Illar Kusanci

277 11 0
                                    

Salamu alaikum ,wannan sabon littafi ne wanda nazo muku dashi,sedai na kudi ne idan kina so ki tura ta banki za a saki a grp din da ake tura shi kar ki bari a baki labari,akwai darassuka a ciki,akwai tausayi,akwai jarrabawar rayuwa,akwai yaudara ga somin tabi.

Illar Kusanci

Wannan cikin da yake jikin ki ina so ki nemo masa uban sa dan ni ba ciki na ba ne ba.

Innallillahi wa'ina illahir raju'un, wallahi Allah cikin naka ne, ban taba kusantar wani d'a namijin ba se kai wallahi kaima sheda ne ban taba tarraya da wani namijin ba se kai 😭.

Ke matsa ki ban guri wallahi kin ban mamaki ni zaki tozarta? Ni zaki yaudara? Duk irin soyayya da kulawa da na baki ni zaki yi wa haka?.

Wasu irin zafafan hawaye suka zubo masa ya zauna ya dafa kan shi, wata na nawa rabo na da garin nan amma ni zaki cewa wai na miki ciki har yayi wata uku bayan rabona da garin nan wata biyar kennan abinda zaki saka min dashi kennan?.

Wallahi Allah ya Salim cikin da yake jiki na naka ne ba na kowq bane ba kar kayi min haka, kar ka juya min baya kar ka nuna min kiyaya,wallahi ....

Wani irin zazzafan mari ya kwad'a mata yana jin wani irin kuna a ran sa ya mike ya hambare ta ya fice daga cikin gidan.

Nan kasan tiles ta kwanta ta dinga kuka wayyo Allah !, na shiga uku, ina zan sa kai na ni Maryam wallahi ya Salim cikin da yake jikina naka ne bana kowa bane ba.

Yana fita ya duba aljihun sa ya dauko sigari ya cinna mata wuta ya dinga zuqa yana jin wani iri a ran sa hawaye na bin kuncin sa me na miki Maryam?, me kika nema kika rasa?, dama abinda kike yi in na tafi ko? , dama irin abinda kike shukawa kennan shi yasa ba kya san bina? Ashe kina ha'inta ta kike yi yanzu ina zan sa kai na? Yanzu yaya kike so nayi Maryam duk son da nake miki da abinda zaki saka min kennan? La'illa ha illa lahu muhammadar_rasullah ya Allah ka ga halin da nake ciki, ya Allah ka kubutar dani ni nasan ina miki so sahihi.

Salamu alaikum masoya litattai na ,na zo muku da sabon salon rubutu,wanda ya sha banban da sauran write's up dina, wannan littafin ze kawo muku darasi ,ze ilimantar ya tunatar ya kuma baku tausayi, akwai yarda,yaudara,amintaka,aurattaya,dangantaka a ciki zaku ji dadin shi. Sedai na kudi ne.

In kina bukata kina iya biyan naira dari biyu kacal ta wannan acct din
*2098372249*
*UBA*
*panisau sani ummulkhair*

In kin biya ki turo shedar biya ta wannan layin

*09065856251*

Idan kuma katin waya ne ki turo katin Mtn na naira 200 shima ta wancan layin.

Kar ku bari a baku labari ,dan wannan lavarin ze kayatar daku akwai darrusuka a ciki.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now