SILAR GIDAN AIKI

2.4K 172 7
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

_where are you my wattpad fans💖...here is your page, I love you so much..._

*HBD TO YOU NABILANCY WRITER OF MAKAUNIYA💖* _Words alone are not enough to express how happy I am you are celebrating another year of your life! My wish for you on your birthday is that you are, and will always be, happy and healthy! Don’t ever change._

*PAGE 1⃣0⃣*

Gaban Mubin ne yai mugun faduwa da yaga faeez ya fito daka dakin, Nan take fuskarshi ta chanza idonshi yai kanana dan Radadin da zuciyarshi takemai

Haleema ne ta kalleshi tace" why d sudden change? Kona bata maka Raine? Kirkiro murmushin dole yayi yace" Nop at all is just that I need some rest ne kainane ke ciwo!

Ohh sorry tacemai kaje tom ka kwanta kasha magani

"OK yace Mata"

Kallonshi tayi cike da so da kauna tace mai I love you dear take good care of your self...yace" OK love

Daki ya wuce ya kwanta a gado yaji kwanciyar bazatai ma ya tashi ya dafa Kai tinani barkatai yake tayi, kardai ace faeez soyayya suke da Nazeefa, Kanshi yaji yana saramai ya tashi ya dakko Panadol extra yasha

Yadan sama relief but zuciyarshi Sam ta kasa natsuwa balle idan ya tina sanda faeez ya fito dakin Nazeefa yana smiling

Subhanallah yace Dan zuciyarshi Sam bata masa Dadi

Tinani ya tsunduma sosai Kawai sai naji ya furta haba Nazeefa ki soni Dan Allah duk irin abubuwan da nakeyi Kishinki nakeyi

Jan tsaki yayi yace" aikin banza ashema ba kowa a dakin

Wani tinani yayi yace" Bari ya Kira abokinshi Ibrahim ya sanar dashi halin da yake ciki

Har yai dialing numbernshi sai kuma ya katse aranshi yace if I call him mezancemai? Brother na dating da Yar aikin gidanmu no no yace

Nan Wata hikima ta fadomai tace Bari ya kira kanin nashi yaji ta bakinshi, Dan KO soyayya sukeyi Nazeefanshi

Fita yayi ya kirashi yace" yanzu zasu fita

Faeez bemai musuba yace" OK a shirye nake

Ya kalleshi yace to ka fita ganinan zuwa

Fita Chan gate yayi sannan Mubin ya fito ya sameshi, tafiya sukeyi a unguwa kamar abokai, Faeez yaga tafiyarsu bana kare bane yace" buh yaya sorry to ask you Ina zamu haka kasan akwai rana ko?

Mubin a kule ya kalleshi yace kaimun shuru nan ma rashin kunya zakaimun, nima ai inajin ranar, Faeez ya Kama bakinshi yayi shuru

Mubin KO kafe shi da ido yayi yace" Dama I wanted to ask you whats the relationship between you and Nazeefa

Faeez mamakine ya isheshi yace I don't get you ya Mubin, mubin cikin bacin rai yace" dama ai you'll never get ba soyayya kukeyiba ko? Jiya uban me yakaika dakinta?

Faeez ne ya zare ido yace" Wallahi ba abun dake tsakaninmu, is just that tausayi take bani

Wani ajiyar zuciya yayi ko banza zuciyarshi ta natsu kuma yasan Faeez bazaimai karya ba, yace nasani ai, kawai I'm giving you last warning ne Kar inkara gani kunama magan Dan I want to marry her, kabar ganin Kai kaninane, Nazeefa is mine alone, banso kowa ya rabeta!

Jin maganar Faeez yayi wani iri, aranshi yace Dan kanasonta seka dinga treating dinta wani iri hmm

Yana cikin tinanine mubin ya katseshi yace bakaji bane? Yace" ya mubin naji kuma inshaa Allah zan kiyaye, Mubin yace" OK sannan suka jiyo suka dawo gida kamar batare suka fita ba

*********
Bayan kwanaki Nazeefa taji sauk'i abunta, Haleema kuma hutunta ya kare ta koma Abuja gidan iyayanta, da zata koma an hada mata sha Tara ta arziki, Tayi kuka sosai dan Kaf duniyar nan tana bala'in son mubin itadai,

********
       Haka rayuwar Nazeefa ya kasance yau farin ciki gobe bakin cikin, ta rasa yanda zatai a rayuwarta, gashi Yar number wayan data zo dashi na mahaifinta ya bace bata ganshiba,

Mubin kuwa son Nazeefa sai ruruwa yakeyi a zuciyarshi

......WASA FARIN GIRKI
      
All I want from you is that...Comment and Vote

Thanks
    Yours Freshummieyxeey

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now