sannan shi ma ya shirya jikinshi cikin wata had'ad'd'iyar jallabiya sannan ya koma falo ya d'auko ruwa cikin fridge ya d'an sha kad'an tare da duba agogon dake make ga bangon d'akin ya ga 2:30am sannan ya sake komawa bedroom ya d'ale gado, ko da ya duba fuskata har na samu yin bacci, murmushi ya yi tare da makama leb'ena wani zazzafan kiss had'i da saka man albarka ya lunk'umeni a jikinshi, daganan shi ma bacci ya sake rufeshi. Misalin k'arfe 6:00am ya falka a hanzarce ya fad'a bathroom ya yi brush sannan ya fito a hankali ya shiga tadani ta tsigar huraman wani zazzafan iska a cikin kunne yana shafar lallausan gashin kaina, rawa na fara yi da kwayar idanuwana wanda ya tabbatar mashi da cewa falkawa nake son yi, kai tsaye ya cirani sama ya yi bathroom da ni, bud'e idanuwa na yi na saukesu a kanshi ina kallon had'add'iyar fuskarshi wadda ke d'auke da murmushi mai matuk'ar b'urgewa, sai dai ko kad'an shi ba ni yake kallo ba wanda hakan ya k'ara bani kwarin gwiwar ci gaba da kallon na shi cike da tsantsar soyayyarshi dake ratsa ruhina tare da jin wani bak'on yanayi na ziyartar sassan jikina game da shi.............
FOLLOW ME ON WATTPAD AND VOTE—Smart_Feenert
#Be smart
Pls share

'YAR BALLAJJA'UWhere stories live. Discover now