10

318 20 0
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          

loadιng...........✍🏻

    🌐 *RUDIN DUNIYA!*

🌐 *vote@wattpadkhairi_muhd*

🌐 *khairat up*

🌐 *pg 10*

Washe gari ta kama bridal shower din muhibbat hakan yasa part din hajiya mum yake dankam da en matan amarya anyi decoration a inda zasu yi.

Kowacce ta ci kwalliya tay adonta na daidai misali an rakashe an sha pics.

Biki dai yayi biki kuma bikin ma na masu kudi masu ji da naira , gashi bikin na er gata ne bikin auta guda.

Yau ta kama za ayi kamu a meena event center gun yayi ba karya babban hall ne gashi ya sha dec, ga makada nan kusan kala hudu, en kidan kwarya,en police band,dj,ga kuma makadan baka ana ta bugawa ta ko ina mutane ne makil dankam ansha anko  gurin dai ya tsaru masha Allah.

Ina hange hange na ,na hango me kyau da jamcy cikin shigar ankon sun sha uban makeup ga wasu classy bags a gun su in fada muku ma a motan mekyau aka zo saidai driver alhaji ne ya kawo su so jamcy bata yi tunanin motan na kawarta ba ne ba.Yanda suke shan kamshi da jan class zaka rantse kawayen amarya ne ko wasu manyan jigajigan masu dukiya se basarwa suke yi gashi ankon exactly irin na manyan kawayen amarya ne wayanda zasu shiga da amarya,gayu an fara baza ido aga ta ina za a fara dosar me kyau saboda kwarjinin data musu sun tsorata 😂.

Around six amarya da angon ta suka karaso inda gu ya dau guda masu wayoyi na kashe flash haka ma masu camera nan dai aka raka amarya da ango wajan zaman su.

Aka dinga gudanar da shagulgulan biki non stop , hatta surveniers din da aka raba abin gargajiya ne cikin wata jaka,dauke da su aya,dabino,kantu,mudubi,powder,lipstick,se wata purse,da muhuci me dauke da hoton ango da amarya manne.

Wajan abinci ma kayan gargajiya ne aka dafa ba karya anyi bajinta.

Daga karshe aka kama amarya da ango inda bayan an gama ango ya lika ma amarya dollars sannan aka bude fuskan amarya aka dau sowa da shewa, mekyau kam kasa motsin kirki tayi sai ma wata guntuwar kwalla da ta zubo mata a fuska a ranta tace (Allah ka saka mun da baffa yaki fita nemo dukiya marar misali 😭 ). Jamcy gaskiya anci mutuncin naira an wulakanta irin mu insha ALLAH  se ns auri me kudib gaske.

Hmm sopie kar ki so ki tona cikin zuciyata kiga yadda take azalzala,take tukuki,ina bakin ciki idan naga irin wadanan abubuwan amma ba komai taso muje mu saje dasu a dama damu shi yasa na samo mana irin wannan ankon sak na kawayen amarya.

Muje muga kayan bakin ciki.

Cikin yanga suka rankaya gun amarya , sopie na ganin faridat taji gaban ta ya buga kawai kallon sani ta mata tako mata kuri da idanuwa kamar wata er kauye ko mayya, har seda faridat taji a jikinta ana kallon ta,ta dago suka hada idanu ta ce lafiya?.

Sai sopie ta duburburce uhm uhm me kika gani?.

Bana son kallo ne kuma naga kin kafe ni da su.

Jamcy tace zaki jawo a gano mu banza kawai.

A'ah kawai kin mun kyau ne makeup din ya amshe ki sossai bands haka ba komai.

Faridat an yaba ta dadi ya ksmata ta murmusa, nagode.

Uhm.

Ban gane ku ba kums kawayen hibbat ne?

Eh mune muna frndship ne ta social media a wsni grp muka hadu.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now