SILAR GIDAN AIKI

1.1K 62 5
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

Your birth day is the perfect day to say I care, because you will remeber me when u certainly make it a big affair, and when you do hold a party... I bet you will be the one who would care
to make ur special day a costly affair!!!!_ *HAPPY BIRTHDAY🎂🎂 YAYA HAYAT*

*PAGE 7️⃣4️⃣*

    Washe gari, Tun Asuba su Nazeefa suka tashi suka Fara gyaran gidan, Faeeza kuwa tun da ta sama labarin tun jiya ta tattaro kayanta tazo gidan, Nazeefa taji dadi sosai, Komai tare sukai a gidan, Chan anjuma saiga iyayan Mubeen dashi kanshi mubeen da faeez,

Gaishesu tayi gaba dayansu suka amsa, sannan ta sauke Idonta akan mubeen

Idon da su nazeefa suka hada da mubeen taji gabanta na mugun faduwa, Kallonshi tayi dakyau taga yadanyi kiba yayi kyau irin ustazan nan, ga gashin gemu da saje sun karamai kyau ga wani kamshi da yakeyi

Tunda ya shugo gidan bayan sun hada ido be sake kallonta ba, dan yasan she's now someone's property, Dan haka fitama waje yayi ya sama wani garden yasa Earphone a kunnanshi yana saurarar karatul qur'ani

Mum da ummanta da faeeza kuwa suna ta shirye shiryen abunda zasu Tara baki, Nazeefa kuma kasa sukuni tayi setaji tanason Ganin Mubeen she's missing him balle kuma abunda tai mai jiya yaji Sam bedace ba, as he said ita Yar uwanshine ko ba soyayya akwai Yan uwantaka na jini sosai, wata zuciya tace kawai ki manta da komai, Ni kuma nace Anya kuwa it's too late ay

Fita tayi ta sameshi inda ya zauna tace Sannu da hutawa bro, Idonshi a rufe yanajin dadin karatun alqur'anin bemasan da mutun a wajenba

    Tabashi tayi yana bude ido sukai 4eyes subanallah yace hade da mikewa

Kallo cikin ido sukai sosai, Yaji wani iri yarrr ajikinshi, Hade rai yayi yace meya kawoki nan? Bakya tinanin yan uwan wanda zaki aura su ganki anan?

Zunburo baki tayi tace uhmm Ina ruwana to ai Kai Dan uwanane, daga mata Kai yayi yace for sure ni dan uwankine but ya kamata Mu dinga kiyaye wani abun, mikewa yayi ya barta a wajen tabi bayanshi da kallo taji kamar tabishi

Mubeen Sam ya chanza anya shi yai mata text jiya kuwa? Wata zuciya tace yes shine mana

Yana zuwa bakin gate yaci Karo da Ameerah da mahaifiyarta, Tsugunnawa yayi ya gaisar da Maman Ameerah tai gaba Tana karewa gidan kallo, lalle Masha Allah gidan ya hadu sosai,

Nazeefa kuwa bin mubeen tai da kallo tana wajen a zaune, kasa motsi tayi Dan wani kallon soyayya da taga yana wurga ma Ameerah ita kuma Ameerar na murmushi, Nazeefa mutuwar zaune tayi, Jitai kwalla na shirin zubo mata wata zuciyar tace don't cry ki daure

Mik'ewa tayi taje taiwa maman Ameerah sannu da zuwa ta rike hannunta sukai cikin falo din, Mubeen kuwa da fita zaiyi amma tunda yaga Ameerah ta shugo ya fasa fita ya koma inda yake ya zauna abunshi

*****
   Maman Ameerah ta shigo gidan, Nan Nazeefa tai introducing dinta tace mahaifiyar Ameerah ce, kunsan iyayanmu na da bajan class ko Kai Dan wanene Ko Kai matar me kudine su ba ruwansu hira suka shigayi kamar dama ansan juna sosai

Maman Ameerah tace Masha Allah gida yayi kyau Allah yasa wqjen zamane sukace Ameen

Nazeefa kuwa bata wani sakewa Ameerah fuska kamar da ba saboda tana kishi lol, nikam nace meye na kishi bayan kowa ya sama nashi

Bini bini Mubeen na tura ma Ameerah love text ta karanta tamai reply su iyayan ba wanda ya lura amma Nazeefa idonta nakanta

Duk taji zuciyarta bata mata Dadi cos she's confuse jitai kamar ta kira mansur tace ta fasa auransa Dan wani zugi da taji Zuciyarta na Mata

Suna Zaune dai Chan kusan 1.00PM saukaji horn din motoci mubeen tashi yayi yaje ya bude musu suka shugo da motarsu

Nazeefa kuwa tanajin horn din taji dadi a ranta amma daki ta shige

Tana fadin Alhamdulillah, Kiran Mansur tayi tace harsunzo fa, Murmushi yayi yace Masha Allah

  ***
   Nan iyayan Mansur suka gabatar da kansu akan sunzo Neman aurar diyarsune kuma suna rokan alfarma sunaso ayi bikin nanda Sati biyu

Mahaifin Nazeefa tace Eh to amma gskiya yayi kusa ina laifin asa one month saboda shirye shiyen da za'ai

Sarki Dad din su hassan yace karsu damu in ma batun kayan dakine da sauransu duk su zasui kawai suna rokan Alfarmane cos Dr yace ai gaggawar Bashi abunda yakeso

    Dad din mubeen Yace to bakomai, Allah yai mana jagora sukace Ameen

An yanke sadakin Nazeefa 500K, Nan ake zube masu shi, Sannan SARKI Ya basu 1Million yace in akwai abunda zata buka ta sukace sungode Sosai

Da zasu tafi aka basu sha Tara ta arziki da tukuici 50K suma suka amsa sukace sungode

MUJE ZUWA

VOTE
FOLLOW
COMMENT

*UMMIEYXEEY💞*

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now