gabatarwa

440 33 0
                                    

Salamu alaikum

Ina mika gaisuwata a gareku kuma ina godiya a bisa soyayyar da kuke nuna mun.

Yanzu ma nazo muku da sabon labari wanda ze ilimantar ya fadakar daku musamman ma en matan yanzu.

Ban muku alkawarin post kullum ba sedai na muku alkawari zan na yi muku typing in nasamu lokaci koda sau uku a sati ne.

Labarin ya kunshi darusuka da dama wanda muna bukatsr gyara sunan littafin

RUDIN DUNIYA!

YES RUDIN DUNIYA!

ku biyo ni a hankali kar ku kosa kuma kar ku mants da dannan er star din nan ta vote nagode.

Da sannu sannu zamuje.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now