56

281 23 1
                                    

RUDIN DUNIYA

NA KHAIRAT UP

Vote@wattlad khairi_muhd

Pg 50

Haba hajiyar mu ai nayi kokari Dan Allah ki bari mu koma tare ni kaina hankalina se ya fi kwanciya.

Hmm AK...

Haba hajjajju, ki bar masa matar sa su tafi ai in lokacin haihuwar yyi se su dawo.

Shi kennan daddy Dan dai ka Dage ne.

Murna gun AK ba a magana.

Dakin Muhaseen ya nufa ya samu tana wanka ne, jiran ta yayi ta fito daure da towel a kugu daya kuma daure a kan ta.

Turus tayi ganin shi a dakin kokarin komawa take yi.

Wallshi kika koma ban yafe ba.

Juyowa tayi tana dariya  to kai kuma daga haduwa sai kuma a min Allah ya isa?.

Murmushi yayi ya yafito ta da hannun shi alamun ta matso kusa da shi.

A hankali cikin wani irin salo ta karasa kusa da shi,  ya janyota jikin shi.

Ahn kai yayan love babyn fa?.

Ya rufe bakin sa ya zaro idanuwan shi waje ya CE da ita kasa2 ”nima fa babyn ne kin manta ne kwana 2 bamu hadu ba fa my love ki tausaya min mana mu dan je bangarena.”

Hmm! Lallai ma wannan baban babyn to bamu yarda ba muna nan kaje gun amaryarka da uwa...

Shhh Muhaseen bari tuna min su nifa kece kike gaba na,wallahi Muhaseen INA son ki kuma ina jin haushin kaina wai nina wulakantaki kiyi hakuri ,nifa faridat da Amina na manta su tamkar mumunan mafarki ne a barci kuma na tashi ya bace bat so pls ki daina min maganar su.

Allah ya yafe man's baki dayan mu ni dama ban rike ka ba kawai yaya ka kasance me riko da addini ka daina sakaci da ibada nasan kana yi amma ka kara musamman ma addu'oi.

Insha Allah matata nagode ki soma shiri zamu tafi Cairo next month kuma watsn ma yazo karshe so ki soma shiri anytime zamu iya wucewa.

To tace masa.

Kisa kaya muje falo ko se muyi hirar a can.

Tom.

Doguwar Riga ta sa ta less ta shafa farar powder ta sa wet lips .

Maman baby kin yi kyau kaman ba ajiysta a jikin ki sai fresh kike karawa.

Hmm Allah ko bsban baby?.

Sossai ma.

To muje Dan na fara jin yunwa.

OK muje.

Koda hajiya ta gansu tare ba karamin far in ciki ta Shiga ciki ba taji dadin ganin su tare saboda ba karamin dacewa suka yi da junan su ba tamkar wasu taurari masu haska sama.

       Hajjaju ya ne?.

Da aka yi me?.

Naga kallon.

Kyau kuka min.

Murmusawa ya yi yana Sosa keyar sa, suka zauna.

Nsn iya ta kawo mata wainar masar da tace a mata da kulli2 da cabbage da albasa aka hada gu days sai kamshi take.

Ho masu ciki manya wallahi hajiya Muhaseen zata zabga kiba dubi abubuwan da take lodawa a cikin ta.

.zata zabge ai karka damu normal ne anfi so taci ai.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now