42

254 24 3
                                    

*Hikimah Writer's Association*

*Khairat up*

*Rudin Duniya!.*

*Loading....*

*pg 38*

*vote@wattpadkhairi_muhd*

Gaba daya hankulan yan'mata ya karkata gun Muhaseen, dan ba karamin kyau tayi ba da burgewa ga mijinta dan kwalisa.

Zee da jamcy mamakin mijin Muhaseen suke a tunanin su wani tsoho ne saidai ba haka bane saurayi ne su a gun su ina ma ze ce yana son su.

Jamcy da kwallar bakin ciki ta tarar mata a fuska ta ce wai ni kam kaman nasan wannan fuskar.

A ina jam?.

Nasan shi ta soma tunanowa daga karshe tace youwa nasan shi a biki har ya je gun sofie suka yi hira harda exchange din num waya.

Kanbuu ke yasa taki yarda da wannan haddaddan mutumin?

Oho mata kuma yanda na ji fa me kudi ne na gaske dan mazaunin cairo ne a can yake a can amurka aka ma haifesu shi da kannin shi zee mahaukatan kudi gare su wallahi zaki sha mamaki in kika ga tarin dukiyar su.

Innallillahi, hakika ija cike da takaici da bakin ciki a yau yazan samu num wannan handsome din?.

Harara ta maka mata tayi tsaki dadi na dake kan ki bai ja ko kadan taya zaki ce in baki num sa koda ina dashi ban baki balle ma ban da shi kowa yayi ta kan sa.

Zee ta maida mata da harara ta juya mata keya.

Wuri kebantance suka samu suka zsuna kawai love din su suke zubawa suna dariya a tsakanin su ba karamin jindadin zaman suka yi Muhaseen aka kira dan yin addu'a cikin taku na nutsuwa taje ta yi addu'ar ta kuma gabatar da wacece amaryar sannan ta koma guj AK.

Ashe wify na hafeeza ce? Zan na zuwa daukar karatu dan kan nawa da sauki.

Dariya tayi masa kawai ta juya, hannun ta ya hada da nasa, suna kallon yadda ake gudanar da bikin.

Ak yayi mamakin ganin sopie ashe ba ravon ita ze aura shi yasa ya kasa neman ta ashe rabon kanwarta ze aura.

Ita ko sopie bakin ciki ke cin ta dan tasan iri  dukiyar da su AK suke da shi akwai yawa sossai lallai Muhaseen tay mata zarra shi ma AK din yay mata cin amana da ya kiratq kila ita ce a kusa dashi yanzu dan harga Allah ya burgeta  kuma tna son sa sedai..... Nidai nace hmm! AK yayi kasuwa!.

Aka saki kida mata aka soma takawa kwarai muhaseen taso takawa baran ma da aka kira kannan amarya cousins din su suka fito ai mikrwa tayi AK ya riko ta wai ina zaki ne?.

Ta dan yi masa marairata zan yi rawa ne.

Harar wasa ya mats a wannan tsukun? Jifa suna da yawa ga kuma maza aa ki bari zaki yi amma ke kadai.

How?.

Bara na je gun mc din yasa mana namu daban mu kadai.

Ta waro mass idanuwa mu kadai kuma? A gaban iyayen namu?.

Ke meye a ciki ai so ne.

Tayi murmushi kawai tana dauke kai.

Nan ya mike ya je Muhaseen taji an kirata ita kadai ta mike ta isa tsakiyan filin tana murmushi aka sa masu waka me taushi ta turanci suka dinga rawa ta tsanaki da nutsuwa, likin yan dubu dubu ya dinga mata seda ya lika mata dubu rafa biyu na 20 thousand  ai fa nan yan mata aka tsorata aka dinga kus kus.

Biki yayi biki komai msdalah anci an sha an fitar da naira anyi fidda raini burin me kyau anyi irin abinda ake so biki na kece raini.

An daura aure kuma an kai amarys gidanta wanda yaji kayan alatu ds mote rayuwa me kyau kam va a magana.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now