50

291 22 0
                                    

RUDIN DUNIYA

KHAIRAT UP

PG46

vote @wattpad khairi_muhd.

    Hmm
Ai ni Duk a cikin Ku ba Wanda nake ki kowannen Ku ina kaunar sa, amma sai kuke ganin kamar cewa tsanani nake muku.

  Mun sani Abba kayi hakuri Dan Allah.

Shi kennan Allah ya yafe mana gaba daya.

Amin.

Kazo muje aminu a nemo mota muje asibiti a duba ta.

To Abba!.

Dakin jamcy suka koma a yanayin da suka ganta seda suka kuma tausaya mata duk wani me imani in ya ga jamcy a wannan lokaci sai ya tausaya mata Dan lokaci guda kamanin ta suka sauya kamar ba jamcy yar gayu ba kamar ba me ji da gayu ba da kanta.

Duniya kennsn yau dai ga makomar jamcy ta hanyar 'bata dan taje hada sharri sai ga shi ta samo tukici ta rasa kafafuwanta ga hannaye sun koma na kutare ga rashin magsna kuma wadda taje yiwa Sharin gata tazo ta damu ta daga hankalin ta sai kuka take, Ina ma zan iya bude baki in ankarar da ke waye mijin ki in ankarar dake ki gudu sai dai kash ban da iko bazan iya ba, Saffiya ki yafe min.

Wasu siraran hawaye ne suka zubo ma jamcy.

Saffiya tace ”jamcy kar ki damu insha Allah zaki samu lafiya ki daina kuka dan Allah.”

Kai kawai ta gyada mata.

Sai ga yaya aminu da Abba sun shigo suka ksma jamcy suka fita da ita, su kuma su maman suka rufe gidan suka tafi a motar saffiya.

Asibitin nassarawa suka je nan aka duduba ta , saidai likitoci sun kasa gano kan musababbin wannan ciwon , saidai an bats pain relief.

Saffiya CE ta biya kudin asibitin suka koma gidan su.

Sai magariba ta tafi saidai gidan Umma taje tana kuka ta fada kan umman ta.

Hankalin umman ya tashi, menene? Meya faru? Ina mijin naki?.

    ”innallahi wa inna illahir raju'un, umma na shiga uku umma kinga yadda jamcy ta koma lokaci guda umma jamcy ta zama abar tausayi ta zama wata iri ta fita daga hayyacinta umma meya sameta haka meya sa ta zamo.....”.

Ke me kike fada ne haka? Meya samu jamcyn?.

Nan ta ratrabawa umman labarin komai.

Salati umma ta rafka tana kukan ita ma jamilan CE ta zama haka? .

Wallahi umma jamila ta lallace rayuwarta ta Kare umma wallahi ina tausaya mata umma ba kafa ba hannu ba baki kai jama'a meyay zafi haka kuma umma an rasa meya jawo mata hakan kuma ina taje Dan anga fitarta zuwa unguwar saidai ba Wanda yaga dawowarta Sai ihun ta aka yi kuma anje asibiti sums sun kasa Gano kan ciwon umma abun dai ba dadi kamar sihiri.

To da safe naje na dubo ta amma wannan Abu beyi dadi ba ko kadan.

Ki tashi ki tafi kar malsm ya zo ya same ki a nan.

Dam gaban ta ya buga saboda gaba daya gidan tsoro yake bata duk da akwai mutane a cikin gidan saidai hakan be hanata firgita ba.

Da kyar ta samu ta tashi ta tafi gidan ta.

Kullim Sai taje gun jamcy ta dubats kuma kullum da kuka take fitowa.

Dake ajhajin bays nan yace mata yayi tafiya saidai suyi ways bezo dubiya ba saidai yana Mata ya jiki a ways duk wani motsin Sofie ya sani kuma yana ankare Dan bukkar bokan ma ya koneta harda shi bokan sannan ya lalata sihirin da su saffiya suka yi ma su Ak.

Ku biyo ni Dan jin waye alh.me dala?.

✨✨✨✨✨✨


Alh.medala Dan asalin garin Niger ne kuma Dan kasuwa ne yana da rufin asirin shi daidai gwargwado saidai yana da burin zsma mashahurin me kudi sanane a duniya so yake ma a dinga kiran sa me dala ko kuma gidan kudi.

Iyayen shi sun jima da mutuwa daman.

Kwatsam ya hadu da wani mutum Wanda shi yayi silar dawowarshi garin ksno kuma ya koya masa sihiri ya shigar dashi kungiya ta matsafa Wanda a halin yanzu me dala shi ne ogan wannan kungiyar ssbids hatsabibancin shi, kuma sun fi yi da wayanda suka ga Suna kaunar duniya da kuma kudi.

Da ma ya yi ta bibiyar saffiya ne bayan wani yarsn shi ya kawo kuksn shi a masa maganin wata ysrinya wadda ta wulalanta shi Dan yace yana son ta tay masa cin fuska da wulakanci kuma ransa ya baci sabida haka ya bawa aljanni laffaru jininta.
   (Idan Baku manta ba littafin ya fara ne inda Sofie ta dizga wani saurayi Dan yace yana son ta Hart's koma gidan su tana kuka wai wani ya raina ta yana son ta).

To da me dala ya duba a mudubin tsafin su Sai yaganta yaji ta masa kuma yaga tans mugun kaunar kudi da jindadi saidai tana da tauraruwa me karfi idan aka kusanceta za a Dada samun yawaitar arxiki 😂, ,wannan yasa ya gama tsara yadda zai bullowa saffiya har ya aureta.

Koda yace yana da yara biyu karya ne Dan kuwa matar tashi watan ta uku ta mutu kuma ba Wanda yasan meya kasheta amma me dala ne ya zuqe jinin ta.

Baysn ita ma ya kuma yin wani auren Dan mata goma ya aura duk basa wuce wata biyu uku sai su mutu sannan ga canja muhalli bays zama GU daya kuma bays mu'amala da mutane hasalima ba kowa ne ya San shi ba. To ita soppie kashin arxikin shi CE shi yasa har yanzu take a Raye amma da tuni ya gama da babin ta.

Yana kwana a kabaruruka, tana tone kabari, yana shan ruwan wankan gawa, yana shan ruwan makabarta yana shan jini daman kwarya kwarya.

Kuma dakin dake kulle a gidan shi dakin tsafin shi ne ko da yake diban sperm din sopie akwai aikin da yake yi da shi ne kuma ya illata jamcy ne Dan karta tona masa asiri a gaban soppie shirin shi ya ruguje.

Hatta manyan ma su kudi Suns zuwa gun shi Neman alfarma ya shigar da mutane kungiyar shi sossai.

(Wato tsaf gaskigar meshi duk Wanda yaki sharar massalaci yayi ta kasuwa ga sopie nan ta kawo kanta inda zata mutu da kanta ga somin tabi nan daga kan aminiyarta jamcy,shi yasa ba kyau wulakanci data lallaba shi sun rabu lafiya.)

✨✨✨✨✨✨✨

A bangaren Ak kuwa da matan shi kullum dambarwa ake yi kishi ake zubawa na hauka sun maids masa gida tamkar gidan dambe Dan sun xamo tamkar en wrestling ga gargadin da daddy ya mai a kan saki gashi yanzu gaba daya hankin shi ya karkarta izuwa ga muhaseen Dan kwana2 baya ganin ta a gidan kuma besan dalili ba hakan yasa ya fito daga dakin shi ya nufi bangaren muhaseen din...
   Ya bude dakin hade da yin sallama saidai ba a amsa ba shiru kake ji.

Juyawa yayi ganin alamun ma dakin an jima ba a yi mu'amala da shi ba shi ji yay ma kamar an sauke masa kaya ma su nauyi ne akan shi.

Iyato ya kira.

Da azama ta zo inda yake gani yallabai..

Shin muhaseen ta fits ne?.

Sai da tayi Dan dum kadan ta kalle shi.

Kinyi shiru tana ina?.

Yallabai ban San inda take ba.

Ban gane ba?.

.yallabai ai hajiya ta kusan wata shidda bata gidan nan .

What!, kamar ya?.

Yallabai.......nan ta fada masa komai.

Innallillahi wa inna illahir raji'un, ni na ma muhaseen haka?

Ina hankalina yaje kin CE tana dajuna biyu

Hakane yallabai.

Ji wani irin zafi yayi ga gumi yana yi, ya juya ya bar part din NATA ya nufi dakin shi wayarshi ya zaro ya nemo Layin ta kuma ta Shiga har tana ringing ma.

.tana kwance taji wayarta na kara koda ta dauko wayar seda gaban ta ya fadi ganin no ya Abdool sedai ta kasa dauka tsaki ma tayi ta shafi cikinta ga kwalla data tarar mata a fuska 😢.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now