40

286 25 0
                                    

*Hikimah Writer's Association*

*Khairat up*

*Rudin Duniya*

*loading......*

*pg 36*

*vote@wattpadkhairi_muhd.*

Yana tafiya ne yana maganar kallon screen din ya kuma yi tabbas num nigeria ne to mesa zata kira sa? Kuma wa ya bata num shi na nan garin.

Ohk Amina waya baki num ta kuma me dalilin kiran ?.

Eh dama zan ji ya jikin naka ne.

Da sauki saura daya amsar.

Kar ka damu Faridat ce ta bani.

To nagode ina sauri ne amma zan dan fita nagode se anjima.

T..bata idda karasa bashi amsa ba ya kashe wayan a dan mamakance ta dubi wayar tace oho dai koma dai meye sena aure ks dole ko kana so ko baka so koda zan yi yawo tsirara.

Shi kuma har yaje inda za shi ya dawo be daina tunanin Amina ba.

Muhaseen kuma shiryawq tayi cikin abaya pink me ubansun kyau ta nada veil din ta samu ta yi dan light make up ta fita falo, hajiya da faridat da muhibbat na hira se ayman da yake aiki a laptop daddy bayq nan .

Yata kin fito?.

Uhm hajiya barka da yamma.

Barkan ki yata.

Muhibbat tace amaryar yaya kin yi kyau tashi muje yawon ko se da big bro?.

Ah wane big bro , ai ya tafi cairo fa sedai mu hadu a kano zuwa jibi ko gobe nske tunani amma ku shiryq muje tare zan yi kiran cab a kaimu gun da zamu samu tourist guide a nuna mana india ko kuwa?.

Haka ne gaskiya ya kamata mu wataya kam.

Shi kennan ai barq mu canjo kaya inji hajiya.

Faridat ya baki tashi ba?.

Hajiya ina jin ciwon kai ne fa kuje kawai.

Ya zamu barki ke kadai, ki sha magani ki zo muje mu kya fi jin dadin jikin ki ma.

Bata so tayi wa Hajiya musu hakan yasa ta mike ita ma ba dan ranta yaso ba.

Duk abaya suka saka kowacce tay kyau.

Wow gaskiya kun hadu matan nan ku tsaya na dauke ku musamman ma amaryar mu.

Hajiya tace masha Allah kun yi kyau nan Ayman yayi ta masu pics kala kala kuma sun yi kyau.

To matan yaya ku tsaya ku biyu na muku na tura masa sannan na muku dai dai nima ayi selfie dani.

Hajiya ta gyada kai tace "Dakyau".

Dariya suka yi wannan karamin angon akwai gigiwa.

Kai Faridat kin san dai duk na girme maku kawai dai dan kunzo a matan yaya ne amma ai ni wanku ne dukkqn ku ya nuna su dayan bayan daya.

Hajiya tace "hakane".

Suna wannan muhawarar ne cab din ya karaso suka fita sun aje ma Daddy mukuli a kan saman kofa.

Seda ya kaisu Delhi chowki,karol bargh,mesuem house din su kuma suka je suka ga darga din su abin ya kayatar dasu sosai sannan suka je wajen cin abinci suka ci alo ka paratha da kheer,da mango juice sun yi nak sannan suka nufi gida,sossai Muhaseen taji dadin treat din yau ta kasa boye murnar ta ma.

Faridat tace "ji er kauye ba a taba zuwa wani waje ba se yau er talakawa kawai se iyayi take ma mutane kaman wata wayayya".

Tayi tsaki yafi a kirga suna hanayan komawq gida suka ga kurfi suka tsaya suka siya suka sha ai a gefen me kulfi din suka ga me  pani puri ai daya suka iya ci saboda azaban yajin abun suna ta tandar baki suna ihuj yaji ai ruwa Ayman ya nemo a wani dan karamin shago, sun sha roba daya suna masu shagon se dariya suke musu seda ga baya ne abun ya basu dariya suka kara guda biyu biyu da kyar daga karshe suka tafi.

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now