🌩 *ANYI WALK'IYA.....🌩*
*HASKE WRITERS ASSOCIATION* 💡
*NA: SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_
*Sadaukarwa ga k'awata faty D'an maliki*
40Sundade rungume da juna suna sharar kwalla,dayar yasamu ya saketa kadan ya juyo da fuskarta daidai saitin tasa ya rada Mata "tashi kiyo alwala kafin indawo kinji?"...
Shafff Fatima ta saki jiki ta share zancen wata deejahmah sai da yadan kashe Mata ido "minti goma zuwa Sha biyar da kikajiki a jikina har kin manta kinada kishiya"...kauda kanta tayi gefe Tana murmushi kasa kasa cike da kunya batare da tace komiba,...ganin hakan yasashi janye jikinsa daga nata ya fice a dakin,
Da sallama dauke a bakinsa ya shiga dakin deejah dake zaune ta kafe kofa da Ido Tana sauraron shigowarsa ta bisa da kallo tun daga sama har kasa sanan ta sauke idonta Akan bugaggiyar shaddar dake jikinsa wadda ta dan yamutse kadan botir din rigarsa daya a balle take jifansa da kallo,
Zuciyarta ce ta shiga saka Mata cewar lallai yarima daga dakin Fatima yake,...Bata Gama tunani ba ta tsunkayi sautin muryarsa Yana Mata magana,hade da gyara tsayuwarsa a gefen gadonta hade da watsa Mata manyan idanuwansa "na shigo dare ya rigada yayi naso ace nasamu cikakken lokacinda zan hadaku da Fatima in yi muku nasiha,insha Allahu zuwa gobe zan hadaku gabaki daya in tattauna Daku"....shiru tayi tana Mai sauraronsa batare da tace komiba kusan minti biyar har ya gaji Dan kansa ya huro iska a bakinsa "bakice Dani komi ba kindaisan banason sarauta ko"
Jinjina Kai kawai deejahmah tayi zuciyarta na cigaba da tafarfasa....
"Saida safe"...shine abinda ya ce Mata ya nufi hanyar fita ta bishi da kallon takaici ,lallai yarima wato ko arzikin Zama a dakinta ma batasamu ba yaje sun Gama iskancinsu sanan zaizo ya tsaya Mata akai yace yazo sallama ko?kwafa tayi tace a ranta "zaka shigo hannu"karar rufe kofarsa yasata dawowa daga duniyar tunanin data fada....ta Mike ta cire alkyabbar jikinta ta nufi wardrobe din jikin bango ta bude inda kayanta suke jere ta shiga zakudo rigar bacci wadda zatasam..
********
Yana shigowa dakin ya nufi toilet yayi wanka sanan ya fito ya fice jimm kadan ya dawo sanye da jallabiya ya shimfida dadduma da kansa ya ja kusu sallah rakaa biyu sanan suka sallame, ya juyo gareta ya kakama kanta yanayi Mata addua kusan minti goma sanan ya shafa yayi Mata tambayoyi game da addini alhamdulillah wadanda tasani ta amsa,Da kansa ya mikar da ita ya nade daddumar ya ajiye ta gefe wajen switch din globe yasa hannu ya kashe ya ruko hannunta zuwa gado....
Turesa kadan tayi ya rada Mata a kunne "ke meye haka Wai Hira fa zamuyi"...a shagwabe tamkar zatayi kuka tace"nifa banajin yin hirar bacci nakeji"....
Murmushi yayi cikin duhu ya Kara janyota jikinsa ra rungumeta sosai yanajin sautin bugun zuciyarta wadda ke cike da fargaba,...yasani Sarai tsorone cike falll zuciyarta kawai sai ya Dora bakinsa daidai kunnenta ya rada Mata "to Bari insaki bacci ai babyna ce ko?rainonki yabar hannun ummu ya dawo wajena"yadan hura Mata iska a kunne yadda yake maganar kadai yasa jikinta yin sanyi tai lamo a jikinsa ya shiga shafo wuyanta Yana hura Mata iska a kunne....dik da yadda jikinta ya mutu bai hanata tsoro da fargabar Jin hannuwansa na yawo a kirjinta da sassan jikinta....
Saida ya tabbatar ya Gama kashe Mata jiki sanan.....😬labari ya canja Dan gabaki dayansa a furgice yake jikinsa rawa yakeyi tamkar ansa Masa shocking Babu abinda yake bukata sama da ita Babu inda baya lasa a jikinta hawaye ke gudu a idanuwanta ganin dik yadda ya koma tamkar mayuwacin Zaki....kasa hanasa tayi dikda fargabar da takeci data tuna da alkawarinta da ummu kawai saita sakar Masa linzami....
Ko kafin asuba yarima yayi round yakai hudu...bai taba tsintar kansa a cikin wanan yanayi ba irin na yau,da yasamu gamsuwa zaiji sabuwar shaawa na taso Masa,ita kuwa shame shame kawai tayi tamkar gawa Tana Jin yadda yake aiki a jikinta,sai wajen asuba ya dagata ya rungumeta jikinsa kawai ya saki kukan farin ciki ya shiga Kai Mata kiss ta ko Ina....
YOU ARE READING
Anyi Walk'iya.......
Historical FictionBanida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamn...