page 1

942 49 2
                                    

gidane babba mai dauke da gun ajiye motoci da dakin mai gadi akusa da get din saikuma wata siririyar hanya wacce inkabi zata sada ka da cikin gidan babban tsakar gidane yana zagaye da shukoki saikuma dakuna guda shida manya kowanne da bandaki da kicin da huwar daki aciki gidane na mawada ta sai kuma wani bandaki daya atsakar gida da kuma suto babba yana shake da kayan abinci na mare rayuwa.

" Kajini da kyau auren mata hudu yazamar maka dole kaida Hannatu kawai na mallaka arayuwata kuma inson family mai yawa dan haka dole saika auri mata hudu dan katara mun jikoki dan haka aurennan babu fashi sai andaurashi gobe kama daina hanya hanya kuma kashiga hankalinka Huzaifa tun kan insaba maka." wani matashine akusa da matar mai magana wanda bai huce 35yr ba idonsa cike da kwallah." Hajiya bawai naki ba amma mata hudy lokaci daya kuma dukkansu bawqxce nace inaso kuma banajin zan iya kula da mace biyuma barw har hudu dan Allah hajiya ki tausaya mun kar ayi aurennan akwai babbar matsala." " Himm,kamaji dashi aure ba fashi kuma kace bawacce kakeso acikinsu ai zaka sosune dukansu 'ya'yan 'kawayena ne goggun 'yan mata wadanda suna san kansu suka iya kula da muji dan haka maza katashi kabace mun tun kafun 'yan biki su fahim ci wani abu sakarai kawai mara ganewa." asa'bule ya mike yafuto falon inda mata suketa hada hadar bikinsu suna tsokanarsa angon mata hudu.

Ya'ke kawai yakeyi haka yafuto tsakar gidan inda mata kala kala sunata jere adakunan guda hudu sai habaici suke jefawa juna haka ya futo ya harabar gidan yadau motar sa yafuce daga gidan.

Gudu kawai yakeyi yana share hawaye haka har ta karasa wani karamun gida yana zuwa yabude da mukulli yashiga wani matashine wanda baihuce sa ansaba ne azaune yana danna waya kansa ya fada ya rungume shi yana hawaye." Abokina Hajiya takasa fahimtata kwata kwata mai yasa takasa ganewa akwai matsala taki fuskanta nayi mata yadda zata gane amma ina bata ganeba ina cikin matsala ni dai koya rayuwata zata koma daga gobe oho wata zuciyar har shawara take bani ingudu kawai." shima kwallarce a idonsa ya bibbigi bayan Huzaifa yana rarrashinsa tare da nuna masa muhimmanci yiwa iyaye biyayya har yasamu yadawo daidai suka cigaba da tattaunawarsu.

Washe gari misalin karfe 10:00 nasafe aka daura auren Huzaifa da matansa guda hudu Fatima da Sadiya sai Nusaiba da Zabba'u.

WACECE NUSAIBA?

Nusaiba 'yace agun kawar hajiya wato hajiya Rakiya babanta yamutu tun tana yarinya yar shagwabace ga sangarta saboda tanada dukiya ga tarin kawaye Nusaiba yar duniyace ta kware gun naiman mata wato LESBIYON bawanda yasani tundataga Huzaifa tace tanasonsa ummanta ta shiga ta futa saida Hajiyar huzaifa ta amunce.

WACECE ZABBA'U?

Zabba'u yace ahmgun Alhaji Anas tanada kanne guda uku duka maza itace mace tataso cikin daula da da izzah takasance yar bariki ta karshe duk namijin daya yimata saita san yadda zatayi rayi amfani dashi runda taga Huzaifa tace tana sonsa yaki kulata tagayawa ummanta hajiya Karima tayiwa Hajiya magana shikenan.

WACECE FATIMA?

Fatima bakowa bace face yar talakawa futuk mai burin auren mai kudi kullin cijin bun bokaye take sanda taga Huzaifa ta kwallafa rau akansa saida tasamo inda yake asiri yaki kamashi saita koma jan hajiyar sa tare da yimata siyayta kala kala da biyayya ta asirceta take hajiya da kanta taje ta naimawq Huzaifa aurenra domun ta dau alkawarin danta mata hudu zai aura lokaci daya.

WACECE SADIYA?

Sadiya kuma itama yar abokin baban Huzaiface haka garsuka fara kawance da hajiya da babar ta sangar tacciyace takin karawa tana dan taba shaye shaye da kawalcin mata domun samu uwar ubansu kudi kuma har dilar kwaya takeyi baban tane da kansa tanaimi auren Huzaifa wai ya auri yar sa saboda dankon zumunci hajiya tayi farinciki domun samun cikin ta hudu datayi dama tana naima kuma tasamu kudi ta hanyar wannan auren.

TOFA CAKWAKIYA KENAN KIYA ZAMAN ZAI KAYA WACE MATSAKA HUZAIFA YAKE DA ITA HAJIYA ZATA SAMU JIKOKIN KUWA WACE RATUWA HAJIYA ZATA FUSKANTA DUK ZAKU SAMESHI AWANNAN BOOK DIN

SURIKAR MUCE Book 1Where stories live. Discover now