SILAR GIDAN AIKI

1.8K 109 7
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

_Relationship is not holding hands while you understand eachother. Its about having lots of misunderstandings & still not leaving each other’s hand._

*PAGE 1⃣7⃣*

Nazeefa gudu takeyi bata tsaya ko inaba sai bakin gate, aranta tana cewa wani irin aljanine wannan? Kawartace ta juyu Dan ce mata ga room din da zamu shiga nan, taga wayam. She's surprise ko ta shiga wani room ne tadan lallek'a but she couldn't find her, Mamaki taji sosai then sai ta koma Bakin gate saiga Nazeefa Rik'e da kugu tana girgiza Kai, Kawartace tace" ya haka? Kizo Mu shiga mana

Nazeefa ta girgiza Kai tace" just go bazan Iya shiga ba naga aljani, Kawartace ta dafa ta tace" meye haka? aljani a asibiti? Taya ya kika ganshi?

Nazeefa tace" room din da muka leka a nan naganshi, kawarta tace" please banason wasa ni ya akai banganshiba KO kin fini idone?

Nazeefa binta da kallo tayi tace" plz kawata kedai ki Shiga I'll wait for you..Kawarta me Suna Amira bata matsa mataba Dan tasan halin Nazeefa idan ta kafe a Abu kome zakace bazata yardaba, Dan haka Amira ta shiga hospital din cike da Tinani........

Bangaren Mansur Turaki kuwa, tunda suka hada ido jikinshi rawa yakeyi sosai hatta gadon da yake shaking yakeyi, Abokinshine Abdallah ya murda Kofar ya Shugo Kara tsurewa yayi jikinshi na rawa, Da sauri Abdallah yaje kusa dashi yana M.T meya faru

Kallonshi yayi idonshi yai ja bece komai ba, Abdallah ya girgiza shi yace" My Frnd menene please ko jikin ne

Dakyar ya Iya bude bakinshi yace" That aljanar nan? Abdallah yace eh meye faru? M.T Yace" ta..taaaa... Sai kuma yayi shuru yana kallon Abdallah

Abdallah tausayin Mansur yayi yace" ta mene? Kasa magana yayi saidai yai nuni da Kofa, Wai gawa Abdallah yayi yace kagantane?

Mansur cikin sleeping eyes dinshi ya daga Kai alamun eh

What Abdallah yace" you mean har nan ta biyoka? Ya daga Kai alamaun eh! Abdallah yace" are you sure kodai mutun ce? mansur Yace ah...ah...

Ba mutun bane Abokina aljanace Da farin hijab na ganta, Abdallah ne yace" OK please karka daga hankalinka har Su mummy Su fahimta akwai matsala, kaga idan kana cikin damuwa sunfi kowa dag'a hankalinsu gashi baba yace" sunada Meeting da president gobe kaga idan har yaga alamun jikinka ba sauki bazaijeba and zuwan meeting dinshi kaga zai kawo cigaban mutane da yawa

Mansur yace" to shikkenan amma dai zaka zauna dani kar ta K'ara zuwa KO?

    Murmushu Abdallah yayi yana mamakin sauyawan Mansur, Danshi strong guy ne lalle kam ba karamin abun yaga niba daya chanza shi, Abdallah yace" inanan tare dakai aminina har Seka sama Sauki yace" OK Nagode Suna cikin Hirane Phone din Mansur turaki yai ringing, Suna yagani yai appearing da _Yar commissioner_ danna rejecting tayi, Kara Kira tayi ze sake dannawa kenan, Abdallah ya Rik'e hannunshi yace" pick please, girgiza Kai yayi alamun a'a, Yasan halin gogan nasa shima idan yace Abu bai chanzawa, Dan Haka Abdallah ne yai picking yace" ranki ya Dad'e!  Cikin shagwaba da yanga tace" where is the owner of the phone kabashi mana!

Abdallah yace" he can't talk yanzu haka yana asibiti beda lafia..What tace cikin rudewa! Yana wani asibitin please?

Kafin Abdallah yai magana, Mansur ya kwace wayan yasa a airplane mode, tsaki yayi yace I hate nonsense wallahi, Abdallah murmushi yayi yace haba Abokina meye laifin Yasmin? Girl dinfa nasonka sosai kuma ta hadu, intact kundace da juna fa!

Mansur yace" abokina ko sonta zai kashenine I can't marry her she's not my type, Abdallah yafi sanin halin abokinsa sarai sai yace" bece Komai ba Yace" Allah yai mana zabi na alheri, Yace Ameeen

Mansur Turaki yace ya Girl dinka fa? Munkusan shan biki ko? Abdallah yace" AI sekaji garau sannan ma za'a Fara komai nan dai suketa hirarsu, Kana ganinsu kasan aminan junane!

    Nazeefa kuwa tsaye take a bakin gate samari sai parking sukeyi suna yi Mata magana amma KO kulasu batayi, gabanta in banda dukan uku uku ba abun da yakeyi, ji takeyi kamar wani abu zai sameta gaba daya ta kasa sukuni!

Amira ce ta Fito ta dafa ta tace" Me tsoron Aljani muje KO? Murmushi Nazeefa tayi tace OK let's go...tafiya kadan suka sama Napep Suna tafe suna hira, Amira tace" Nazeefa wai waye gwanin Namu?

Tai kamar batajiba

Amira ta Kara furtawa for the 2nd time tace wai waye gwanin? Nazeefa tace ke kincika damu Wallahi ni ta wani gwani nake ko nai ido hudu da iyayena?

Amira tace Hakane Amira tace hakane, Allah ya kawo mana nagarin muma muji Dadi,

Nazeefa ce ta kalleta tace" ke ai kinji dadinki akwai mazan da zasuzo nemanki, nifa da ake guduna Yar aiki, yar aiki, Amira ta dafata tace" ai ba anan takeba Sai kiga kinfini samun miji, Nazeefa tace" Kawata kenan Allah ya kawo mana nagarin shine kawai Tace Amen

Ahaka Suna hira har suka Isa gidan Su Amira, koda ta shiga bata dadeba ta fito tayi gida




Manage it please.....


Don't forget to
Follow
Vote
Comment & SHARE

yours Ummiey Xeey

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now