14

264 24 1
                                    

🌐 *HIKIMAH WRITER'S ASSOCIATION.*

🌐 *KHAIRAT UP*

🌐 *RUDIN DUNIYA*

🌐 *Loading......*

🌐 *PG 14*
  
        *Vote@wattpadkhairi_muhd.*

        Hajiya
Na'am Alhaji.

Nazo miki da wani albishir.

Game da me fa?.

A kan d'anki.

Wanne daga cikin su?.

*ABDULKARIM*.

to lafiya dai ko?.

Sumul komai lafiya lau, abun farin ciki ne ya same shi da mu ma kan mu ,to naga lokaci na karatowa ne shi ne naga ya dace na sanar mikk hukuncin da na yanke a kan shi,.

  Zuwa lokacin hajiya hankalin ta ya soma tashi ta fara tunanin ko wani abun ne ya faru da d'an nata Alhajin ke boye mata.

Hajiya na yanke hukumcin karawa A.K aure nan da wata hud'u masu gabatowa.

Aure kuma? Ana zaune kalau? .

Ai ba se ana tashin hankali ba ake kara aure ba.

Alhaji amma duka duka yaushe yayi auren da za a kuma yi masa wani?

In kin manta ni zan tuna miki shekarun auren su biyar ne, kuma har yau shiru ba ina yiwa Allah shishigi bane ba aa ina kwadayin nima naga jikokina ne tym is going kar kiga laifi na i neex grandchildren ,.

Amma Alhaji mu bari ya zaba da kan sa mana kar mu dinga shiga hakkin sa saboda muna iyayen sa.

Murmushi Alhajin yayi yace sanda kika ce se ya auri er kawar ki, baki san da ki bashi zabin sa ba se ni da na zo? , kuma na gama magana dashi  ya amince ,saboda haka ki fara hada kayan lefe na gani na fada zan tura miki kudi acct dinki.  Hadin kan ki nake bukata kawai.

   Insha Allah sedai ina tausayin faridat.

To ya zata yi? Ku kwantar mata da hankalin ta kawai.

Shi kennan,Alhaji yar gidan waye?.

Yar abokina ce.

Wanne kennsn?.

Akwai lokacin da zaki sani.

Allah yakaimu lokacin.

Amin.

Hajiya dai na cike da mamakin auren nan.

   🌐🌐🌐🌐

Mutanen Jos kuwa se aiki suke a kauye ana ta duba su.

Yayin da AK gaba daya tunanin yarinyar da ko sunan ta be sani ba ya addabe shi.

Ko ido ya runtse ita yake gani.

Tebur ya buga yace kai meye haka wai?.

Meke faruwa da ni?.

Akan me nake tunanin wadda ban sani ba?.

  Wayar shi ya jawo ya danna num Sopie, er duniyan na charting ya kira kuma tana gani sedai taki dauka sai wani killer smile kawai take yi.

Ka kusan zuwa hannu malam ba da wuri zan nuna maka zallama ba sena nuna maka class dina tukuna yadda zaka san ni big gurl ce duk wannan maganganun a ranta take yin su tana jijiga jikin ta hade da yin murmushin gefen baki.

Tsaki yayi ya nemo jum Faridat (ni khairi nace da ya fi maka).

Baiwar Allah bugu biyu ta d'aga da jin muryarta kasan taji dadin kiran se murmushi take me sauti.

  Sweetheart ya kike?
Alhamdulilahi,ya hanya?.
Hanya alhamdulilahi,ba wata damuwa ko?.
     Wallahi akwai.
Subahanallahi ta me?.
   Ta kewar ka mijina .
Hakan nan ya tsinci kan sa da yin dariya alamun yaji dadin maganar ta.
   Au baka yarda ba ta fada a shagwabe.
Na yarda man my Faridat nima ina nan ina cike da tunanin ki da ya hanani sakat.
   (Uhm ale AK karya ba kyau).

Faridat ji take kamar a gajimare take yawo dadi ya ziyarce ta.

To ya kuka kai amarya?

Wallahi lafiya lou gidanta masha Allah,an amshe mu hannu biyu2 wallahi abun se san barka.

Haka ake so ,ya kuka baro lil sis kuma?.

Muhibbt Allah sarki se kuka take harda rike mu wai kar mu gudu mu barta zata bimu daru ta dinga yi ta riks ni gam seda Anwar yazo da kansa ya riketa muka samu muka gudo.

Dariya AK ya dinga yi yace auta rigima Allah basu zaman lafiya da fahimtar juna.

Amin amin .

Yanzu me kike yi?.

Ina daki a kwance kan gado.

Wow , wane irin kaya kika sa?

Sarai ya gano shi tace irin wanda kasa my lyf.

Anya kuwa?

Allah kuwa.

To madalah kashe zamuyi vedio call dake.

Tay far da idanuwan ta tana smiling tace ni dai a'a my lyf.

Allah se munyi.

Nidai naki wayon .

Dariya ta bashi ma yace rowa ko.

Uhm uhm ba wani rowa.

Shi kennam ba komai ki sha kurumin ki zan kawo amarya zata min na gani muyi ta sha'anin mu.

Faridat sarkin kishi seta tsinci kanta da jin haushi ta daure tace seda safe ka huta nima ina tare da gajiya ne zan kwanta.

Kunshe dariyar shi yayi yace ohk seda safe kar kiyi missing dina.

Kitt ta kashe wayar.

Ya murmusa yace akwai daru ashe dan aure kam ba fashi ze auri wadda ke so kuma ze auri wannan yarinyar da suka dauko jiya seya nemo ta.

    (Oh su oga AK hadama mata uku gobara).

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now