24

243 23 1
                                    

🌐 *Hikimah Writer's Association.*


✍🏻 *By khairat up*

*🌐Rudin Duniya*

*🌐Loading......*

🌐 *Pg 24*

*vote@wattpadkhairi_muhd.*

Ban samu na fita ba se da la'asar shi ma kira na Umma ta sa aka yi, wata kakarmu tazo ganin kayan lefe.

Na tsuguna a gaban ta ina gaida ta.

Da fara'a kan fuskarta tace, " oh Muhaseen amarya to Allah sanya alheri kin yi goshi yarinya ki godewa Allah,Allah kuma ya sanya alheri,ya bada zaman lafiya.

Ni dai ban tanka mata ba haka ta karaci surutun ta yayi gaba yo surutu mana?.

Muhammad ne yazo min da waya ta dake nemen agaji, amsa nayi ganin num ya Abdool se nayi sak, haka na mike nayi barandar gidan ina jin wani abu na taso min a raina.

Salamu alaikum,
  Wa'alaikum salam,my sunshine?.

Uhm!

Akwai damuwa ko?

Gaba na ya bada wani abu dam.

My sunshine, ki fada min meke faruwa wai?.

Yaya me ka gani?.

Gaskiya kina tare da damuwa ba kadan ba.

A raina ko cewa nayi "innallilahi".

Mesa kace haka?, waya fada maka? Duk na fada a rude?.

*ZUCIYA TA CE TA FADA MIN KINA CIKIN DAMUWA.*

Ajiyar zuciya na sauke , gaskiya banda damuwa Kawai dai bana jindadin jikina ne ko kadan.

Ayya kin je an duba ki?.

Uum uhm.

Mesa?

Kawai.

No,ban yarda ba,kiyi wasa da lafiyar ki ba gaskiya kije a duba min ke kinji tawan?.

Tom.

Ba tom ba ki ce min zaki je kafin ku tafi goben.

Zanje in Allah ya yarda.

To shi kennan Allah ya yarda zan yi calling din ki later naga dad dinmu na kira na a waya.

Ohk se anjima.

Uhm bye.

Bye!.

Innallillahi wa inna illahir raju'un, na shiga uku ! Yaya zanyi da wannan bawan Allahn?   Yaya zan yi in ya gane cewa aure zan yi?,yaya zanyi da son shi a raina?. Wayyo Allah na ya Allah dan sunayen ka tsarkaka,dan girman ka ys Allah,Allah ina rokon ka da ka nuna min hanya ka fitar dani daga cikin wannan al'amarin,Allah kq goge min son wanin mijina 😭 ta fada tana kuka.

Daga sama Saffiya na kallon ta dan haka ta murguda bakin ta , ta kwalla mata kira "Muhaseen".

Juyowa nayi.

Zo mana.

To gani nan zuwa.

Mikewa nayi na nufi dakin nata.

Da sallama na shiga dakin nata bata amsa ba as expected hakan yasa na karasa inda take tana yatsina da yauki, ni dariya ma take bani wallahi ace wai mutum yayi ta wani abu ksman kashi a ganin ta kyau yake mata gaskiya ya kamata Alhajin ta ya fada mata gaskiyan yadda take komawq in tana wannan abun wai shi iyayi.

   Gani yaya.
Uhm na gan ki ai zauna nan , ta nuna min kasan carpet.

Duk da raina ya sosu sedai ban nuna mata ba,na dauke kai na nace ina tilawa ne fa ki fadi maganan ki.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now