SILAR GIDAN AIKI

1.1K 60 6
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

   Ina ganin comments dinku, Nagode kwarai
*PAGE 7️⃣2️⃣*

    Washe Gari
        Sarkine ya zaunar dasu Mum mansur yace shi ga shawara, why not ayi abun gaba daya tunda yaran sunason junansu sosai

Mum mansur Sukace yes tabbas kuwa, And kuma iyayan suma na tabbata sunsan sunason junansu

  Sarki Yace to Alhamdulillah ayi abun gaba daya kawai ko bikin za'asa befi asa 2months ba, idan ma hidiman amaryar nan zanyi komai dakaina inshaa Allah

Dad mansur yace Masha Allah, hassan ya kira yace yakiramai Mansur, Mikewa yayi ya shiga room din Mansur ya sameshi yanasa shaddanshi geznah,

Hassan yace Ina zaka kuma? Yace Wajen Matata, Hassan yace lalle kafimu zumudi to kazo SARKI na Kira gabanshine ya fadi yace Allah yasa ba maganar Wata suhailat za'ai maiba

   Biyo Hassan sukai wuce falo suna murmushi

Dukansu Zama sukai, Mansur ne ya tsugunnar dakai, Sarki ne ya soma magana kamar haka, Mansur da farko naso na aurama suhailat amma gaskiya bazaiyuba saboda naga irin soyayyar dake tsakaninka da Nazeefa, Mansur dai kanshi na kasa bece komai ba

Jamila da suhailat kuma suna labe, Sunaji maganar da sarki yakeyi gabansu ya fadi, Suhailat kuma wani irin zufa taji yana keto Mata, yanzu shikkenan ta rasa mansur, kasa rik'e kukan da takeyi tayi Dan haka ta Shiga toilet taci kukanta, Yanzu samarin da take wulakantawa da wani ido zata kallesu, Lalle mugunta yiwa Kai ne

***
    Sarkine yace sai ka kirasu ka sanar dasu zuwa gobe magabatanka zazuzo, kuma duk abunda kke bukata ka rubuta munshi kafin mutafi, Mansur kusa Da sarki yaje sosai yace nagode

  ****
Waye ne Sarki, nasan zasuso kuji dangartakar dake tsakaninsu, Sarki Wan mahaifin Mansur ne, uwarsu daya ubansu daya, su biyu tal aka haifesu, sun taso cikin so da kulawar juna, atakaice kenan

    Mansur daki ya shige ya Kira number Nazeefa, Yanata ringing bata daukaba,

Kira yake tayi kusan 4 missed call bata daukaba, Text yai mata, baby nah kina Ina, I missed you I want to see you anjuman nan akwai Labari.. yai Mata sending

Nazeefa kuwa nachan ta tsunduma cikin Tinanin Mubeen kardai ace yanason Ameerah ne

Shugo daki tayi taga phone dinta na haske, dauka tayi ta Fara duba missed call sannan ta bude text din dayai mata, Smiling tayi tace Allah yasa good news ne

Calling dinshi tayi Shima yadan ja aji gab da ze tsinke yai maza yai picking har yana bigewa a hannu,

Yana karawa a kunne yai Mata wani sound ouchhh Zafi, Tace Mansur lafiya kuwa? Smiling yayi yace duk bake bace kikasa na bige a hannu
 
   Wani Yarrr da ido tayi kamar yana kallonta tace sorry swt hrt

     Yace thanks love, Ina Kika shiga? Tace ina kitchen ne, Yace are you sure? Tace yes love

Yace I'm damn missing you da Zan Iya da nazo na ganki anjuma

Noooo noooo basai kazoba tace just jiyafa aka sallemaka ka, Ka huta yace Baki missing dinaba kenan

Tace No nafi kowa missing dinka

Yace banga alamaba, tace soon zaka gani

    Nan sukaci hirarsu ta soyayya, Albishirinki yace Mata

Tace goro, Yace fari ko ja, tai murmushi tace fari Sol...yace kwana kadan ya rage ki zama property Dina, I mean goben nan iyayena zasuso maganar aurenki, Wow Alhamdulillah tace a mind dinta, kashe wayar tayi ta wuce dakin Mom dinta ta fada kanta tace Umma, Gobe magabatan Mansur zasuzo

Ummantane tace Ni ki dagani Yar nan

Nazeefa ta dagata tace sorry umma, bin ta kallo tayi tace yaran yanzu kunyarsu kadan ne, mu lokacin da akai mana muita guduwa Lol

Nazeefa dakinta ta wuce da gudu, Burinta ya kusan cika wow

Ummanta kuma daga Hannu tayi tace Alhamdulillah

Nazeefa tsayawa tai a mirrow ta kalle kanta tace yeah it's my time, Murna kawai taji yanayi amma idan ta tina da mubeen se taji ranta na baci

Mansur kuwa tunda akace gobe za'aje gidansu nazeefa na maganar auransu kasa natsuwa yayi, Kiran Abdallah yai ya sanar dashi

Abdallah ango Yacemai ina maka murna, Sannan mansur yace kana inane?

Abdallah yace Ina gida kusa da madam, Mansur yace ahh ahh se anjuma dole naji muryanka yai kasa kasa ashe madam ta kasa ta tsare

Abdallah dariya yayi yace kasama baki KO? Zamu hadu bye

***Nazeefa kuwa tsaye tai a dakin tana tinanin mezatai ma!

Muje Zuwa

FOLLOW
VOTE
COMMENT

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now