page8

803 22 2
                                    

NA
ZAINAB ABDULLAHI YAHYA
(Real_shaxee)

ZAMANI WRITERS ASSOCIATION

Hajiya tana zaune tazuba ido taga huzaufa yazo kamar yadda yasaba kuma taji shigowarsa gidan sallama akayi Zabba'uce dawani matashi yasha shaddarsa fara mai tsada." A a a bako mukayi sannu dazuwa kuzauna mana." zama sukayi akan kujera suka gaisa zabba'u tafara magana." Hajiya wannan dan uwan ummata ne dayazo bikinmu ne yaga hannatu yacemun yana sonta shine nace bara muzo mu gaya miki. " washe baki hajiya tayi domun daga gani mai kudine duba da irin kayan dayake jikinsa." A aikuwa babu komai ai ga Hannatu nan sai su sasanta kansu ai ba damuwa." tashi yayi dan tafiya inda yadirewa hajiya naira dubu dari hudu akasa yafuce." Hadda wahala dannan to angode hannatu tashi maza kije kirashi ko angode fa." cikin yanga hannatu ta tashi tafuto inda zabba'u tayi dakinta sukuma sukayi wajen get aban motarsa ya tsaya dab da hannatu ya kamo hanun ta." Amnafa gaskiya byba kin hadu matuka kin sace mun zuciyata sosai inafatan za a amsheni hannu bobbiyu." sunkuyar da kanta kasa rayi tare da girgida mata kai.Good byba bara intafi inada wani aiki mai mahimmanci.

rungumeta yayi tare da sakar mata kiss a kumatu yadakko wata laida yabata. byeee saina dawo kokuma munyi waya akwai nombwrta zaki ganta.'' motarsa yashige yazata maigadi yabude masa yafuce da sauri takima dakin hajiya insa tatarar hajiya sai sambatu takeyi ajiye mata laidar tayi agabanta suka bude wayace mai shegiyar tsada da sarkar golt sai kudi dubu dari aci wata buda hajiya tayi." Allah yakawo miki mijin aure na kece raini zaki fantama abunki." ita dai Hannatu abunda yayi matane ya tsaya mata amna tadau hakan amatsayin wayewa ce kawai yake da ita haryanzu Huzaifa baizoba tana jiransa ta gaya masa abun arziki amna shiru harsuka kulle kofa suka kwanta.

Fatima kuwa ta rungume Huzaifa tanata tura masa sako atunaninta zai tanka mata amma saitaga akasin haka yajuya mata bayama yanata barcinsa abunshi ba abunda yadameshi tunani takeyi abya kuwa bawani abu akasa lafiyayyan namuji gata tasha kayan barci masu nuna tsiraici amma ko tankawq baiyiba anya kuwa basu nusaiba bane suka kullah wani abun tunanin datake tayi kenan aranta har barci ya dauketa.

Hannatu kuwa tana shiga dakinta takunna wayarta saiga kiran big boy yashigo cikin sauri ta daga." Byba na big boy ne kihau chat yanzu komai asaice yake musha hirarmu." kawai yafada ya kashe wayar cikin hanzari ta lalubo watsapp tahau suka fara hira duk hirar ta batsa yake mata tun tana basarwa harta biye masa yana turo mata blue film da pic sai kusan asuba suka daina hira ta kwanta cike da shaukin sha awa.

Safiya tanayi yan aiki sukahau aikinsu dasuka saba Fatima kuwa da huri ta tashi takoma dajinta cikin bacin rai." Bafa zai yuhuba ace inta wahala dole inkoma gun boka dan naiman mafuta nafuskanci yin mutuncina bazai haifarmun da da mai idoba nara kugani duk sainayi maganinku muna fukan banza nizakuyiwa tsiya da tuni yau na amarce amma zan rama ne."cikin hanzari take shiryawa domun gun da,nisa bawanda ta je gunsa tasa kai tafuce daga gidan.

Huzaifa yana tashi yaga bai gantaba dama yayi tunanin hakan ya shirya tsaf yafuto yanufi dakin hajiya inda ta cikashi da surutu akan saurayin Hanbatu tundaga sunan wai Big boy yasan abun ba azziki amna gudun fada yaja bakinsa yayi shiru ya karya ya futo harzai futa kuma saiya tuna hakkinsa akan matansa dan haka ya nufi dakin Zabba'u tana kwance tanata barcinta hankali kwance dubu goma ya ajiye mata agefan mudubi ya futo dakin Nusaiba ya nufa inda ya ganta zigidir ga waya ahannunta tana barci alamu barcin daukarta yayi bata shiryaba dasauri yadau zani ya lulluba mata ya ajiye mata kudi itana ya fuce dakin Sadiya yanufa inda ya ga sai barci take ga kwalaben maye azube girgiza kai yayi ya tattarasu gefe ya gyara mata kwanciya ya ajiye mata nata kudin yafuto dakin Fatima yaje yadudduba bata nan dan haka ya ajiye mata nata kudin yafuto yabar gidan cike da takaicu yana kaico akan matan da aka aura masa.

Awani gidan kasane sai bukkar kara ita kadai aciki matane suna zazzaune da wasu maza azaune suna jiran layi yazo kansu su shiga Fatimace aciki gun bokan kallonsa tayi tace." Boka akwai matsalafa mijin daka temakamun na aura kwata-kwata yaki kusantata ko kallon aziki baya yimun shine nazo kadubamun ko matansane suka mun wani abu akansa." zane zane yayi akasa tare da rubuce-rubuce sannan ya kalleta yace." Maganar gaskiya bakeba kowace macema bazai iya kusantaba domun yasamu matsala awani hadari dayayi ana kan yi,masa maganine kafun lokacin zuwan yi masa aiki yazo sannanne zai iya kusantar wata." Wata ajiyar zuciya tayi tare da wani malalacin murmushi." To boka naji dadin haka dama kullun tunanina karyazo kuma yagane ba budurwa bace ni yanzu aiki na gaba inaso adauke masa hankali akan kowa saini kadai hatta mahaifiyar sa da matarsa yazamana nikadaice agabansa sai abunda nace acikin gidan za ayi." surkullensa yayi sannan yace. Wannan aikine mai sauki amma akwai matsala guda daya takkk.

SURIKAR MUCE Book 1Where stories live. Discover now