39

242 21 0
                                    

*Hikimah Writer's Association*

*khairat up*

*Rudin Duniya*

*pg 35*

*Loading.....*

  *Vote@wattpadkhairi_muhd*

_juma'at kabir to you all.teamAKMuhaseen_

Haba dan Allah ya AK na dauka ma daga ni se kai zamu je mu dan shana i missed you alot.

Gefen fuskarta ya shafa,ya mata murmushin gefen baki ya ce ai lokacin yin yawo dake ke kadai ya wuce sede ku biyu 🤪.

Ta kufula hade da cono bakin ta gaba tana jin wani irin tukuki a ranta.

Eh man ai yanzu lokacin amarya ne kin manta an miki naki gatan lokacin kina amarya shekararki nawa a cairo?.

Ya AK wallahi so kake ka canja hali.

Kai lallai ma Faridat din nan  kin manta ita din matar so ce?.

Ni kuma matar ki ko?.

Ko daya kinsan bana karya amma kema kin san ina son Muhaseen sossai ta yadda bazai fassaru ba sedai inaha Allahu zan yi kokarin kwatatnta adalci a tsakanin ku.

Hmm! Ya Ak ni nasan cewa i like you.

But you dnt love me?.

Kafadun sa ya daga hade da mikewa ki huta mu hadu anjima ko?.

Takaici ma ya hana ta magana se taruwar kwalla a idanun ta kawai ji take kaman ta make shi ya koma gadon asibiti kowa ma ya huta haka taji.

Daidai bakin kofa yace aff wai in tambayeki?

Uhm!

Ina Amina kuwa?.

Amina ta maimaita ya kai sau uku, tsananin mamakin shi take ji, tsaki tayi ta juya masa baya hakan nam gaban ta ke dukan uku uku musamman ma da ya ce "ina Amina?"

Ina miki magana zaki min banza?.

Tambayar taka ce naga alama da kwai raini a ciki.

Raini?.

Eh raini mana.

Taya?.

A kan wane dalili zaka tambaye ni Amina? Me hadin ka da ita?.

Ay yi hakuri naga kaman aminiyar kice ba laifi bane dan na tambaye ki.

Laifi ne a guna ,dan Allah ya AK ka je ka huta pls .

Juyawa yayi ya fita waje shima mamakin kan sa yake ji wai ya tambayi Amina alhalil baya kaunar ganin ta dan a ganin shi ita ke zuga masa Faridat take wasu abubuwan musamman ma fita unnecessarily ba tare da izinin shi ba in be manta ba ma ya so raba kwancen amma Allah beyi ba se yau kuma ya tsinci kan sa da son ganin ta tsaki ya buga ya shiga dakin Muhaseen be sameta a gado ba sedai ya ji kaman wanka take yi kwantawa yayi a samam gadon flat ya lumshe idanuwan sa wani irin feeling yake ji sedai besan mesa hakqn ba shi kam anya kuwa lafiyar shi lau ko?

Dan yanzu ba abinda yake da muradin hada idanuwa da se Amina.

Ruwa yaji anyu masa sprikiling a fuskar shi, firgit yayi ya mike yana kallon ta daure da towel ai mikewa yayi yace you!,

Ta yi baya tana dariya

Bin ta yayi da gudu,sai ta haye gado tana dariya yayi kokarin kamota seya kasa saboda zillewa tayi ya fada da fuskan sa ta kuma sakin masa dariya.

Zaki sani ne in na kama ki sekin sani.

Ka fara kamani tukuna.

Zan...knocking ne ya tsaida wasan suka yi ya jefa mata hijab dake kan gadon,karba tayi tana murmushi hade da yi masa gwalo.

Sena cije ki.

Open the door first.

Waye ne?.

Ayman ne fa.

Oh!.

Bude masa yayi.

Ya AK kira ne daga office.

Ba seka yi attending ba.

Kai ake bukata ka dauka fa.

To bani.

Ya mika masa, ya karba yace go.

Juyawa yayi ya fita daga dakin.

Hello!
   Daga daya bangaren aka masa ya jiki kuma ya fada masa kaya sun iso sedai akwai wasu muhimman files da ake da bukatar sa hannun shi a jiki kuma baya nan.

Uhm paul zan zo gobe mu gama komai.

Ok sir.

Ayman.

Uhm bro.

Zo mana.

Tam.

Karasawa yayi gun shi yace gani bro.

Amshi wayarka.

Yaya yaushe zaka tafi?.

Ashe kasan da maganan?.

Ehman ai nasan in ni na fada maka baza ka yarda zala je ba.

Shi ne ka hadani dashi?.

Ai files din sining din ka dole ne tunda kaga american client din nan ne fa.

Naji mana ka min booking zan bi ta can daga nan zan taho kano naji Muhaseen ma ta ce min bikin yayarta za a fara kaga ya kamata naje ko?.

Eh!!.

Youwa.

Se na dawo.

Naji dan bukulu.

Dariya ayman yayi shi dai.

Langabr da kanta tayi alamar bata san ya tafi.

Shima ya langabar da kan sa ya ce da ita "it's important"

Ni dai gaskiya ka huta kaji yaushe kaji sauki dan Allah ko zama bamu yi ba fa.

To ai aikin ne dole ne gwara naje na gama komai tukuna sena dawo.

Shi kennan! Allah ya kai ku lfy ya dawo daku lfy kuma , kuma gaskiya zan yi kewar ka.

Wai Muhaseen dama haka kike?.

Me ka gani?.

Gashi nan kina ta min zuba nayi mamaki wlh.

Ta kulle idanun ta da hannayen ta tana smiling.

Ya matsa kusa da ita ya jawota jikin shi ya hada da  nashi, ya matsa ta.

Arh kai ya Abdool ,da zafi fa.

Am sorry bude idanun ki ,ki kalli mijin ki aljannar ki.

Dariya tayi ta dafa hannayen ta da kirjin shi tana susune kan ta.

Dago fuskarta yayi ya hade bakin shi da nata ya dinga aika mata da wani irin sako me wuyar fassara duk sun fita daga cikin hayyacin su sun lula wata iriyar duniya tsayuwar ma ta gagaresu sai da suka danganta da kan gado, yana aika mata wani irin sako ta ko wanne sako na jikin ta, yana kokarin wucewa gaba daya yaji wayarsa na ringing.....wani irin sarawa yaji kansa yayi .

Idanuwanta a kulle ta dan matsa da baya.

Idanunshi jajir ya ja wayar yaga sabuwar  num, num ma ta nigeria.

Hello!.

Hello!

Ak,

Wace?.

Amina ce.

Amina?

Eh Amina ce

Sunan ya kuma maimaitawa Amina!.

Muje zuwa!

   RUDIN DUNIYAWhere stories live. Discover now