26

241 24 2
                                    

🌐 *Hikimah Writer's Association.*

🌐 *✍🏻 Khairat up*

🌐 *Rudin Duniya*

🌐 *Loading......*

🌐 *pg26*

*vote@wattpadkhairi_muhd*

_ina mika sakon gaisuwata ga dukkan yan'uwa na musulaimai,ina muku barka da juma'a ,har ila yau ina kaunar ku irin sossai din nan._
Washe gari aka kawo mata wainar masa da miyar ganda,da lemu da sinasir,da kuma kulli ko da shi take so.

Tana gamawa ta sha tea,ta shiga wanka,ta fito,less ta saka wani yellow me ratsin green irin daek green din nan,ta sha kwalliyar ta sannan ta dau mayafi na saka.

Ina nan zaune naji an bude kofan ban san waye ba na dai ji anyi gyaran murya,

"Wato kece amaryar AK ko? To ina miki maraba da shigowa wuta,eh wuta ina nufin kin shigo bala'ida masifa da baza ki iya fita daga cikin sa ba, dan kuwa zaki san kin hada kishi da Faridat,ina miki murna irin ta welcome to hell".

Ni dai ban ce mata ra fasa ba balle ta kone,ta juya ta fice daga dakin, wato ita ce matar mijin na ?.

Wajan karfe goma aka fitar dani na gagaisa da iyayen gidan, sannan na kuma koma daki wannan karan da su mihhibat da jidda se kuma wata daban ban san sunan ta ba.

  Wayata ke ringing sabon sim din da na saka na mtn ne, na dauka ta cikin mayafi ina amsawa sedai abinda naji ya ban mamaki na dinga kukan bakin cikin zamani.

     "Muhaseen ki daina farin cikin cewa kin yi aure a gidan manya ki ji kan ki yayi girma , ina so ki sani wallahi wallahi se kin fita daga cikim gidan nan dan kuwa na riga da nayi wa kaina alkawrin cewa ni kadai ce zan kasance ckin hutu da daula ba ke ba dan ke kin fi kala da irin matan talakawan nan ,baki isa inji dadin duniya ba kema kiji,baki isa in huta ba ki huta,baki isa in shiga mota bs ki shiga,baki isa in sa masu tsada ba ki saka,sabods haka ki shirys kina nan dawowa inda kika kamanta,dan nan ne gidan ki ba nan ba."

Hawaye suka sauko min ina jin wani irin bakin ciki ga ciwon kai na addabata mesa ya Saffiys? Me sa? Me na miki? Mesa kike mantawa ni din er'uwar ki ce uwa daya uba daya? Be kamata mu kyamaci juna ba,dukkan mu days muke,kamats yayi mu hada kan mu , ni bana burin kudi ko manyan gidaje nafi son kwanciyar hankali da farin ciki yaushe zaki fidda kan ko daga cikin Rudin Duniya?.

Lafiya auntyn mu?.

Uhm nace kawai ina jin wani abu ya tokare min makogwaro.

Ko zaki sha ruwa?.

Nace mata eh zan sha ki bani.

Ta miko min na sha kuma sossai nace "nagode".

Ba komai .

Aunty...

Nidai ki daina ce min aunty dan Allah ki ce min Muhaseen dan ban girme ki ba hasali ma kin girme ni.

Murmushi tayi tace ai girman ki ne kefa mstar big bross ce fa ai dole ace miki aunty.

Nidai ban so gaskiya ki ce min Muhaseen ta fada a shagwabe.

Shi kennan zance Muhaseen amma nima kar kice min Aunty ko auta kice min Muhibba kawai in kin yi haka nima zan yi yadda kike so.

Shi kennan nagode.

Seda muka yi sallar la'asar tukun na sake yin wanka, na sake wata kwalliyar ,muka fita dasu kasa aka zaunar dani a kasa saman wani lallausar carpet, aka soma bude fuskata duk wadda ta gani ta ce masha Allah a ajiye min kudi a gaba na haka suks dinga yi ana cewa "gasikiya amarys na da kyau sosssai masha Allah .

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now