https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳
*SURUKARMU CE*👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_______________________________________
*We are here to educate motivate entartain our readers*
_______________________________________©
*Zainab Abdullahi*
*(Real_shaxee)🍒**Wattpad*
@Real_shaxee*Email*
rzainababdullah@gmail.com*Facebook*
*Zeenat deen shaxee**Watsapp nomber*
08085898952*Page 37*
Ƙofar ɗakin Ruƙayya ya ƙwanƙwasa ta, buɗewa yaga anyi dan haka ya tura kai ya shiga, turus yayi saboda ganin kwalliyar da amaryar sa tayi, riga da wando ne ajikin ta wanda sunyi matuƙar yimata kyau kanta kuma ya ɗau gyara sai ƙamshi takeyi, cikin farin ciki tazo ta amshi kayan hannunsa. "Sannu da zuwa baffa na." "Yauwa autar mata, ya gidan?" "Gida lafiya ƙalau." kicin ta huce da laido jin sannan tadawo falon, hular kansa ta cire masa sannan ta taimaka masa ya cire babbar rigar da take jikin sa.
Zama yayi akan kujerar ita kuma ta ɗakko mufici ta fara yimasa fifita. "Ka ɗan huta sai kaje ka watsa ruwa kazo muci abinci, kafun masu aikin suzo kaga zakafi jin daɗin aikin." "Abinci kuma? dama kinyi girkine? Naga ban barmiki kayan miya ba, shiyasa ma na dawo da huri dan kisamu kiɗan dafa abu mai sauƙi." murmushi tayi, tare da tashi daga inda take tazo kan cinyar sa ta zauna. "Baffa na kenan, ɗazu ƴan gidan mu sunzo da ƙawaye na, sun tawo mun da kayya yaki na amfani nikuma na kita ƙawata awaya kansu tawo ta tawomun da abun da nakeso dan inaso yau kafara cin abincin amaryar ka." murmushi yayi tare da cewa. "Anma kuwa kin kyauta dan ba ƙaramar yunwa nake jiba, amma duk da haka saina biya ki kuɗin ki, dan na ɗauka amatsayin aramun kikayi." "Baffa na ba fa kuɗi ne da yawa ba, ɗari ukune kawai kabarshi." "A a Ruƙayya nifa saina biya kuɗinnan ai haƙƙin nawa ne." ɗari ukun ya zaro a aljihunsa ya kama hanun ta ya damƙa mata.
"To naji baffana yanzu tashi muje kayi wanka karsuzo suna jiranka." "Ai ingaya miki tun ɗazu suka fara aikin janyo hutar daga can, dayake mu biyar ne muka biya kuɗin to tun safe ake aikin yanzu abunda yarage su janyo hutar gidannan, sai kuma aikin shine can ɗakin Larai babu wayar huta sai an kaita amma ke naki mai sauƙi ne dan basai sun shigo nan ba tunda da wayarin ɗinki kawai haɗa ta za'ayi saikuma ɗakin Bilkisu dana su Auwalu shike nan fa duk da wayarin acan." tashi tayi ta ruƙo hanun sa, saikuma ta saki tafara jujuyawa tana kallonsa. "Baffana baka ce nayi kyauba." jin abun yayi wani banbara kwai, amma ya daure yace. "Kinyi kyau sosai wallahi." murmushi tayi tace. "Nagode." hanun sa ta riƙo suka shige ɗaki inda ya tarar da ruwan asirke wankan kawai yayi.
Ruƙayya kuwa falo ta dawo ta jere masu kwanukan abincin, sannan ta dawo ɗakin ta ɗakko masa kaya ta ajiye masa, tukun ta koma falon.
Yana futowa daga wanka yaga kaya, murmushi yayi sannan ya shirya ya futo falon. "Baffa na kayi kyau sosai." murmushin girma yayi. "Habadai duk wannan gir man nawa ina naga wani kyau." "Ai ni wallahi ganinka nake uwa ɗan saurayi." dariya ya kwashe da ita sannan ya zauna yace. "Wallahi kin fiye abun dariya." Abinci ta zuba musu soyayyar shinka face sai kuma ta haɗa coslo ta ɗora akai sai laimonta na zobo da tayi yasha cocomber, baffa ziri kawai yake yi ba ƙaƙƙautawa yanayi yana gyaɗa kai.
Suna gamawa kenan yajiyo sallamar yaro yana cewa, wai baffa yazo ga masu aikin sunzo, cikin hanzari ya futo.
Lokacin inna Larai tana tsakar gidan yaron ya shigo cikin masifa tace. "Yana can yasa ƙaramar yarinya agaba yana washe mata baki uwa dillalin kaya, kaje kace musu baya nan ko kaje ƙofar ɗakin can ka buga ka gaya musu." ta faɗa tana mai nuna ɗakin da bakinta, baffa ne ya futo cikin hanzari yayi waje.
Aikin aka fara, cikin sa'a kuwa yazo musu da sauƙi tunda ɗakin inna ne dana su Samira sai banɗaki da tsakar gida ne kawai babu wayarin, sai sallar isha suka gama tas, misalin ƙarfe takwas baffa ya raka su suntafi yaje yayi sallah tukun ya nufi ɗakin inna da zumman yi mata saida safe, ita da su Lami ya tarar suna ta hirar su harda tafawa. "Larai ni zanje in kwanata saida safe, da fatan dai ba abunda kuke buƙata?" wani kallo ta watsa masa. "To ina ruwan ka da matsalar mu kai dai bakaje sun wanke sun baka kasha ba, kaje can ka ƙarata kuma kwanciya kamafi fi ruwa kwanciya ni bada muwata bace, sannan abunda nakeso kasani, saurayin Samira jibi zai turo iyayen sa saika shirya." washe baki yayi cikin farin ciki ya kalli Samira. "Ɗan waye agarinnan? Ya kuma sunansa?" da sauri inna Larai ta riga Samira magana. "Wannan kuma saika jira in sunzo duk kasani, abunda zan gaya maka dai shine ba ɗan garinɓan bane, ɗan burnine danni Allah ya sawaƙe in aurar da ƴata anan ƙauyen ni anan ita anan Allah ya kiyaye." girgiza kai kawai yayi sannan yace. "To shike nan insunzo naji komai nayi bincike akansa tukun kan in bashi ƴata." taɓe baki kawai tayi tacigaba da harkar ta juya wa yayi ya bar ɗakin da ta ƙaici.
********
Hannatu kuwa suna zuwa gidan gonar tasa, daya ke ta taɓa zuwa shiyasa bata samu da kallon uwar dukiyar da aka zuba acikin gidan ba.
Kai tsaye wani babban falo ya kaita ta zauna tukun ya nufi furinji ya ɗakko laimo, fakar idon ta yayi yasa mata ƙwayar tada sha'awa acikin kofinta sannan ya zuba laimon ya tawo yana magana duk dan yayi jinkiri ƙwayar ta narke. "Kin san kuwa wani abu hany? Wallahi na ƙagu auran mu yazo ingan ki amatsayin mata ta shiya sana agida na damu akan atura gidan ku yan zu asatinnan zasuzo gidanku naima mun auranki." wani farin cikine ya luluɓeta wanda ya kasa ɓoyuwa. "Wallahi big bog boy nayi matuƙar farin ciki nima na matsu sosai." wani ma yau darin murmushi yayi sannan ya miƙa mata laimon ta fara sha. "To bara in kunna mana BF mu kallah kan suzo, kinga mun rage zaman da zamuyi." rumot ya ɗauka ya dannan nan take aka fara iskanci suka hau gani, suna gani yana yimata ƙarin bayani akan wasu abubuwan.
