44

268 24 0
                                    

. *RUDIN DUNIYA*

*KHAIRAT UP*

*LOADING......*

*VOTE @watppadkhairi_muhd*

*Pg 40*

Salamu alaikum
   Wa'alaikum salam!
   Muhaseen da ke zaune a falon ta amsa mata.
  Kallon sha tara saura ta mata ta kyabe fuska tayi gaba hade da yin tsaki mtsw.
    Ita kuma wannan fa? .

A ranta ko cewa tayi "matar so ko? Zaki sani duk randa na shigo gidan nan se kun raina kan ku bayi na zaku koma daga ke har waccan ".

Dakin Faridat ta nufa yanda ta gantq ba karamin dariya ya bata ba amma ta gimtse a zaune take jugum, ta yi tagumi har wata er rama ta hango a jikin ta a hankali tace "subahanallahi kawata meyayi zafi haka ? Ya da tagumi?."

Hmm!, Amina kedai bari wai AK aure ze kuma?.

A zabure tace "what! Aure kuma? Me yasa?".

Hmm Amina mu kan mu bamu san mesa ba.

To wace ze aura any idea?.

Ina fa ai da nasan wadda ze aura Amina da taga ta kanta dan sena sa an batar da ita daga ita har tsinannun da suka kawota duniya.

Amina maganar ta soke ta jin an zagar mata iyaye (dan kuka).

Ta dan dake "Faridat hakika wani babban al'amari yana shirin faruwa da ke amma ina so ki kwantar da hankalin ki kinji ko zamu yi maganin abun in kina da kudi ki kawo dan na samo wani boka sha yanzu magani yanzu sedai fa aljihun ki zeyi kuka.

Ta yi dan jim ta ce "ke ni rabu dani da karyar malaman nan duk bige ce amma basa min komai haka ma a na wannan matar shiru seda aka yi ga wannan ita ma kawai zan jira zuwan ta in yaso mayi maganin ta da kafafunta zata koma inda ta fito wlh"

Hmm ai naci dubu se ceto ta fada a ranta.

To shi kennan Allah ya kaimu.

***

A bangaren Mekyau kuwa wani tashin hankali ne yake doso ta mugwayen mararkai take yi gaba daya ta firgice ta gama tsorata kuma ta kasa gane kan mafarkin nata daka ganta kasan firgtacciya ce dan ko motsi taji seta zabura ta yi ihu gaba daya gidan tsoro yake bata ta kasa cin duniyar tata da tsinke kamar yadda taso gashi ynx satin ta uku bata ga Alhaji ba kuma tasan yana gidan ga bukata tana dashi sedai ba halin a biya mata dan tsarin Alhaji ze laraba ko lahadi yake sunna da ita shima uban ta take ci sossai , in sun gama ya kwashe manniyin su a jikin wani farin kyalle ya fice baya kuma bi ta kan ta ,wannan abun na damun ta duk da wannan abunda take fuskanta bata fasa kudurita na ruguzs rayuwar Muhaseen ba. (To fa masu karatu meke faruwa ne?).

*****

Tunda ya sanar da bikin shi Muhaseen da Faridat suka dauke masa wuta gashi a matukar bukace yake dan wani haushi ne yake tike shi in yazi da larurar sa ba wanda yake debe masa kewa,yana da mata biyu kuma amma tankar gauro dan ko abincin ma da kyar yake ci sun juya masa baya. Amma zaku yi bayani next week ne ai zan shiga next level.(Lallai fa AK next level zaka afka)

Dif Ak ya dauke wa matan shi wuta shima hasalima shirye shiryen bikin shi yasa a gaba dan kudin da Faridat ta bawa Amina da kyar ta samu ta yarda ta bata kudin nan da sunaj za a hana aure seta juya abunta ta kma kaimi a aikin ta,dan wani irin mallaka ta mishi wanda ko matan shi yanzu basa gaban shi balle ya damj dasu kawai shi burin shi Amina.

A satin bikin ya gama ma Amina komai na passport dan kuwa  sati biyu zasu yi su bar nan zasu koma cairo honeymoon (anya kuwa) ?.

Hajiyar shi dai ba san auren nan take ba amma ya zata yi ya kafe ya dage kuma su ma sun mishi alkawrin in ya kawo wadda yake so zasu bashi ita.

   RUDIN DUNIYADonde viven las historias. Descúbrelo ahora