21

255 22 0
                                    

🌐 *Hikimah Writer's Association*

✍🏻 *KHAIRAT UP*

🌐 *RUDIN DUNIYA*

🌐 *PG 21*

🌐 *Loading....*

*vote@wattpadkhairi_muhd*

*_ina miki gaisuwa ga dukkanin Rudin Duniya Fan's,nagode da kulawa._*.

     Kamar yadda baffah ya tsara hakan aka yi kanwar shi da matar dan'uwan shi yasa suka je ganin gida , ba karamin mamakin irin daular da Muhseen zata zauna suka yi ba,tunanin su ina ta samo saurayin,ko dai dan yankan kai ne?.

   Ke nima na tsorata ko yaya yasan su waye mutanen nan kuwa?.

Ya sani mana amma gaskiya yarinyar zata huta.

Su kam sun ji dadi dan dukkan yaran gidan daula zasu zauna.

Gaskiya kam komai sai san barka.

Amma wani hanzarin.

Meya faru?.

  Dakuna uku ne fa a gidan ga kitchen biyu ga falo kato har biyu ,kuma nasan yaya gado daya zeyi affording ina tausaya masa shi yasa aure a gidan da karfin ku daya ai ya fi.

Haka ne wannan,wallahi ina mamakin wannan abu kuma dai....

Kuma me? .

Ba komai muje mu same shi muji ta bakin sa.

Drivern dake tuka su dariya kawai yake yi ciki ciki duk sun wani rude daga gnin wannan karamin gidan,wanda wannan gidan ba komai bane a gub megida da yallabai.

Koda suka koma gida sun samu dan'uwan su a sitting room dake waje suka kai mishi rahoto.

Gyada kan sa yayi yace kar ku damu ai ita Muhaseen ba a nan zata dawama ba.

Kamar yaya kennan?.

Ina nufin mijij nata ba mazaunin Nigeria bane ba cab kasar waje yake da zama.

Idanuwan su suka gwalalo waje iyi inji tabawa.

Wnnan gidan da kuka je kawai amfanin shi in tazo hutu.

Ikon Allah ya Habu , matar ka ko ta san meya ke wakana kuwa?.

Aa bata damu da al'amuran Muhaseen ba kun sani?.

Haka ne kowa yasan wannan tafi son Mekyau.

Alhamdulilahi,naje mata da maganar bata ma damu da taji mezan ce mata ba,ta kaddamar talaka Muhaseen zata aura saboda haka bata da hannu cikin auren.

Bata kyauta ba ko kadan Muhaseen ai erta ce kamar Saffiya,mantswa take mutuwa da rayuwa na Allah ne haka ma arxiki da talauxi na Allah ne gaskiya bata kyauta ba.

Saboda haka nan da sati biyu za a kawo lefe seku zo,ku amsar mata.

Aiko a nan zata rude dan kuwa manyan mutane ne surukan Muhaseen.

Allah dai ya sanya alheri.

Amin.

Nan suka rabu akan zeyo aike kuma zasu zo suje su zabo mata kayan daki.

🌐🌐🌐🌐🌐 🌐

Early morning flight ya bi, be samu daman zuwa gun Muhaseen ba illa ya mata text ta waya dan ya kirata bata dauka ba se ya gane maybe suna aiki ne.

   Sanda taga text din dariya ma ya bata .
_Harda wai ya rike mata amanar sa,kada ta kula wani,ta kuma kula da kanta sossai and daga karshe karta manta dashi,kuma pls ta duba cikin kayan nan akwai kwalin waya a ciki sabuwa ta maida layin ta ciki tasa watsapp shi kadai ya yarje mata, zasu na magana ta nan saboda a can baida lokacin yin waya ta watsapp zasu na dropping mganan su_.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now