SILAR GIDAN AIKI

1.6K 96 12
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

   *Ina ganin ruwan comment Ina godiya sosai*❣👌🏼

*PAGE 4⃣6⃣*

Mum tsaye take tana kallon ikon Allah, Tace Son har kayi wayon da zaka kawo wata? Yace I swear to Allah mum Is not what you think  Wallahi yarinyar nan daki ka gani temakonta nake

Dad yace" ohh dama Kai sheik ne ashe bamu saniba, Son a cikin gidan nan zaka kawo mace, dad dukda yanason Mansur be hanashi wankamai Mari ba, this this d first time daya taba marin mansur, ji kake tass

Yace stupid boy kawai, kabamu mamaki, Ashe wayonka na banza ne, Nazeefa kuma se kuka takeyi

Mum tace" Mansur ban number Abdallah yanzun nan nasan shi kadai zai sanar damu gaskiya, kuma idan kun hada bakinema zangane

Man take ya ba mum Numbern Abdallah, hello kana Ina? Yace Ina gida tace oya kazo Ina bukatan ganinka

Tana kashe wayar, Jikin Abdallah ya Fara rawa yasan be wuce zancen Nazeefa ballema yanda yaji voice dinta da fada

Kallon matarshi yayi yace" Mata bari naje na dawo, Kafe shi da ido tayi Tace he will not go any where,

Magana ya fara Mata cikin natsuwa, yace mum Mansur ne ke kiranshi he will be back soon
Tace OK...Da sauri ya shiga toilet yai wanka, Kafin ya fito matarshi ta dakkomai kaya ta ajiye a gefen bed

   Yana fitowa wanka, shafamai yayi, ya kurba tea din da ta hadamai se yadanci arish da kwai

Kaya ya saka da sauri ya shafa tirare, yai Mata seda dawo, Saboda fargaba ko motarshi be daukaba, fitowa yayi ya sama napep ya Mai kwatanchan inda zekaishi

Cikin 20mins ya isa gidan, cike da fargaba

Part din Mum din Mansur ya wuce yaga ba kowa, Dan haka ya wuce part din Mansur

Tura Yar karamar kofar gidan yayi ya sama dad  din Mansur zaune a kujera a tsakar gidan mum din kuma na gefenshi, sallama yai musu suka amsa,

Dad yace su Shiga daki dukansu!

Abdallah duk cikinshi ya D'ura ruwa! Zama a kasa yayi

Dad Mansur ya kalleshi yace ka fadamun gaskiyar al'amarin nan, a bakinka kadai zanji gaskiya, Idan ka boyemun Allah na kallonka Abdallah yace hakane Abba

Mum kuwa se huci takeyi Dan ranta a bace yake sosai

Dad yace" ka fadamun gaskiyar alakar wannan yarinyar da Mansur, Mecece ita tashi

   Abdallah ya soma magana with confidence Dan ba karya zaiyi ba yace Wannan yarinyar sunanta Nazeefa,Mansur ya dade yana sonta itama haka, inzaku iya tuna tun wani ciwo da Mansur ya ta bayi Wanda ake tinanin KO shafar aljanune, Wanda aka kwantar dashi a Hospital yanata sumbatu, tun lokacin ya kamo da sonta amma daganan be sake ganinta ba, munyi nema har mungaji, sedai yaita cemun yana yawan mafarkinta Dan mun daukama itama aljanace Seda ga baya muka gane  Mutun ce kuma ba komai me tskanin suba illa So, Intakaice maku dai se bayan kwana biyun da suka wuce Randa muka dawo daga lafiya muka ganta

Nan ya kwashe labarin komai ya basu, ya dada da cewa se jiya still Mansur yazo ya fadamun yanason aurenta, ta bashi labarin ita ba Yar garin nan bane aiki aka kawota tun tana Karama, Tasha gwagwarmayar rayuwa Kala Kala, shine taba Mansur number wayar babanta Dan ta dade tana nema bata ganiba se jiya da tuni ta koma gida

   Dad da mum kallonsu suka tsaya yi, Dan jin abun suke kamar a mafarki, bare Yayan yanxu sesu shirya ma karya yanzu yanzun nan kuma wasu iyayan su yarda Hmmmmm

Mum tace ai Kara fure take bata yaya Ina numbern

nan take tace Mansur ya bata cikin ikon Allah tana Kira aka dauka! Suka gaisa nan take wata hikama ta fado Mata "Tace malan naga numbern ne a wayana bansan wayeba kuma anyi saving da Malan so bansan wani malan bane

Yace" Allah sarki, Nidai sunana Malan
Nalado, Ina zaune a wani kauye KARFI a jahar kano. Ina kusa da masallacin jumma'ah,

Mum din Mansur tace ohh ohh malan kamar tagane se kuma ta kashe wayar, Nazeefa kam tanajin muryan mahaifinta aranta Tace Allah me iko wallahi shine

Mum Tace ai kunji KO, Alhaji Ina tinanin dukanmu zamu tafi muje muga zahiri, Mansur kuma idan karyane sai mun bala'in saba maka

Dad yace tabbas kuwa ai kaduna da kano ba nisace da itaba zamu Iya tafiya yanxu Dukkansu suka ce eh

Mum kallon Nazeefa tayi se taji labarin da aka bata akanta ta tausaya Mata!

Abdallah kuwa kiran matarshi yayi yace tafiya ta kamashi komun dare zaidawo Tace OK shikkenan, But zanje gida na gaishe dasu hajiyana tunda bakanan, Yace" OK ki dawo kafin magrib tace thanks hubby tamai kiss ta waya ya kashe wayar

Nazeefa tarkato kayanta tayi, Kallo daya zakai mata seta baka tausayi, mum da dad sunfita part dinsu Dan dakko hijab da hula

Nazeefa ta kalle Mansur da jajayen idanuwanta Tace" badan Dan iyayankaba bane se ince wulakantani kaso kayi

Kasan baka da privacy na meye na kawoni gidanku? Aida kabarni na mutu a Hanya wahala ta kasheni

Tsugunnawa yayi yana bata hakuri, Akan ba haka yasoba

Tsaki tayi saiji sukai ance bazaku fito bane? Da sauri ta share hawayenta suka hau Hanya






FOLLOW
VOTE
COMMENT

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now