4

328 31 0
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          

loadιng...........✍🏻

    🌐 *RUDIN DUNIYA*

  ✍🏻 *KHAIRAT UP*

Ranan ko alhaji ya kuwa kirata sun sha hira sossai da ita kanta ya dinga wani boasting tayi babban kamu kuma da alamu ya fada sossai ita tasan dama kyanta ya wuce misali kuma ya wuce kowanne namiji me tunani ya ganta ya kasa kyasa ta is impossible.

Muhaseen ko ta sha habaici ranan ita ko sedai ta gyada kai a ranta tace kan ki ake ji ke duniya da abin cikin ta ta dama banda ni in samu in rabu da kowa lafiya ya fiye min dan ina neman tsari da afkawa cikin *Rudin duniya.* kema ubangiji Allah ya kubutar da ke amin.

Misalin karfe goma sha daya ta fito daga gidan su cikin uniform dinta na zuwa makaranta dan tana zuwa school of nursing ne kuma yau zasu fara shirye shiryen tafiya katsina ne.

Bakin titi ta tsaya lokaci lokaci tana duba agogon hannun ta saboda ta makara ga rashin abun hawa kuma tamkar tayi kuka haka take ji a ranta aiko muhasen da saurin kuka tuni idanunta suka ciciko da kwalla kiris suke jira su zubo mata se ko aka yi sa'a daga tsallake ta hangi me adaudaita sahu aiko da gudu take kokarin tsallakawa ta manta cewa a titi take kuuuuuuuuuuuuuu kake ji wands ya ja hankalin mutanen dake gefen titi da masu tfiya da masu shaguna.

Muhaseen hannayen ta ,tasa ta rufe fuskarta ta gama sadakarwa motar tayi sama da ita kuma ta wulwulata ta dawo kasa ta baballe ko ma ta mace (😂kuji fa reader's.).

Da sauri driver ya fito yana masifa amma ke bski da hankali ko? Taya ya zaki zo ki shigar mana gaban mota haka sakakai? Ba'a koya miki yadda ake tsallaka titi ba a gidan ku? Zaki jawa mutane bala'i da masifa da safen nan . ana magana kinyi shiru ko irin matan nan ne masu zuwa gaban mota dan a basu kudi?

A hankali ta sauke hannayen ta daga kan fuskarta ta zuba masa manyan idanuwan ta kwala kwala farare tas dasu, ta bude dan mitsitsin bakin ta , ya isa malam dan nayi shiru ba yana nufin banda baki bane ba sedai dan nasan nayi laifi ne, kuma tsautsayi ne ina sauri ne zan ni makaranta na makara kuma na hango abun hawa ne ban kula da zuwan ku ba kuyi hakuri saidai ba kowa ne kudi ke gaban sa ba lafiya ai jari ce a kan me zan wasa da ita? To ka tsaya kaji ni kudi basa gaba na ta zabga masa harara tayi gaba.

Horn yaji an masa da sauri ya nufi motar.

Yi hakuri yallabai!
Ba komai saidai kar ka kuma yi wa mace tsawa ko wulakanci.

Tuba nake ranka ya dade na gane kuskure na.

Uhm kawai yace dashi.

Tunda ta shiga nspep take zuba tsaki




lιĸe
coммenт
ѕнare
🌐ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.✍🏻

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now