*—•@••«•»•@•«•»••@•—*
*'YAR BALLAJJA'U👩🏻🎤*
*—•«Start, on 23/2/2020»•—*
*Wattpad @Smart_Feenert*
*—•«•Be smart•»•—**_{🌺Yahoo- smartfeenert@yahoo.com🌺}_*
*—•@••«•»•@•«•»••@•—**🍀BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM🍀*
*—•@••«•»•@•«•»••@•—**🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*—•@••«•»•@•«•»••@•—**_NA sadaukar da wannan page sukutun a gare ki BALKISU AHMAD tare da dikkanin wad'an da ke man comments da masoyan wannan littafin, comments d'inku na matuk'ar sakani nishad'i na gode sosaii😍💋 much love for u my fan's🙌🏻_*
*P...26*
Ya ce "Ina jin ki"
Ta ce "Fyad'e nake son kuyi ma wata!."
Ya ce
"Wannan ba wani abu mai wahala ba ne a wajen mu indai za'a yi mana biyan kwarai.!"
Cikin mugun shan k'amshi da fankama Ammie ta ce "Wadda ta had'a ni da kai tun kwanaki bata gaya maka Ni kud'i ba matsalata ba ne ?."
Ya ce "Shi kenan! Adress d'in gidan da kuma dik wani abin da kika san yana da matuk'ar amfani a wajen mu wanda bazai b'ata mana lokaci ba.!"
Ba tare da wani b'ata lokaci ba Ammie ta gaya masu inda gidan yake har da ma sunan unguwa tare da ba su Number Aunty Intisar akan idan suka tashi yin aikin ita ce zata basu dik wani sirri na gidan da kuma motsin kowa a wannan lokacin.
"Ba damuwa.!" Ita ce kallamar da wannan D'an-daban ya fad'a
Murmushin farin ciki Ammie ta fara saki tare da k'ara godewa k'awar ta Maryam da ta had'a ta da wannan gayen tun kafin buk'atar huld'a da shi ta zo mata sannan ta k'ara da tambayar shi da cewa "Misalin k'arfe nawa zaku je?"
Ya ce "Misalin karfe 12:30am.!"
Godiya mai tarin yawa Ammie tayi mashi tare da bashi 100k a matsayin advanced mai had'e da yarjejeniyar idan har suka cika aikin su zata k'ara masu wasu 100k.Bayan sun gama da wad'annan gayun suka koma gida ba tare da wani b'ata lokaci ba Khairat ta kira Intisar ta shaida mata dik wani shirin da su keyi game da Fatima
Sosai ita ma ta bada goyon bayan ta d'ari bisa d'ari..........
12:30am yaran Oga Bobi su hud'u suka diro cikin gidan tare da taimakon Aunty Intisar wadda ita ce tayi masu jagora har izuwa kofar da zata sada su da d'akin Fatima wanda kuma tana kawo su ta juyawarta ta lab'e a wani gefe tana jiran ganin abin da zai faru
Su na mird'a kubar d'akin kuwa suka ji ta wangale masu wayau, bayan sun gama shiga gabad'ai suka sake jan kofar a hankali suka rufe
Acan kololuwar gado suka tsinkanyo ta kwance malalala sanye da rigar bacci tana sharb'ar baccinta a hankali
Nan take kowannen su ya fara zwage belt d'in wandon shi, babba daga cikin su wanda suke kira da Jantali shi ya fara dakatar da su ta hanyar ce masu kowa ya d'aure wandon shi domin shi zai fara idan ya gama sannan kowa ya yi ba tare da yin musun komai da shi ba suka aminta da hakan tare da yin yanda ya ce d'in
Kai tsaye Jantali ya hira sama ya dira a saman gadon ba tare da wani b'ata lokaci ba ya yaye zanen dake lullub'e gare ta
Wani sark'ak'k'en yawu ne da ya yi nasarar sark'e mashi numfashi sabida ganin yanda halittar ta ta take wadda tayi bala'in tafiyar da ruhin shi sama can k'ololuwa, d'ai daga cikin su ne wanda yaga alamun Jantali ya dad'e da fita a cikin hanyacin shi ya ce "Oga a rage mana dai gaskiya!." Ba tare da shi Jantalin ya tsaya bin ta kan shi ba dan ganin yake amsa mashi maganar ma b'ata lokaci ne a gare shi, ya shiga k'ok'arin zwage dogon wandon shi gami da na ciki dik a tare ya cire su ko kunya babu babu tsoron Allah
Cikin zumud'i ya shiga k'ok'arin zwage Fant d'ina sai dai me?
Jin ya yi kamar fant d'in lak'e yake a jiki na domin dik wani salon da yake ganin ya kware da shi wajen zwage ma 'Yan mata fant wajen yi masu fad'e ya yi amma ya k'asa, cikin wata irin mugunyar damuwa mai had'e da takaicin abin ya sake nan ya dawo k'asa na yana k'ok'arin janye fant d'in gefe don ganin ya samu hanya ta nan
Nan take yaji kamar an dank'e mashi hannu da k'arfin sai da ya firgita hanik'an sai dai kuma lokaci guda yaji firgicin ya fita daga cikin k'wayar idanuwan shi sannan ya mirgina kan shi gefe domin ganin uban da ya rik'e mashi hannu dan shi dik a tunanin shi cikin yaran shi ne, sai dai kuma a inda ya barsu tun d'azu anan suke ba tare da ya ce da su ko k'ala ba ya sake juyawa cikin kwakkwanton abin da yake tunani ba gaskiya ba ne, juyawar shi kad'ai ke da wuya yaji an d'auke shi da wani irin wawan mari wanda sai da ya yi sanadiyyar fad'uwar shi k'asa twuiii a saman tyls
Nan take ya samu nasarar mik'ewa zaune cikin kururuwa ya ce "Kai wai da bu.....uba uban waye cikin ku ya mare ni.!"
Cike da firgici suka ce "Mari kuma Oga?.!"
A fusace ya ce "To k'arya zan maku da kazat-uba.?"
Kafin ya yi wani yunk'urin mik'ewa tsaye tuni yaji an kwashe k'afafuwan shi gabad'ai an sake zubda hege k'asa, cike da fuskar rashin imani ya juyo ya kalle abokanan aikin nashi ba tare da ya ce da su ko k'ala ba, su ma shi suke kallo cikin fuskar tsorata da abin, ganin sai famar jifa da Jantali ake yi a k'asa,
Cikin k'arfin hali Jantali ya sake yunk'urin mik'ewa zaune tuni aka d'auki k'afafuwan shi gabad'ai sama aka d'inga ajujuwa da shi ana bugawa ga ginar d'akin
Aiko cikin wani irin mugun tashin hankali fiye da na d'azun abokanan aikin Jantali suka nufi hanyar barin d'akin a guje domin abin da suka gani yafi k'arfin hankalin su
Nan da nan kowannen su yaji an dank'e mashi k'afar haggu anyi wurgi da shi a cikin d'akin tare da falla masu wani wawan mari wanda sanadiyyar wannan marin ne hankalin su ya dawo a wajen da suka ga alamun jini na d'igowa k'asa wanda hakan ya sa cikin firgici suka tadda fuskokin su sama suna kallon wajen
Jantali ne suka gani sarkahe anyi hanging d'in wuyan shi ga fankar d'akin an sake yi mashi Kaciya (Kwidu) wanda har ya yi suman k'arfin hali sannan suka ga an sake d'auke shi da wani wawan bugu wanda sai da ya dawo da shi a cikin hayyacin shi sannan aka jefo shi k'asa da k'arfi a wajen da suke zazzaune kamar almajiran gidan Malam Idi.
Aiko cikin wani irin mugun tashin hankali wanda ake kira da Chaki ya sake fitsari a zaune ba tare da ya san ma ya yi ba, sai dai jin abin ya fito mashi wangalan yasa shi lalaben farjin nashi, sai dai me wata irin arniyar k'ara ce ya saka cikin wani mugun tashin hankali a dai-dai lokacin da yaji yanda farjin nashi ya koma cikin wani matsanancin kuka hinhinhin kamar wani k'aramin yaro ya ce ma abokanan shi su dubu mashi k'asan shi da kyau idan abin da ya ji ba gaskiya ba ne, sai dai su ma abin da suka gani ya yi matuk'ar firgitar da su wanda hakan ya saka su kwakkwanto akan nasu suka shiga lalabawa nan take suka ji su ma sun lalabo irin na shi
Ihu suka fara saki tare da sakin wani firgitaccen kuka suna fad'in "wayyo Yau mun bani mun lalace, Yanzu me zamu yi da HQ wayyo mu yau munga ta kan mu.!"
Ko ida rufe bakin su ba suyi ba suka ji an game kawunan su waje guda gabad'ai an rabke sannan aka shiga jibgar su kamar za'a fidda masu rayuwa.
Ihu suke har na fitar arziki kamar ran su zai fita wanda kala suna kuka hawaye na fita har suka kasa
Sai da suka yi lik'is alamun sun ji jiki sannan aka kwashe su kamar kayan wanki aka jefar da su ta bayan gida kamar takardar Nama,
Kusan dik abin da ya faru Fatima ko kad'an bata san ma a nayi ba illa baccin da take cikin kwanciyar hankali da jin dad'i
B'angaren Aunty Intisar kuwa tun lokacin da taji wad'annan k'attan sun fara sakin ihu ta koma d'akin ta tana waya da su Ammie cikin wani mugun jin dad'i dan ita dik a tunanin ta dik cikin jin dad'in harkar ne ya saka su yin ihun, sai dai ita ma tana cikin yin dariyar ne ta jin dad'i ba'a wani b'ata lokaci ba taji an shak'e mata wuya takin, shed'ar ma ta neme ta ta rasa nan take ta shiga rawa da idanuwanta cikin k'arfin halin son ganin wanda ya shak'e ta haka
Ganin bata ga kowa ba kuma har yanzu wuyan nata a dank'e yake cikin mugun tashin hankali ta shiga kuskunniyar taimakon kanta da kan ta nan take taji anyi wurgi da ita daga saman gadon da take kwance a sannan ta samu nasarar yin twari tana bugun gaban ta cikin mugun firgici, bata ankara ba taji an sake d'aukarta da wani irin wawan shuri sai da ta hira sama kamar wata tsuntsuwa sannan ta dawo k'asa kwankwason ta ya buge kan gadonta daganan kuma bata sake sanin inda kanta yake ba................!
Dan Allah ku saka ni a addu'a wlhy mura ke damuna tun shekaran jiya. Thanks
*Follow me on wattpad and vote—Smart_Feenert*
*_#Be smart_*
*^pls shere^*
YOU ARE READING
'YAR BALLAJJA'U
FantasySai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin...