6

359 22 0
                                    

🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
   🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

                          

loadιng...........✍🏻

    🌐 *RUDIN DUNIYA*

*Vote@wattpad khairi_muhd.*

✍🏻 *khairat up*

              *Pg6*

Mum babu wata damuwa dai ko?

Eh alhamdulilahi naga FARIDAT ma amma taxo kennan ko?

Uhm ban san mata ba wallahi mum ki tambayeta ni zan je wani dan aiki a cikin kaduna maybe na kwana maybe kuma na dawo anjima.

To Allah ya kiyaye hanya.

Amin.

Na turo maka faridat din?.

Dan karta ce wani abun tace eh mum muyi sallama ds ita ko.

😊 ta saki murmushin jindadi dan tana san taga yana nan nan da iyalin sa musamman da faridat din zabin ta ce er kawarta ce aminiyarta ce kawar autar ta tana san yarinyar da kyar A.K ya aure ta dan kawai yana mata biyayya ita ma tasan samun d'a ksmar A.K se an tona yana musu biyayya hakan yasa ta tuna ma cewa dad din sa na san ganin sa.

Youwa A.K dad fa yana neman ka in ka dawo se ka je.

Ai mum ba sai na dawo ba kun fi min kowa saboda haka bara na je.

Ta shafa kan sa tace Allah ya maka albarka,ya bska masu yi maka biyayya gwrgwadon yadda kake mana.

Amin mum din mu in bamu muku ba wa zamu yi wa?.

Babu my son jeka but call him first kamar baya gidan kila yana asibiti.

To mum.

Wayarsa ya dauka yayi dialing num dad din nasu.

Bugu uku ya dauka yana dariya hade da yin sallama.

Amsawa yayi yace barka da hutawa dad.

Barkaka dai my son fada min kana ina?

Ina gida sedai ni na nufo inda kake amma ban san kana ta ina ba.

Hh son kennan ina asibiti nasan mum dinku ta fada ma ina neman ka ko?

Eh!

To same ni a asibiti ina can ins jirn ka da zn wuce zaria ma yanzu amma karaso ina jiran ka.

Lah dad nima ai kaduna zani

Au to se muyi hanya daya.

Tam bara nazo.

Faridat ce ta karaso inda yake tana masa kallon kauna, yaya A.K gani wai zaka kd?

Eh amma gobe zan dawo baki da wata damuwa ko?

Eh yaya ka kula min da kanka kuma pls in kaje ka kira ni kaji ko?

Murmushi yayi dan yassn faridt tana son sa sossai yace insha Allah farida amma ki kasance me tsare mutuncin ki da kuma kare mun aurena kin ji ko?

Insha Allah

Kar kije ki shiga cikin en'mata ki  manta da cewa kina da auren A.K a kanki kinji ko?

😊 ai kasan zan kiyaye.

Ya dan rankwafo ya sumbaci goshin ta Se na dawo?

Uhm Allah kiyaye hanya ya bada abunda aka je nema.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now