page 7

1.2K 19 0
                                    

Na
ZAINAB ABDULLAHI YAHYA
(Real_shaxee)

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION



Nusaiba kuwa yana kangado tsirara tana video call dawata 'kawarta suna debewa juna sha awa cikin nushadi abunta.

Fatima kuwa tana gama shiryawa tabude kwabarta ta dakko wani garin magani ta koma dakin Huzaifa ta barbada masa abakin kofar shiga uwar dakinsa sannan ta futo ta kulle dakinta tadau wayarta tana chating dinta.

Adakin hajiya kuwa bayan tagama shan farfesunta Hannatu tace." Duk acikin matan yaya anty Fati tafisu mutunci jibi yadda take girmamaki sukuma bawacce yau ma tazo ta gaisheki bare kisamu darajar baki wani abun." " Himm kedai bari 'yar nan kuma itace yar talakawaba da akamun sata ita na zarga amma yanzu nagane gaskiya babu ruwan ta tanada mutunci insha Allahu ita zata fara haifamun jikoki gidannan yacika da yara." " Kedai hajiya kullun zancanki jikoki komai zaki dasu oho." Ke dallacan matsa inna tara jikoki batananne zankara zama nai kudiba inta aura musu masu kudi ana shakamun dala in zama hajiya family na yazama abun kwatance duk masu kudi kema sai mai kudi zan bawa ke kiji da kunneki ehee.''jan bakinta hannayu tayi abunta tayi shiru domun tasan halin hajiya samarinta dayawa takotesu wai basu da kudin dazata iya bawa yarta su ita kuma har ga Allah aure takeso amma hajiya ta watsawa idonta toka taki ganewa.

Zabba'u kuwa tana gama chat dinta da sabon sabon saurayinta saiga wayar big boy ta shigo da sauri ta dauka." Hello yakaje gida." dagacan akaja dogon numfashi sannan yace." Nomal walkahi ke ni fa sanda nazo barin gidanki naga wata sabuwar byba wallahi ta yi matukar birgeni daga dakin sirikarki naga tafuto wanda kika nunamun." " Ok Hannatuce kanwar mijinace." wani mayaudarin murmushi yayi sannan yace." Gaskiya tayi matukar burgeni kuma insai kika kawomun ita nafara harka da ita nayi miki alkawarin motara sabuwar nan dana fara hawa jiya kinsan duk garinnan nine wanda yafara hawan irinta saboda tsadarta." wani uban tsalle ta daka sanban tace. Aikwa tazo gidan sauki yau da daddare kayi shigar manyan mutane kazo zan gabatar dakai agun sirikata cewa dan uwanane kai kaga Hannatu gun biki kanaso zakayi mata barin kudi ita kuma zata gigice bayan kwana biyu saika kaita gidanka ka dirka mata kwayar tada sha awa shikenanfa angama nikuma naci motata.'' wani uhuu yasake tare dacewa. Shegiya muguwa kin iya kawo mafuta to daga yau ki dauka mota tazama taki tare da ruwankudu har naira miliyan biyu kinji sainazo.'' yakashe wani uban tsalle tadaka zata hau motar da ko babanta bazai iya siyaba zata fantama cikin kawayenta ta buda iya budawa.

WANENE BIG BOY

Big boy asalinsa dan wani kauyene yataso marajin magana sunansa Haruna kullun cikin jan magana yake iyayensa sun mutu agun kakansa yake harsun gaji sun zuba masa ido kullun cikin sata yake,yana jiwa yan mata juye yana lalata su hartakai rannan yayiwa wata yarinya fyade mutanan gari sukayi gangami domun kasheshi cikin sa a yagudu daga garin basu kamashiba yana zuwa bini yafara sa na ar wankin mota inda yahadu dawani alhaji tasu tazo daya har algajin yake naimansa dan yin madigo ba musu yabiye masa daga baya yakaishi gun sa na arsa ta mafiya nan danan yayi suna asa na ar saboda yawan kai mutane dayake yi yayi wani uban kudi yana fanta mawa agarin yawon barikinsa yahadu da Zabba'u ta burgeshi yayi mata barin kudi suke shanawarsu yansu kuma idonsa ya kyallaro masa Hannatu kuma sunan big boy yasamoshine a gun abokanan sa harta bishi yama manta sunansa na gaskiya.

Huzaifa yanadawowa yafara shiga dakinsa dan yarage kayanjikinsa kasan cewar akwai wani safayan mukulli ahanun sa yana taka kofar uwar dakinsa kansa yafara juyawa zuwa can yaji yadawo daidai dakim yashiga yayi wanka inda yatar an hada masa ruwa yana futowa yaga Fatima zaune tana kallo." Sannu da zuwa ya ofgice din." cikin fara a yace. Lafiya kalau.

Zuba masa abinci tayi yaci tana kwasarsa da hira har ya gama sukasha kallonsu dare yanayi sosai suka kwanta abunsu tare da rufe kofa yama manta sawani duba hajiya.



SURIKAR MUCE Book 1Where stories live. Discover now