page 43

133 13 1
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳
 
    *SURUKARMU CE*

👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳👩🏽‍🦳

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_______________________________________
*We are here to educate motivate entartain our readers*
_______________________________________


©
*Zainab Abdullahi*
      *(Real_shaxee)🍒*

*Wattpad*
@Real_shaxee

*Email*
rzainababdullah@gmail.com

*Facebook*
*Zeenat deen shaxee*

*Watsapp  nomber*
08085898952


*Page 43*

Baffa ya kalleshi yace. "Kaga da wannan tbayar taka maza ka ɗebo mun ruwa akofi inyi mata tofi tasha." da sauri ya tashi yaje ya ɗobo ya miƙawa baffa, tofi yabata tasha sannan yayi mata tofi akan ƙunar, baffa ya kalli Sani yace. "Ina ka baro Auwalun naga ban ganku tareba." cikin mamaki Sani ya kalli baffa yace. "Ai baffa bamu tafi tare da shiba, yau agida ya zauna, kuma tunda na futa banganshi yabiniba." "Ikon Allah nima tun ɗazu dana dawo ai bangan shiba, Bilkisu kokinsan inda yaje." "A a baffa nadai shiga ɗaki na barshi abakin rijiya yana jan ruwa dana futo kuma ban ganshiba duk na duba ban ganshiba." cikin mamaki Baffa yace. "To koma dai ina yaje ai zaidawo gida tunda duhu yayi, Bilkisu maza kije ɗaki ki kwanda ki huta gashima sunkawo huta kyaɗan sha iska, Sani ya miƙo miki abincin naki." ahankali ta miƙe ɗauke, baffa yaga tsuntsuwa a hanunta. "Bilki a'ina kika samo tsuntsuwa mai kyau haka?" kallon tsuntsuwar tayi sannan ta kalli baffa tace. "Danaje yo itace na tsinceta kamar maharbine ya harbeta takasa tashi shine natawo da ita gida." "Amma Bilkisu agaishe ki, yanzu dakika tawo da ita gida kuma maizakiyi mata?" "Baffa barinta zanyi harta warke sai inssketa ta tafi gidan su." dariya sukayi dukan su baffa yayi waje shida Sani dan gabatar da sallah acikin jam'i.

Tana shiga ɗakim ta ta ajiye tsuntsuwar akan katifarta ta ɗan kwanta dan ta huta ga zugin da hannunta yake mata danma baffa yayi mata tofi ta ɗanji daɗi.

Inna Larai zaune da ƴaƴan ta aɗaki duk sun baje suna hirarsu suna cin abinci ga hasken hutar naifa da aka kawo,Samira ta kalli inna tace. "Inna saurayi nafa ɗan burni yace ingaya miki tunda an naima masa aurena to asatinnan zai turo da kayann laife da da komai da komai shi bayaso bikin ya huce wata ɗaya." "Wayyo daɗi, Samirata zata yi aure tatafi birni kice masa ya turo babu wata matsala anan, kuma inansn inata yimuku addu'a kussmu ƴan birni kuyi auranku, shikenan ina nan ina zaune kuna turomun kuɗi abuna ina bushasha ta."

*Adadin comment adadin type🤷🏻‍♀*

SURIKAR MUCE Book 1Where stories live. Discover now