https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳
*SURUKARMU CE*👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳👩🏽🦳
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_______________________________________
*We are here to educate motivate entartain our readers*
_______________________________________©
*Zainab Abdullahi*
*(Real_shaxee)🍒**Wattpad*
@Real_shaxee*Email*
rzainababdullah@gmail.com*Facebook*
*Zeenat deen shaxee**Watsapp nomber*
08085898952*Kwana biyu da kuka jini shiru wallahi wasu abubuwa ne suka sha kaina, dan haka zaku dinga ganin type ɗin nawa kaɗan saboda abun da yake gaba kan Allah yayi komai ya dawo dai-dai tukun nagode da kuka dinta tambayar ko lafiya bakuga type ba nagode da kulawa👏🏻*
*Taɓa ka lashe🤭*
*Page 38*
Wajen 5mint ya kula da yadda Hannatu taketa marmatse kafar ta, idonta ya kaɗa yayi jajir dashi, ganin hakan da yayi ya sashi tashi ya matso kusa da ita ya kama hanunta yana ɗan murzawa, a hankali-a hankali yake ɗan yimata wasannin, itama ta biye masa kasan cewar tana buƙata, sanu ahankali har ya fara huce gona da iri, batayi ƙoƙarin dakatar da shiba saima ƙara sakar masa jiki da takeyi, cak ya ɗauketa zuwa ɗakin barcin sa.
Da wayo da dabara har yayi nasarar rabata da kayan jikinta, ɗaga nan ya fara abunda yake so, duk da zuciyar ta tana ƙoƙarin ƙin yadda amma bazata iya ba kasan cewar tana cikin yanayin da bazata iya bujirewa buƙatar saba, wata ƙara ta saki saka makon azabar da taji ta ratsata, daga nan kuma ta ɗara yunƙurin ƙwatar kanta saboda zafi, amma ina ƙarfin ba ɗaya bane.
Sai wajen misalin ƙarfe goma tukun ta ɗan dawo hayyacin ta, cak ta ji anɗaga ta ankai ta ban ɗaki ansata cikin ruwan zafi. "Am sorry my byba, wallahi bansan yadda akayi muka kasa saita kanmu ba har hakan ta faru, nayi nadama wallahi, kiyi haƙuri." shiru tayi tana kallon sa ba shakka shima baiji daɗin hakan ba, dan haka zuciya ta ta ɗanyi sanyi, amma ta gudun yace ya fasa auranta.
Gane hakan da yayi ta fuskar ta yasashi ƙaro mayauda ran kala mansa. "Ni tanzu alfarma ɗaya nake so kiyimun karki bari kowa yasan haka ta faru da mu, nikuma ajibi zanyi gagfawar turo maga bata na suzo akawo kuɗi da sara rana cikin shekara ɗaya ayi komai agama, kinga babu wanda yasan surrin mu ko?" wata ajiyar zuciya tayi, sannan tace. "Nayi maka alƙawarin babu wanda zaiji, amma ina gudun hajiya ta gane." "Bazata gane ba byba tunda ai dama tasan baki da lafiya kinga koda ta ganki akwance bazata kawo komai ba, kuma zamu biya ta gun wani likita na yabaki magun gunan da zasu tai maka miki kuma ki dinga yawan shiga ruwan zafi, kuma harda maganin wankin mahaifa zaibaki gudun kar ciki ya shiga mu shiga matsala." tayi na'am da abunda yace, gasata yayi sosai sannan sukayi wanka tare.
Ta saki jiki da shi sosai saboda kala mansa, kayanta tamayar jikinta sannan suka futo suka hau mota suka futo, wani ɗan ƙaramun asibiti na kuɗi sukaje aka bata magun guna tukun suka futo, tsaya wa yayi yayi masa siyayyar abubuwan ci dana sha tukun ya kawo ta gida wajen ƙarfen sha ɗaya saura.
Tana shiga taga hajiya ta rabka uban tagumi afalo tana ganin ta ta miƙe tsaye. "Hannatu lafiya kuwa ina kuka tsaya? Duk kin tayar mun da hankali na." Kayan hanun ta ta ajiye tukun ta zauna akan kujera. "Wallahi hajiya sanda muka je likita yana cikin ɗakin tiyata saida muka jirashi ya futo tukunna, kuma daya zo ya dubani saida ya ƙaramun ruwa ƙaramar laida tukun ya bani magun guna muka tawo, shine ma big boy ya tsaya ya saimana kayannan." washe baki hajiya tayi ta fara bubuɗe laidojin. "Kai kai kai kai wannan abun arziƙin fa? Gaskiya yaronnan ya samu tarbiya mai kyau, yanzu maza ki ɗan ci wani abun sai kisha magun gunan, ke ni in baki ma labari da yayan ki ya dawo yaga abunda tayi mana, cikin ɓacin rai ya fuce ya tafi gidan su, kuma kinga haryan zu bai dawo ba." ɗan taɓe baki Hannatu tayi sannan ta jawo wata laida ta buɗe shawarma taci guda ɗaya sai gasashshiyar kaza da ta ɗan ci tasha laimo da magun gunan sannan ta rashi ta shige ɗakinta ta kwanta.
Bata daɗe da kwanciya ba saiga kiran big boy nan, ɗaga watayi. "Hello Hany yakike ya jikin naki?" wani daɗi da taji saka makon wannan kulawae da yake bata, ba shakka da yau darar ta zaiyi to da bazai bibiye taba. "Da sauƙi dear nama sha magungunan." "Yauwa hany maza to ki kwan ta dan kiji daɗin jikin naki."