49

213 22 0
                                    

RUDIN DUNIYA

KHAIRAT UP

PG 45

vote@wattpadkhairi_muhd

Al',amarin saffiya kuwa data koma gida cike da farin ciki da murna, ta ma kasa boye murnarta kawai burin ta taga muhaseen ta tsiyace ta balbalce sabida bata isa ta fita daula ba bare miji me kudi yarinya kwana nawa ne an Watso ki ungulu CE dai zata koma gidanta na tsamiya 😂.

Ita kuwa jamcy washe garin ranan ta koma gun malam tace so take a fitar da sopie daga gidan auren ts sannan sa wa mijin sopie din son ta da kaunarta har ya aureta cikin gaggawa.

Ya tambayi sunan mijin sopie ta fada masa, ya gama dube duben shi tas be ma ga hanyan da zai masa sihirin ba sabida mugun hatsabibine alh.dala.

Yana gumi ya daka mata tsawa wadda seda ta tsorata.

    ”ke, ni zaki jawa bala'i? Kin San ways kuwa?”.

Mal waye shi?

Hmm lallai kin kasance mahaukaciya ko na CE mahaukata da kawar taki to ki sani kema rayuwarki tana cikin kwale2 kamar ta kawar taki

Kirji ta dafe ta zaro idanuwan ta kamar zasu fado tace ”na Shiga uku ni kuma me nayi kuma ways shi?”.

Bushewa aka yi da dariya yayin da wata iriyar guguwa ta taso gurin  ya koma klar ja kayan dakin mal suka dinga fashewa Suna tartsatsi sai wani irin hajijiya ake dasu.

Mugun tsorata suka yi dukkan su biyun amma jamcy tafi rudewa Dan kuwa ita mace CE.

Kings ni ko kinga abinda kika ja min ko maza ki bar min gun nan.

Jiki na rawa ta mike sedai tamkar an hantsilo ta haka ta fada kan taburmar jikinta na kyarma ta kasa ma hadiyar yawu.

Wata iriyar murya me razani CE ta soma magana cikin fushi da karaji hatta gun amsawa yake yi.

”wayyo Allah na kawo kaina”

      Kai ni zaku ma asiri? To Ku sani karya kuke yi kai ka manta karon mu da kai ko? Ka manta cewa ni din na wuce ka ? To yau sena hallaka ka.

    Kar ka min haka babban boka kar muyi haka nima tsautsayi ne ban San cewa kai ake nufi ba kuma ban San cewa.....

Shiru ya daka mishi tsawa to ka sani kayi na farko kayi na karshe bani ba ma wani ma in aka CE ka masa bazaka kuma ba se a lahira ya bushe da wata iriyar dariya hahahahaha.

Kai min rai.

Seka sheka yau.

Ke kuma ya kuma daka mata tsawa ta saki fitsarin da bata shirya ba.

Sena lahanta ki kuma ki je ki bawa ma masu irin halin ki labarin abunda ya same ki ai irin Ku Muke so masu son duniya wayanda *DUNIYA KE RUDAR SU SUKE AFKAWA CIKIN RUDIN DUNIYA!.*

Bawan Allah waye kai me na maka kar ka cutar dani bazan kuma zuwa gun kowane malami ba ma ka taimaka ka barni da rayuwata.

       Hhhhhhhh wata iriyar guguwa CE ta kwashi jamcy tayi sama da ita bata yi firgit ba se jinta tayi tim ta fado kasa wata iriyar kara ta saki sabida azabar da ta ji, ta bude idaunta dake a runtse ta kuma kurma wani ihun ganin a yadda ta kasance , mahaiyarta CE ta shigo a tsorace ta koma da baya cikin tsorata da mamaki ta bude baki da kyar tace ”jamila mezan gani? , garin yaya hakan ta faru? Ina kike he?, yaushe kika dawo? Wannan wace iriyar masifa CE kika jawo wa kan kk”

Cikin kuka ta kuma kallon kafarta da kuma mahaifiyarta ta kasa furta mata komai sai hawaye ji tayi ta kasa furta Kalmar sunan alh. Medala mijin sopie jiri ma take gani garin Neman gira ta rasa ido gashi ba wan ba kanin ga kafafuwanta da aka yanke mata su dukka biyun hanayenta sun koma irin na kutare wani kukan ta kuma sakawa ta kwala ihu (subahanallahi  maimakon ta dinga ambaton sunan Allah ta gwamace tayi ihu ga dai jamcy nan taga makomarta taga sakayar da DUNIYA tayi mata shin ways alh.medala? Kuma menene kudurin shi a kan sopie?.

Koda mahaiyar jamcy taga ta kasa mata bayanin komai sai kuka kawai da take yi sai ta kira no sopie ta CE taxo tana Neman ta.

Bata fi hour daya ba tazo gidan su jamcy a tsakar gida ta Tarar da maman su jamcy da babanta da kuma wanta da yarta.

Sai jikinta yayi sanyi ta tsorata lafiya ta fada a gaggauce?.

Saffiys ko tare kuka fita jamila?.

Aa mama ni rabona da ita tun shekaran jiya ne wani Abu?.

Hum! Mekyau dazu jamila ta fita unguws ba Wanda yasan Inda taje kuma ba Wanda yaga dawowarta sedai ihunta a daki kuma cikin mawuyacin hali na munana da tashin hankali shin kin San inds taje?.

Wallahi ko ways bamu yi ba tana ina?.

Tana ciki ta kasa ma magana se aukin kuka da ihu kamar wata kafira.

Bara naje.

Ai saffiya na ganin jamcy tayi cilli da jakata ta saki kuka ta nufi Kusa da  ita tana kuka da kyar ta furta Kalmar innallillahi wa inna illahir raji'un  jamcy kece haka? Meya same ki? Ina kika je baki fada min ba?ways miki haka? Kiyi magana Dan Allah ta saki kuka meya jawo miki haka jamcy?.

Jamcy dik yadda taso yin magana kasawa tayi sai kuka kawai data yunkura zata yi magana seta kasa kawai seta sa kuka to da tana ma yin ihun amma yanzu bata ma yi sai hawayen kawai ke bi mata kunci.

Kiyi magana jamcy ko ma samu nutsuwa.

Kai kawai take girgiza mata alamun bazata iya ba sai kuka.

Innallillahi×3 ta dinga maimaitawa da kyar ta fita daga dakin tana kuka.

Kin ganta ko?

Mama ways mata haka?.

Ina zamu sani garin yawoce yawocen ta kila ta tsokano wani mugun suka yi mata haka koma dai menene ita ta sani inji babansu.

Kuka maman tasa haba malam haba ai wannan batun a tausayawa jamila ne a nema mata waraka.

Ni na sata?  Jamila ke iko da kanta bata jin magana bata tsoron kowa bata Neman izinin kowa abinda ranta keso shi take yi ta rains kowa kuma harda gudumowarki.

Ni kuma?.

Kwarai kuwa Dan ke kika tsaya mata in ta kawo miki mai maiko ki lashe baki San daga INA take samowa ba illa ma kara dorata akan hanya da kike kina rudarta ita kuma ta afkawa *RUDIN DUNIYA.*  gashi nan ai duniyar ta kaita ta barota taki aure sai mai naira kika daure mata kugu kika ci min fuska a gaban yarana se ysnxu zaki CE min nayi wani Abu ai ita dama duniya haka take yau da kai take anjima da wani kuma Wanda beji bari ba yaji hoho.

Ta saki kuka wata iriyar nadama ta shige ta gaskiya mijin nata ya fada, harda kwamashon ta a lalacewar jamila gashi nan ysnxu ta zamo wata hallita daban.

Wanta ne yace baba kayi hakuri kayi mata addus ka yafe mata hannunka baya rubewa ka yanke ka yar ka yafe mata ko ta samu sassauci.

Hmm.

Manage Fan's

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now