https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳
*SURUKARMU CE*👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_______________________________________
*We are here to educate motivate entartain our readers*
_______________________________________©
*Zainab Abdullahi*
*(Real_shaxee)🍒**Wattpad*
@Real_shaxee*Email*
rzainababdullah@gmail.com*Facebook*
*Zeenat deen shaxee**Watsapp nomber*
08085898952*Page 14*
Wani ya shon kwalliya ya kaita, matar ta tsara mata kwalliya sosa big boy ne ya shigo inda ake kwalliyar ɗauke da wata haɗaɗɗiyar doguwar riga ya miƙa mata. " Maza je ki saka muzo mutafi." kallon rigar tayi, rigace doguwa mai kyau baƙa amma maibun jikice sosai. " Da wai intafi da wannan ɗin ko? ta faɗa cikin ɗari-ɗari, ɓata fuska yayi. " To shike nan tunda baƙya son abunda nakeso tashi mutafi." da sauri tace. " Ya haƙuri ba haka bane kawo insa." murmushi yayi. " Yauwa tawan hakanne yake nunamun zaman auran mu zaiyi matuƙar daɗi." fucewa yayi cikin rashun mafuta tasaka rigar, rigar tayi mata kyau sosai amma ta kamata matafinta dayake farine rigar kuma baƙace ta naɗa akanta ta futo, wani kallo yake binta dashi shikansa yayi mugun mamakin ganin halitatta. " Wow byba na amma fa kinyi matuƙar haɗuwa dama haka kike da kyau."0 murmushi tayi saboda tayi matuƙar jin daɗin yabon dayayi mata
Hannunta ya kama suka futo, da kansa ya buɗe mata murfin mota ta shiga ta zauna sannan ya rufe ya zagaya ya shiga ya tada mota suka tafi.
** ** ** ** ** **
Dokar daji ce wanda fulani suke zama aciki suna kiwo da sauransu, ahaka ahaka harya koma gari, wanda ba fulanine kawai suke zama acikiba harda manoma da sauran su.
Gidan baffa Jauro gidane mai ɗauke da mata biyu da yara takwas huɗu mata huɗu maza, gida ne wanda yake ɗauke ma tsaloli kala kala.
Jauro mutunne mai aure aure,amma akwai wata mata wacce tunda ya aureta yakasa rabuwa da ita suna cemata Inna Larai, masifaffiya ce ta ƙarshe itace mai ƴaƴa uku duka mata Samira da Laure da Lami yara ne marasa kunya, susuka addabi matan baban su duk wacce ta aura saisunsan yadda sukayi yasa keta a haka ya auro Amina wacce suka kasa korar ta duk ta inda suka ɓullo sai sukasa ahaka ta samu ciki ta haifi namiji inda ran inna Larai yayi mugun ɓaci tarasa yadda zatayi da Amina.
Amina kuwa saida ta jero yara maza har guda huɗu baffa Jauro yana mugun son ƴaƴan gasu da tarbiya sosai, Amina ta kuma samun ciki inda ta haifi ƴarta mace wacce saboda tsananin kyanta ma har ɓoye ta take saboda bakin mutane.
