37

266 26 1
                                    

🌐 *Hikimah Writer's Association.*

*Khairat up*

*Rudin Duniya*

*Loading......*

*Pg 34*

*Vote@wattpadkhairi_muhd*

Amina ko aiki take ba kama hannun yaro dan ko har ta soma ma siyayyar kayan aure (😂) wa yaga ba sabon ba.

Saffiya kam ana ta tsare tsaren biki dan kullum basa nan ita da zeey da jamcy kullum suna hanyan kasuwa.

Abinda Baffa ya ga ze iya shi yake bayarwa a siyo wa sopie mekyau.

Alhaji ko akwai plannings din da yake yi game da mekyau shi kadai yasan dalilin auren nan da kuma abinda yasa yake barar mata da kudi kamar ruwa ko baya so.

A yanzu haka saura sati biyu bikin saffiya da alhajin ta.

Jamcy ce zaune kan cerpert din dakinta tana bare gyada, gefen ta kuma zeey ce suna ci suna hira.

Wallahi Jamcy ina miki bakin ciki ba kadan ba.

Game da me fa?.

Auren da zata yi mana.

To mesa kike min bakin ciki me nawa?.

Hah lallai ma Jamcy kina nufin ba kya jin hauahi?.

Ina ji mana.

Amma kice karna....

Hmm! Zeey kennan ai kowa yaci tuwo dani miya ya sha, ni Saffiya ta munafurta a kan auren ta se atlast na sani bayan ita taja min nawa auren ya fasu ai duk wanda ya min ta kara ni ta icce zan masa nasan me nake tsara mata ba aure ba? To tayi ni kuma zan nuna mata ainihin wace ni.

Hehe! Hajjaju ai ni nasan kina planning wani abun dama shirun nan yana killing dina wai da cewa nayi ko zamu je gun malamin nan na kan dutse?.

Hh ke nifa bana son gulma ba ruwan ki da tsarina kina jina ko? Kiyi harkar ki zan yi nawa kin gane ai?.

Zee ta watsa gyadar ta tace "daga abun arxiki?".

To naji nagode.

Uhm ke kika sani.

(Ai sena rama ni zaki gwalshte? To karya kike yi yar iska me idan mayu.)

*India*

Bani labari sunshine yaya aka yi kika zama matar AK?.

Kanta a kasa tana murza zoben ta tace masa "matar mutum kabarin sa, duk abinda Allah ya rubuta seya faru to se ya faru ba makawa.ka dauka haka ne kuma ina so ka yarda dani na kasance me kaunar ka me jin ka a raina wallahi ina son ka ya Abdool."

Uhm na tsorata Muhaseen da na ga text dinki tun a ranan ban kuma yin lafiya ba har seda aka kaini ga gadon asibiti ashe ma maganin na kusa dani ban sani ba, Muhaseen hakika ban taba so ba kuma ban san so ba sai da na gan ki sai da na saba dake sannan nasan duk wadanan abubuwan ban taba ganin mace simple in rude ba seda na hadu dake saboda ni mutum ne me san mace er gayu yar kwalliya fara me daukar hankalina duk wadanan babu su a tatrare dake saidai simplicity din ki shi ne ya tafi da zuciyata.

Muhaseen ina da kishi, ina da son abu me daukar hankali amma a guna ni kadai ban yarda abinda nake so ba wani na ya so shi ba shi yasa kwalliyar matata tawa ce ni kadai ba ta kowa bace bq ina fata kin gane nufi na?.

Ta saki murmushi ta ce "yes sir! Na gane.

Yaushe zamu koma 9ja?.

Naji Daddy yana cewa jibi kaman , amma mesa kike tambaya?.

Bikin yayata za a fara kuma ban san me ake ciki ba a kai ko ashobe din ban siya ba.

To ki musu transfer mana su miki komai in mun koma kinsan baki da wani damuwa ko kuwa?.

To ai bani da acct.

Ji  bakin ki ko kunya wai baki da acct to ai se mun koma na bude miki .

Nagode.

Makaranta fa?

Ai muna hutu ne se next month zamu koma.

Ohk.

Ki bani labari mana.

Labarin me!

Labarin so da kauna.

Hh ai wqnnan babban karatu ne kuma yana gun ka ni ai new student ce.

Anya kuwa!

Eh mana.

Gaskiya kin wuce nan.

Gaske fa

Aa ni dai ban yarda ba.

Uhm shikennan ai.

Ze kuma magana wayarsa ta soma kara num Faridat ya gani kuma harga Allah ya manta da ita wallahi.

Hello!
  Hello! AK,
Ya ina jin ki.
AK wai me kake nufi?.
Kamar ya?
Ina fa da idanuwa.
Na san kina dasu ai ko ke din ba kya jinsin mutuane ne..
AK mesa kake son canja hallayarka?
Me na miki?
AK kasan komai.
Tayaya zan sani bayan ni din dan adam ne.mikewa yayi yana murmushi yq shafi kumatun ta ya mata alama da hannu xe dawo yayi waje. Yayi hakan ne saboda baya san suyi magana a gaban Muhaseen.

Ina jin ki.

AK kar ka kasance daya daga cikin maza mara sa imani.

Uhm cigaba.

AK nima matar ka ce ina da bukatar ka a kusa dani.

Me na rage ki dashi.

Lokacin ka na lura tunda ka samu Muhaseen ka manta dani, ka ki kula ni baka neme ni ba lokacin ka da tunanin ka yana gun matar ka, mesa zaka ki nema na?.

Hmm! Kiyi hakuri bari nazo muyi magana.

Ajiyar zuciya ta sauke ta ajiye wayar.

Dakin Muhaseen ya koma ya ga ta ma dan kishingida , Muhaseen zan je na gun yayarki na dawo.

To a dawo lafiya.

Allah ya sa.

Son ina zuwa?.

Mummy xan je gun Faridat ne

To ka leqa kam dan naga kaman ba ta jin dadi ko garin ne bata so?.

A hana ai India is a gud place nids na ce anjima ma zamu dan zagaya ko karol bargh ai ma dan je.

To go ams come back tukuna.

Ehen.

Salamu alaikum
Wa'alaikum salam!

Idanunta sun taru ruwa ta juyo tana fuskantar sa.

Ya tsani ganin hawaye a idanun mace da sauri ya je ya rungume ta yana tapping bayn ta is ok Faridat ki daina kuka dan Allah kinji.

Ni kaje ka kyale ni ba sai ka min haka ba zan san cewa baka kaunata ba.

No ba haka bane ba ni ina son ki ki daina tunanin bana son ki kinji ko?.

To mesa ka daina kula ni?

Ni ban ki kula ki ba a ka'ida ke ya kamata kizo inda nake ki min ya jiki amma kika ki.

To ai naga kana ta nanakewa matar ka.

Kema ai da kin zo zan nanike miki.

Uhm ba wani nasan kawai fada kake yi.

Ba wani da gaske nske miki kema kina zuwa zan manne miki har ki kore ni.

Nidai aa bazan kore ka ba.

Hmm to anjima ki shirya zamu je yawo kamin mu tafi.

Dukkan mu?

Eh man!

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now