SILAR GIDAN AIKI

2K 103 5
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

_Trying to forget someone you love is like trying to remember someone you never met._

*PAGE 2⃣1⃣*

Chan Gida kullun Mahaifin Nazeefa cikin mafarkin yarshi yake, haka mahaifiyarta ma da Nazeefa take kwana da Nazeefa take tashi, Yau Safiyar Asabar Mahaifiyar Nazeefa tasa mahaifinta a gaba tana kuka tana rokan gafararshi akan abunda tayi
    Ko kallonta beyiba balle yace Mata wani abun, Kuka sosai takeyi da har seda makota suka Shugo, Kowa yasan be wuce kukan har yanzu ba'asan inda Nazeefa takeba
    Malan Nalado Kuwa ko tausaya Mata beyiba cos duk halin da suke tsince Kansu itace" ace wai mace bazatai hakuri da abunda Allah ya hore mataba se ankai yarinya aikatau Dan samun abun duniya
    Yan makotan gaba daya sun bata rashin gaskiya, kuma suma yan kauyen sun hankalta, sannan suka roka Malan Nalado daya yafe Mata, shidai bece komaiba damuwarshi yawan mafarkin Nazeefan da yake yasan duk inda take tana cikin wani hali, as usual tashi yayi ya barsu a tsakar gidan ya tafi masallaci yai alwala yaita wa yarshi addu'a da sauran yan uwa musulmai

****
   Bangaren Haleema kuwa zaune take a kan gado ta mik'e kafafu tana kwalliya, phone dintane yai ringing tana dubawa taga ansa "MY MAN" wani murmushi tayi tai picking tace" ganinan zuwa, Wani Hotel ne? Ya fada Mata tace OK soon Zan iso

Fitowa tayi da damammun kaya, Tazo ta zauna kusa da mahaifiyarta tace" mum an going Kinsan yaune bikin kawata KO? Zantafi zanyi kamar 4days sannan indawo! Hajiya Hadiza ne ta kalleta tace" oh har ya matso kenan? Haleema ta murtuke fuska tace" Eh mum Dan taga take taken mahaifiyarta in batayi da gaske ba ba barinta za tai ba kuma bataso tai mata fuck up, Wayantane ya Kara ringing tai maza ta kashe tace" Mum kinga suna jirana ko

     Kallonta tayi aranta tace" haba nima na samu na shakata,  Bude bag dinta tayi ta ciro mata bandir din kudi na 50K tace Mata gashinan, a kula sosai kuma.  
    Rungumeta tayi tai Mata kiss tace thanks Mum nagode, I'll miss you sannan ta Kama hanya ta fita

     LUKMAN ne a hotel se jiran Haleema yakeyi, Batai 20mins ba sai gatanan ta iso Hotel din, kafe da ido yayi KO kiftawa bayayi, murmushi tamai tace" wannan kallon fa sai kace zaka cinyeni? Yace bazaki gane bane nida na kusan rabuwa dake nasan dagayau kafin Mu hadu sai wani ikon Allah

    Kai goshinta tayi wajen nashi tace" look deep into my eyes ance maka KO auren wanchan garan (Mubin) nayi Zan Iya rabuwa dakaine? Rungumeta yayi yace" are you serious?
 
     Tace" yes I'm serious nasha fada maka bazan Iya tarayya da kowani namijine face Kai, you're my everything bana ce maka ni bawai son mubin nakeyiba kawai dan kudinsu nake sonshi sannan kuma bansanshi da wannan matsiyaciyar yar aikin nakeba gwanda na raba Su, Kuma KO aurenshi nayi ai nan zamu dinga haduwa Muna shanawarmu
   Kara hugging dinta yayi Tide nan ya Fara sarrafata yanda yakeso itama haka tana maidamai da martani

Hmmm Ashe Haleema itama A ce Lukman kuwa shine abokin tacewarta, sun Dade da juna suna sheke ayarsu amma ba Wanda ya sani.... Kunji dalilin da yasa Ashe takeson Mubeen....muje zuwa

Haka suketa hutawarsu Har 4 days tayi, A ranar da zasu rabu tayi kuka sosai cos ta Riga ta tasaba da Lukman, da kyar ya lallasheta yace" ta kwantar da hankalinta AI suna tare amma fa bazasu Kara haduwa ba har se bayan bikinta saboda yanzu saura 1 month bikinsu ita Da mubin, take cemai badan Akwai wani cimma burin da sukeso suyiba da ba makawa shi zata aura, ya lallashetadai Dai yace Mata ta tafi gida cos Dare nayi, dakyar dai tabar Hotel din ta koma gida, da zata tafi 50K din da hajiya ta bata ta cire 30K ta bashi Dan idan ta koma gida dasu batasan me Zata siya dasu ba

  Lukman kuwa sai murna yakeyi bayan Tafiyarta yace" ga lada ga la'ada sai yasa nakeson Harka dake haleema akwai Sakin hannu, yana magana yana juya kudin, ganin shi kadaine a dakin yace" tab me yakaini auranki Haleema AI iyakata dake ki kawo kanki sannan kuma ki bani kudi, ya ajiye kudin ya shiga toilet yai wanka. 
   Sannan ya shirya ya dauka wayanshi ya Kira wata tazo ta tayashi kwana
   
   Misalin 10:00pm Haleema ta kasa Bacci sai tino memories takeyi da sukai spending tare da Lukman, IPhone dinta ta dakko ta Kira taji switch off tsaki tayi aranta tace" Lukman fa nada Dan matsala bata cika kiran wayanshi ta sameshiba sedai yanada bukata ya dameta da Kira

    Sai juyi takeyi Akan gado tace" Bari na Kira mubin, shima Kira tayi Taji switch off tsaki tayi tace Ku kuka sani....Nima nai Dariya nace KO dai ke
Kika sani ba.....lol

Aranar dai ba wani cikakken Bacci Haleema tai ba, saboda tinani barkatai da takeyi na yanda Ko da sunyi aure bazata Bari Mubin na juyataba, Kuma ta kuduran cewa duk randa ya auro Ta to se Nazeefa tabar gidan nan Dan taga Alama Mubin ne sonta sosai

   *****
     Bangaren Su Mansur kuwa, Ganin Saturday  ranar ba aiki wuni sukai suna yawo KO Allah zaisa Suga Nazeefa but unfortunately haka suka gama yawo a unguwar basu ko ga me kama da itaba
     Mansur ne ya kalle Abdallah da idanuwarshi yai kananu yace" Abdallah wallahi inason yarinyar nan Zan Iya rasa komai akanta amma Ina tsoron dai Allah yasa ba aljana bace!

    Abdallah ne yace" Abokina I'm very sure ba aljana bace, like I told you kyankune yai maku yawa kake kiranta da aljanah but calm down plz AI Dan yau bamu gantaba doesn't mean bazamu gantaba kuma

     Mansur ya kalle Abdallah kamar wani tababbe, Abdallah aranshi yace" this is serious da yaga yanayin Mansur ya chanza tuni ya tada motar suka Kara shiga unguwa, duk inda Sukaga mutane sai Su tsaya har yamma tayi

   Abdallah dayaga yanayin Mansur yaketamai Nasiha akan he should take things easy kar ya janyowa kanshi wani Lalurar

          Thanks for your time!



*Yours Fresh Ummiey Xeey*

Don't Forget to FOLLOW ME
VOTE
COMMENTS &
SHARE

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now