36

263 28 1
                                    

*Hikimah Writer's Association*

*Khairar up*

*Rudin Duniya*

*loading.......*

*pg 33*

.vote@wattpadkhairi_muhd.

Ranan da aka sallamo AK da hajiya da Muhaseen suna gida dan tarbar shi.

Da Daddy,Faridat,Ayman suka taho da AK masaukin su, .

Lokacin da Daddy ya kira hajiya ya sanar mata cewa sun karaso fa da sauri ta nufi dakin Muhaseen ta ce zo muje daughter.

Ita kam a Muhaseen bata tambayi ba'asi ba dan bata iya yi wa Hajiyar musu.

Jikin kofa ta ce tsaya nan, tana tsayawa suna danna bell door.

Murmusawa Haiiya tayi,ta bude kofan dama AK ya bawa kofa baya ne yana en kalle kallen sa gun ya bashi sha'awa ne,Daddy ya ce "son", juyowa AK yay na'am Dadd....be idda karasawa ba ya ga abun mamaki bakin sa ya hangame ya ji kaman ze fadi kasa kan shi yaji ya masa wani irin sara tanga tanga yayi kaman ze fadi kasa Ayman ya taro shi yana dariya Ah yayan love easy mana.

Wani irin zabura yayi ya ce "Ayman Muhaseen ta fara min gizo wallahi ita nake gani, ta fara min gizo."

Dariya ma ya bawa Muhaseen sossai ta ji tana son yi, Hajiya tace ina kaga Muhaseen kuma?.

Hajiya gizo fa take min wallahi Muhaseen nake gani.

Faridat kaman zata yi hauka, tayi fuu ta shige ciki taso bangaje Muhaseen amma seta tuna su Daddy na nan ga kuma AK dan zafin kai in ta taba masa wannan yarinyar ai ta shiga uku gaba daya en gidan sun tare a kasa  ta mtsw butulu kawai ita kuma shegiyar yarinyar se iyayin bala'i duk zan hadaku inci muku uwa ai banzaye kawai.

Hajiya ta ce AK bana san shirme shigo ciki jor.

Hajiya zan haukace wallahi ina san Muhaeeen ku nemo min ita indai ba kwa so na mutu ni wallahi ina son abata a nemo ta ko nawa ne zan bawa mijin ta dan ya sake ta na aura na fishi son ta Hajiya mu koma nigeria Muhaseen is waiting for me ni nasan tana sona an raba mu ta karfi wallahi.....

Kai shut up dan Allah inji Hajiya shigo jare ka wani bi ka dame mu da wata Muhasreen mu bamu san ta ba kana san kashe kanka foe her ur heart is week fa ka daina dan Allah mu ma muna son ka please ka daina kana tunanin matar wani is haram is not good fa.

Rungume Hajiyar shi yayi yaji yana son yin kuka amma ya kasa ya tabbatar kuka ma rahama be buh ya zeyi dole ya daina wannan abun tunda Hajiya bata so a fili kam ya yi ajiyan zuciya ya ce "Muhaseen i rilli love you amma kika je kika barni wallahi ina son ki amma yazan yi zan yi kokarin mantawa dake".

Amin AK ka bar tunanin ta kaji?.

I'll try amma bazan iya miki promise ba.

Naji go and take your bath kazo ka karya kaji ko.

To.

Dama Hajiya ta sa Muhaseen ta buya a cikin dakin so yana shiga ya ganta kan gado a zaune ta na kallon kofa ita ma ji take kamar taje ta rungume shi.

AK yayi tsaki a haka ne zan manta da mutum? Se yawo take min da hankali tana min gizo dan taga ina son ta tana can tana holewarta da mijinta ni ina nan yau na farfado daga ciwo gaskiya love is a bad game.

Muhaseen ta saki dariya dan yanda yake yi ya na bata dariya kamar wani dan 2yrs irin shagwaban nan yake ta mata.

What? Wai abun imagination ma yana dariya ashe? Ni kennan haka zan kare rayuwata ina tunanin ki kennan sedai na ganki a matsayin gizo ko? Ke kina can kin manta dani? To karya kike yi nima zan manta dake.

Muhaseen tace "ya Abdool ka min alkawarin kasancewa da kai fa har karshen rayuwata,ka ce fa kar na manta da kai nima kar ka manta dani mesa kake tunanin zan zauna da wanin ka har na manta da kai?".

Ai AK tsalle daya biyu yayi ya yi waje @360, Daddy ! Daddy! Wayyo Allah na nayi gamo da aljjana a garin india me kama da Muhaseen tayi dariya tayi min magana Daddy am going mad muje muga pshycatric dr pls bana so na haukace fa.

Ai gaba daya dariya suka saka masa tamkar sunga wani cartoon sai dariya suke yi masa.

AK ya kufula ya zumburi baki.

Muhaseen ta fito daga dakin ita ma tana dariya kan sa be kulle ba seda yaga Muhaseen a jikin Hajiya tana dariya a kan kafadan ta.

Karasawa gun yayi yana dan kerma ya mintsini hannun ta yaji yea mutum ne.

Yaji wani irin dadi na ratsa shi Ayman wallahi Muhaseen ce da gaske innallillahi ina zan sa kai na i am so happy.

Son indai ina da rai da numfashi idan Allah ya bani iko insha Allahu indai kana son abu matukar befi karfina ba da izinin Allah zan maka shi son bayan ku bamu da kowa se Allah.

Daddy kana nufin Muhaseen ce wadda ka aura min ko kuwa....?

Ya dafa kafadan shi tun farko Muhaseen matar ka ce.

Sujjada yayi dan ya godewa Allah ya ji wasu hawaye masu dumi na bin masa fuska na farin ciki ya dinga godewa Allah, a karshe Daddy ya rungume yana "nagode Daddy, na godewa Allah da bani kai a matsayin Daddy na ina alfahari daku iyayena wallahi kun gama bani farin cikin rayuwa ta Daddy Muhaseen is my life Alhamdulilahi".

Ayman kasan komai amma ka...

Aa yaya Ak ni ban sani ba saboda baka fada min kayi budurwa ba a nigeria ba se gani muka yi kana ciwon so.

Wallahi Ayman naso nayi surprising dinku ne in ce muku na samu third wife tunda Daddy yace ze min aure da yarinyar abokin sa i never knew cewa Muhaseen ce na shiga rudu data ce min aure zata yi na daina tunanin ta zuciyata kasa dauka tayi har seda ta dangantani da asibiti.

Muhibba ta ce big bro ai munga alama True love kake mata ai.

Little! , kema kin zo?.

Yazan ki zuwa big bro kana nan ni ina can?.

Gaskiya naji dadi.

Hannun Muhaseen ya kama " Muhaeeen, ban taba sanin ina san ki ba seda kika yi nesa dani ban san zafin so ba seda na rasa ki , wallahi Muhaseen ina son ki dan Allah ki rike ni amana , kar ki barni ni nasan zan rasa rayuwata duk randa kika barni Muhaseen."

Muhaseen tana zubda hawayen farin ciki , nima ina san ka ya Abdool ka daina cewa zaka mutu in ka mutu ni kuma ya zan yi? Guj wa zani ka daina cewa zaka mutu dan Allah.

Kina so na?.

Ina son ka.

Sun ma manta da sauran yan gidan ganin AK na kokarin rungume Muhaseen yasa Ayman yin gyarn murya da karfi.

Dariya suka yi.

Kai ka zama marar kunya ko?

Ya na sosa keya yace sorry wallahi ba laifi na bane na love.

Au yaja hannun ta suka koma dakin da suka fito.

Yaran yanzu basu da kunya Hajiya.

Wallahi Allah Daddy ji AK fa me kunyan nan yanzu ya zama marar kunya.

Ayman yace Hajiya wallahi yanzu yaya yayi aure kinga yanda yake rawar jiki.

Muhibbar tace wallahi sun dace da juna sossai.

Faridat tana labe tana jin komai kuka ne yaci karfin ta a jikin kofa ta tsuguna tana kuka na shiga uku!.

Ak baya sona wannan yarinyar yake so Amina ki kunna wayar ki dan Allah, ina bukatar ki wallahi ki kunna wayar ki.

Manage!.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now