45

231 20 0
                                    

RUDIN DUNIYA

KHAIRAT UP

VOTE@wattpad khairi_muhd

Pg41

_wannan Shafin Nani NE maman Sardiq,comment's dinki na kayatarwa tnx a lot._



A bangaren uwargida faridat kuwa barci ta kasa ta kira num Amina ba adadi amma shiru ba ayi  picking ba ta buga tsaki yafi a kirga karshe ma kiran muhibbat tayi,.

Uwargida hello.

Muhibbat Ina cikin damuwa.

Tame?, Ina ganin ayi amintar taku ta muku rana,tunda gashi kin bata fuska ta auri mijin ki.

Ke me kike fada wa?

Cewa nayi kuyi aminci lafiya sakarya kawai.

Muhibat wace ya aura?.

Hmm kar ki raina min wayo kin sani ai.

Wallahi ban santa ba.

He he ahaye nanaye naji dadi dama yi zargin hakan to bazan fada Niki ba we kin ganewa kan ki da kan ki ki gani ko sakacin ki ne ko kaddara,seda safe.

Kit ta kashe wayarta. Kallon wayar kawai faridat take yi cike da mamaki, da kuma tashin hankali ta kasa sukuni ji take kamar ta zama kuda ko sauro taje ta ga wacece AK ya aura?.

Ranar dai barci gagarar mutum biyu yayi da uwargida faridat da kuma muhaseen.

Da muha taga damuwa ta mata yawa seta dauro alwala ta soma yin sallah.

✨✨✨✨✨✨✨

Tashi ki ban guri ya fada
a matukar hasale,jikijn ta na bari ta matsa daga kusa dashi ,

    Dan Allah kayi hakuri,
If i slap you zaki san dawa kike magana banza kawai.

Ta hadiyi yawu da kyar makwat ”innallilahi ba haka muka yi da boka ba,ya ze min haka? mesa AK hankalin shi ya kai gurin? Menene makomata kennan?.”

Ke tashi ki bar min dakin nan tun ban illata ki ba ballagaza kawai.

Sum sum jiki na kakarwa ta bar mishi dakin.

Cike da bakin ciki ta koma dakin ta tagumi ta zuba ta ga biyu babu da ta auri AK sabida ramuwa ga faridat yanzu kuma da ta dandani AK seta ji baya shi sossai San shi ya shigeta farat daya,gashi ya gane fanko CE boka ya ci amanarta dan ce mata yayi ze gusar da tunanin AK bazai gane fanko ce ba gashi bata je an dinke ta ba gashi Ak ya ganota har ma iya fushi da ita yanzu ya zata yi?.

Dan ko me za a mata fa bazata bar AK ba dan mugun kamu ya mata wallahi.

✨✨✨✨✨✨✨

Washe gari Soffiya ta shirya tsaf ta kira jamcy dan ta raka ta gun wani malami zata karbo magani a kan muhaseen ne dan ta raba ta da AK wannan shi ne burin ta.

Haka ko aka yi suka je gun malamin a as AK ya sake ta, yace wannan bai yuwuwa, saboda tana da ibada, aljanni fa shi ma bazai yuwu ba,to AK ya tsane ta ko ta haukace ta bar garin gaba daya ma.

Ya soma yan dube2n sa ya dago gaskiya baza a iya illata ta ba sedai shi mijin nata ta wajan sa.

To malam me kake jira ka sa masa tsanarta matuka har dan kan sa ya saketa .

Shi kennan ya miko musu magunguna, wanan ki zuba masa a bakin kofar dakin ta in ze shiga ya tsallaka magana ta kare, zaki ga aiki.

😃, kai amma nagode malam naji dadi sossai wallahi nawa kudiin ka?

Ya yanka mata dubu dari biyu.

Ta ce haba dan wannan aikin? Gaskiya ka rage man.

Ke ya daka mata tsawa ki iya bakin ki ko nasa aljanni ya batar min dake yanzu.

Kulle baki tayi me yayi zafi yi hakuri gasu ayi hakuri.

Ta ijeye masa suka tafi ranta fes dan dadi.

Gani nan muha am coming for you , baki isa ki kai matsayi na ba Never ,zaki gane kuskuren ki.

Jamcy dai murmushin mugunta tayi ta ce ”ayi dai mu gani”

Washe gari kuwa faridat da wuri ta kimtsa, ta fita main falo dan ta ga amaryar Ak.

Ita ko muhaseen da kyar ta tashi tayi wanka ta sa doguwar Riga, ta fita kitchen taje ta dafa ruwan tea,ta soya dankali ta zuba a flask, falo ta kai yayin da ta ga,faridat a falon.

Ina kwana aunty?
A yamutse ta Amsa ”lafiya lou.”

Ta ajiye flask din ta zauna a kan kujera .

A harzuke ya fito daga dakin shi sedai ganin matan shi seya ji Dan sanyi a ran shi yaso boye damuwarsa dan karsu gane meke faruwa.

Ina kwanan Ku tunda kun kasa gaida ni.

Yake muhaseen tayi, tace ango Kennan barka da safiya ga break nan ina amaryar tamu?.

Kallon ta kawai yake wai ma meya sa ya auri wata bayan muhaseen? Gashi wannan din bata da tarbiya.

Hmm amarya na shiryawa ya fada yana waskewa.

To ka kirata man mu ganta Jan ajin ya isa haka inji faridat.

Shi dariys ma suka bashi musamman faridat da ta kagu ta ga wacece ya aura.

To shi Kennan lemme call her!.

Komawa yayi dakin ta ya nufa, ta yi wanka ta sa atampq zani da Riga yayi kwalliya dan tun zuwan faridat ta shirya komai da suke fada tana jin su.

Hade rai yayi tamkar bashi ya  gama hira ba ki fito in kin gama ya sa kai ya fice.

Wata sabuwa ta fada tana mikewa ta bi bayan shi.

Ya AK ya sunan amaryar taka ne?.

AMINA ya fada kai tsaye..... Hade da zama jikin daya daga cikin kujerun falon.

AK .,....... Bata ida ba ta jiyo sallamar amarya juyawar da zata yi wa zata gani?

Kut kanbuu Amina me kike a gidana?.

Ta kalleta shekeke gidan ki ko gidana? .

Amina cin amana?.

Ko daya aure kike aure nake ba maganan cin amana.

Tabdi kin isa ma wallahi sekin gane kuren ki wallahi zaki San dani kike magana.

AK ni zaka wa haka?.

Ya bita da kallon ke kika jawo ya juya muhaseen zuba min abinci yunwa nake ji ina da meeting.

Ah ango da meeting?.

To ya xa ayi nema Muke.

Kallon kallo ake tsakanin aminan biyu kan kace me faridat ta dauki wani bowl dake kan tebur ta jefawa Amina a kai aiko ta sameta ihu ta kurma ta dafe gun ta saki kuka.

A kideme AK da Muhaseen suka mike a tare subahanallahi faridat me haka?.

Ku barni sena kasheta in yaso nima a kashe ni , an gaya er talaka irin ki kin isa ki zauna inuwa daya dani ta durfafota tana karajin ihu.

Ak na gani gadan gadan ya nufo ta.....

To meze yi ne?

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now