page 25

206 12 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳

*SURUKARMU CE*

👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_______________________________________
*We are here to educate motivate entartain our readers*
_______________________________________


©
*Zainab Abdullahi*
*(Real_shaxee)🍒*

*Wattpad*
@Real_shaxee

*Email*
rzainababdullah@gmail.com

*Facebook*
*Zeenat deen shaxee*

*Watsapp nomber*
08085898952


*Page 25*

Atare suna jero har wajen da motar sa take buɗewa yayi suka shiga, kamo hannunta yayi. "Gaskiya byba na kinyi matuƙar kyau sossi fa, amma fa kyannan irinsu zaki dinga sawa sunfimiki kyau dubi yadda huyarn ki yayi kyau." yafaɗa tare da kai hannunsa ƙirjinta duk inds ya yaba to saiya kai hannu ya taɓa, duk jikinta wani iri takeji amma bayadda zatayi ta hana shi gudun suyi faɗa, yaƙe kawai take yimasa, haka haita shashshafa ta wai dasunan zance sukeyi, sunkai wajen 2hr a haka sannan yaɗakko wata laida ya bata. " Ungo alawoyine sa biskit, ni bara inhuce gida ko? Sai munyi waya." ɗan murmushi kawai tayi ta amshi laidar ta futo duk jikinta yasaki, lura dayayi da hakanne ya sashi rabuwa da ita batare da tayi masa maganaba, malala cin murmushi yayi sanan ya kunna motar sa dan barin gidan, motar Huzaifa ce ta shigo gidan dan haka saida yabari ya shige sannan shima ya fuce.

Hajiya sai buge-bugen waya take tana gayawa ƙawayen ta sirikin ta ya sai mata mota kuma gobe za'a kawo mata gara, Hannatu data shigo kawai ta ajiye mata laidar a gaban ta ta shige cikin ɗakinta, Huzaifa ne yashigo ɗakin, waya ya tarar da hajiya tana yi, waje ya samu ya zauna anan yaji duk hirar da take tunani yatabayi tabbas yaga baƙuwar mota a ajiye sanda ya shigo, girgiza kai kawai yayi,tana gama wayar ta ajiye tana washewa Huzaifa baki, saurin tararta yayi, yabata wata farar takadda. "Hajiya gashi ɗazu aka kawo mun ina office." amsa tayi tana jujjuya ta. " Wannan kuma ta kaddar mece ce haka? " "Hajiya Sadiya ce ta kaiki ƙara koto akan kin hana asaketa, dan haka nanda kwana uku koto tana buƙatar ganinki."

*Ruga*

Zaman makoki akeyi, yayinda mata ma suna gida suna nasu zsman makokin, Inna Larai kuwa harkokin ta kawai takeyi babu ruwanta duk danhinta ma babu wanda yazo gaisuwa ƴan garinma duk wanda yazo gaisuwa baya tunkarar ɗakinta.

Mahaifiyar Amina ce ta ke zaune a ɗakin Amina tare da Bilkisu saiwata mata shiyar budurwa wacce suke kama da Amina sak, ƙanwar tace mai suna Ruƙayya, sai wata mata da yaron ta guda ɗaya, sune suke amsar gaisuwa yayinda su Auwalu da baffa suke amsa awaje, a tsakar gida kuwa ƴan uwan Amina ne suketa ɗora tukunya suna sauke wa girki suke yi mai rai da lafiya, inna Larai hakan yana mugun ƙona mata rai amma babu yadda zata iya.

*Wacece Amina*

Amina su ukune rak agun iyayen su Shamsidden shine babba sai ita Amina sai ƴar autar su Ruƙayya suna ƙanana babban su ya mutu dan haka innar su wacce suke cewa innarmu ta tashi tsaye gun sana'oin mu na hannu tasa Shamsu ama karantar boko burin baban sune bata halin sasu duka uku aboko,su matan islamiyya, ahaka a haka har suka girma Shamsu ya tafi birni zuwa 'Jami'a anan ne Ameena ta haɗu da baffa yazo garin cin kasuwa daya ke tana kusa da garin su, har akayi komsi Shamsu yazo bikin da ƴar gudun mawarsa akayi biki ta tare, Shamsu yana gama karatunsa na likitanci ya fara aiki, cikin sa'a ananne inna ta fara warwasawa ita da Ruƙayya Amina ma suna tura mata a burni yake da zama harya samu mata akayi bikinsu suka zauna acan yasamu mata ta gari mai kirki inda ta roƙi inna tabata Ruƙayya saboda kunyarta da Inna ta keji ta amince ta bata ita, Ruƙayya yarinya ce ma wayon tsiya ga rashin kunya duk wanda ya taka ta bata saurara wa dan inna tasha huya akan ta, data je burnima bata sauya ba amma ansata amakaran ta boko ta waye sosai, tana zuwa gida duk hutu kuma taje gidan Amina duk sanda taje saisun kwashi ƴan kallo da inna Larai.Yan zuma duk kayan abincin da ake dafawa Shamsu ne ya kawo su, matar sa da yaran sa guda ɗaya kuma suna tare da su Inna a ɗaki dan amsar gaisuwa.

*Cigaban labari*

SURIKAR MUCE Book 1Where stories live. Discover now