55

337 26 4
                                    

RUDIN DUNUYA

KHAIRAT UP

PG49

Ba 'a samu kan Ak ba sai   washe gari kuma alhmdulilahi garau ya tashi ko ciwon kai ya daina dake an mishi allurai da Karin ruwa gudun kar ciwon shi ya tashi.

Hajiya suka shigo duba shi idanun shi kawai muhaseen suke nema.

Juyar da kan shi yayi ko sannun da ake masa be amsa ba.

Hajiya tasan dalili sai ta murmusa AK fushi ake da hajiyar!.

Jijiga mata kai yayi still ya bats baya.

Aa fushi ake da hajiya to Allah ya huci zucuyarka in dai Muhaseen CE ysnzu ma ka tafi da ita.

Da Sauri ya juyo kan shi yana mata kallon da gaske take?.

Ta gyada masa kan ta hade da cewa yes my son.

Wani irin dadi yaji ya xuyarce shi ya soma dariya harda hawaye irin tsan tsan murnar da ke ran shi yake nunawa.

Muhaseen dake labe jikin hajiya fitowa tayi kanta a kasa tana kallon yatsun hannun ta tana wasa dasu.

A hankali kaman baya San magana yace da ita ”' come closer my wify”.

Kin zuwa tayi ganin su hajiya da daddy a gun dasu ayman.

Sulalewa suka dinga yi daga dakin su biyu kadai suka rage.

A hankali ta karasa kusa dashi jawota yayi jikin shi ya hade da jikin sa a lokaci guda suka sauke ajiyar zuciya , wani irin hawaye da tausayin junan su ya kama su , I missed u my sunshine.

Ta zumburi bakin ta wane sunshine? , muhaseen kawai nida ka mun wulakanci ka Kore ni ka daina kula ni baka damu da ya nake ciki ba? Wallahi in......

Hannun shi yasa ya rufe mata bakin ta, ya isa muhaseen ya isa ki tausaya min ki daina tuna min I rilli don't knw what gone into me, wallahi muhaseen INA kaunarki INA son ki INA daraja ki muhaseen am very sorry ki yafe min.

Ka daina cewa na yafe ma kai mijina ne kana sama dani ban rike ka a raina ba sedai naji haushin abinda kayi min amma nasan zaka dawo gareni ni INA son ka kuma zan cigaba saboda kai ne ka sauya min yanayin rayuwata kai ne ka sa ni a cikin inuwarka wallahi ya Abdul bazan manta da kai ba INA kaunar ka.

Nagode mata ta kwarai indai nine zan daga mini kafar shiga aljanna wallshi na baki dams ki tafi kawai ke er aljanna CE.

Sun jima Suna hira sai dare aka basu sallama suka koma gida sedai kememe yaki komawa gidan sa so gidan hajiya suka wuce.

Kwanan shi biyu tukun daddy ya kira sa falo.

Abdulkarim!.

Na'am daddy.

Mene dalilin ka na sakin matan ka?. Bana hana ka saki ba?

Daddy dole CE ta sani Dan na tsira da rayuwata da ta muhaseen da abinda yake cikin ta.

Ban Gane ba?.

Daddy faridat da Amina sun kauce hanya a kaina da su cigaba da diban ma kan su zunubi gwara na sahale musu. Daddy ......nan ya kora masa komai da komai daddy kan sa ya ji wani irin tashin hankali musamman ma na faridat data Dade tana kashe musu jikoki ta kuma lalata mahaifar ma gaba daya innallillahi wa inna illahir rajun duniya INA zaki damu? Tabbas duniya ta rude su sun afka cikin RUDIN DUNIYA! .

HAJIYA kan rants baci yayi da jin abinda  AK ya fada musamman ma na faridat tunda ita tasa ya aure ta sabida yardar ta da mahaifiyarta shi ne zata ki hada iri dasu? Akwai matsala ka min daidai Ak da ka sake su ni INA ruwana da wata Amina ni faridat na sani ba komai Allah ya kiyaye gaba ya Sanya hakan shi ne mafi alkhairi.

Amin hajiya.

Ak kayi hakuri kaji? Ni na jawo maka

Aa hajiya kundin kaddarata CE tazo a haka komai an Riga an tsara ma shi tun ran gini tun  ran Zane!.

Haka ne Allah ya Dada kare mu amin.

Kaje ka gyara....

Hajiya nifa zan koma wancan part din ne na cikin gidan nan shi ma in Nazi Hutu ne kinsan komawa xamu yi da ita zan tafi kawai a dawo mata da kayan ta nan in sha Allah wani watan zamu koma Cairo.

Ko ba wani watan ba, ko dai in ta haihu?.

Kai hajiya.

Manage.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now