page 5

322 22 0
                                        

na
Zainab Abdullah(Real_shaxee)


Zabba'u tana komawa dakinta tadau wayarta." Hello big boy maza kazo gidana karagemun dare na sha magani kuma shegen mutumincan yaki kwanciya dani dan Allah kazo in kazo bakin get kacewa mai hadin kaninane kai kazo kamun sako saika kirani nasan yadda zanyi kashigi dakina bawanda zai ganka ok to shikenan." takashe wayar ta ajiye zuwa can jimawa yawar tafara ringin tanagani tafuto wajen ajiye mota anan ta ganshi tayi masa jagowara suka tawo dayake yan aikin gidan suna dakinsu can baya saboda suhuta darene ba aiki shiyasa ba kowa harsuka shige dakinta ta kullo abunta.

Sadiya kuwa tana shga daki ta daka uban tsaki." Aikin banza wadancan matan sun batamun bajat shikuma saiwani jan ajiyake dadintadai abunda yake rowarsa bature yayi mana naroba wanda zamu biya bukatarmu yajecan ya rike abunsa." durowar ta ta bude akasan kaya ta dakko shi cikin kwali." Ba gashima mutun yabiyawa kansa bukata shi kadai bature yayi arayuwa wallahi." gado ta hau tacire kayanta tana biyawa kanta bukata.(wa iya zubillahi allah katsare bayinka.ameen)

Ita kuwa nusaiba tanacan tana chating dinta na batsa da akeyi yanzu ana daukar sassan jiki tsirara ana turawa mutun shima yaturo maka.

Fatima kuwa tana shiga tadau wayarta." Hello gobe kizo akwai abunda zamuyi kuma da huri zakizo."takashe wayar batare da ta jira abunda za aceba gadonta tahau ta kwanta abunta.

Safiya tanayi misalin karfe 8:00 Fatima tafuto daga dakinta bakowa a tsakar gidan kasan cewar masu aikin gidan sungama gyara ko ina sun tafi kicin domun girka abun safe dakin Hajiya ta tura ta shiga dayake adakinta uwar daki biyune da nata dana Hannatu kai tsaye na hajiya tanufa tabude dakin ahankali ta shiga hajiya tayi dai-dai tana barci sai munshari take abunta cikin sanda tabude durowar jikin gadon cikin sa'a taci karo da abunda tazo naima wato kudi dayawa aciki rafar 'yan dubu-dubuce guda biyar ta diba tafuto cikin sanda ta koma dakinta tarufe tare da daka uban tsalle." Ai wallahi saina tara kudi nazama mai kudi sosai in famtama nima wallahi dama dan haka nayi auren badan soba." katifarta ta daga taboye kudin sannan ta,dau wayarta tana chating da kawarta tana gaya mata abunda tayi.

Huzaifa kuwa yana tashi yafuce bawanda yasani zuwa gidan,anty Abida kanwar hajiyace uwa daya uba daya saboda gaskiyar datake gayawa ajiya yasa basa shiri kwata - kwata ko gidan hajiyaba ba sosai take zuwaba.

Yana shiga falonta yaci karo da yaranta suna shirin makaranta mazanta biyu 'yan matanta biyu daya budurwa dayarkuma yar autar tace budurwar sunanta Maryam suka tsugunna suka gaisheshi anty Abida tana ganinsa tasan kwanan zancan dan haka tayi saurin sallamar yaran suka tafi makaranta sannan takawo masa abun kari ya karya ta gyara gun sannan ta kalleshi tace." Koba ka fad'amun ba nasan matsalar matan da aka aura makane ko." wata kwalla ya share ya kalleta sannan yace." Anty matannan suna naiman haukatani wallahi hajiya takasa fahimtata takasa gane gaskiya kin san ma kwa mai faru ranar da aka kawosu kuwa." " Ina zan sani kasan danazo bikin bawani daraja antyna tabani ba bacin rai yasa natafi nabar gidan." duk abunda yafaru yagaya mata.

" Huzaifa na tabbata antyna ta tafka babban kuskure arayuwarta kawaye sun batata gaba daya amma kacigaba da hakuri watarana sai labari burinta ta tara jikoki tace ko ta tatara din zata gane gaskiya." wani huci yayi sannan ya kalleta yace." Anty bazan taba iya kwanciya da maceba ba saboda hatsarin danayi kwanaki nasamu matsala dabazan iya kusantar wataba nayiwa hajiya alamu amna taki ganewa dole sai anmun aiki wani babban likitane kuma yanzu baya nan sainan da
wa ta wajen uku zuwa biyar zai dawo." wani tausayin sane ya lulubeta ta taso tazo ta rungumeshi." Karka damu insha Allah zaka warke kuma namaka alkawarin zan taimaka maka ko wane lokaci koda,munje munyi mata bayani karyatawa zatayi tace dan bamason auren ne kayi mata shiru har sanda za ayi maka aikin." cigaba da bashi shawar wari tayi har suka shiga wata hirar zuwa can yatashi yatawo zuwa gida.

-----------------------------------

Tun sanda yafaka motarsa yafara jiyo hayaniya acikin gidan wani guntun tsaki yayi sannan yafuto yanufo cikin gidan dukansu atsajar gida suke harda 'yan aiki suna ganinsa sukayi shiru gurin hajiya yaje yace mata." Mai kuma yafaru hajiya ina fatan dai lafiya." " Inafa lafiya ina tashi naduba inda nake ajiye kudi zan dauka in aiki direba gidan su kawata naga ansacemun kudi har dubu dari biyar abunda ba a taba yimun ba anan gidan 'yan aikina badakina suke shigaba." kallon su Nusaiba yayi da sauri Zabba'u tace." Nidai ansan nafi karfin wannan kudin domun agidan azziki nataso kuma zan iya kyautar sama da wannan kudinma,dan haka kowa yasan nafu karbin sata." Huzaifa yadaka musu tsawa yace." Kowacce tabace mun daga gani munafukan banza muna fukan hofi gaskiya ma zata baytana." sum sum sum kowacce tayi dakinta shima yashiga dakin hajiya,inda ya rarrasheta inda yace ta canza gurin ajiye kudinta domun gujewa gaba yafuto zuwa dakinsa yana shiga yaci karo da Fatima." Sannu dazuwa kashiga na hadama ruwan wanka." 'kala baice mataba yacire kayansa yashiga wanka

SURIKAR MUCE Book 1Where stories live. Discover now