SILAR GIDAN AIKI

1.6K 97 4
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

_NOT EDITED_

*PAGE 2⃣4⃣*

Mubin Kullun tsoron Nazeefa yakeyi Dan Wani wani mugun kallo da harara takemai, Gaba daya tsoranta yakeji kuma ba komai bane illa ta fasa kwan abunda yai mata

    Bangaren Su Mansur kuwa kullun addu'an Allah ya hadadashi da Nazeefa yakeyi, tun yana boyewa iyayanshi har ya kwanta ciwo seda aka kaishi asibiti akaga BP dinshi yayi high, heart dinshi kuma yadan kumbura.
   Koda iyayanshi sukaji hakan bakaramin tashin hankali suka shigaba, mamaki sukai sosai meke damun Mansur
   Commissioner Ne mahaifin Mansur suka kebe da hajiya Mahaifiyarshi, Yake tambayanta meke faruwa da Mansur ne cos tun rashin lafiyar da tabayi suka Dena gane kanshi, Mahaifinshi yace" kodai shafan jinnune saboda Ko zaune yake ya Shugo seya razana!

    Beloved Mum din M.T tace" inajin sune kuma dai Alhaji yakamata amai   aure at least hankalin shi zai kwanta kaga he's matured enough, Da yana da kannai AI da tuni yayi aure kasan son ji yakeyi kamar Dan 10 years
    Commissioner yace" tabbas haka maganar ki din haka zamui
    Ward din da aka kwantar dashi suka shugo Bacci yakeyi hajiya na taba fuskarshi ya razana ya mik'e da sauri, Sukacemai Sannu yace yauwa

     Mamanshine ta kalleshi tace" Son meya jawoma High B.P gashi heart dinka wai ya kumbura tana magana tana Hawaye Dan mugun Son danta takeyi shi kadai suka haima a duniya..Kamo Hannunta yayi yace" mum bakomai ki kwantar da hankalinki

Tace" I hate seeing you like this, taya hankalina zai kwanta, kirkiro murmushi yayi yace" Mum Zan sama Sauki inshaa Allah,

   Phone din Dad dinshine yai ringing yana dubawa yaga Minister A. dauka yayi yace" already muna wajen meeting Kai muke jira...ohhh sorry I'm on my way yace, sai ya kashe wayar, kallon Mansur yayi yace" Sorry my dear yanzu zanje indawo

Mansur OK Dad, Hajiyarshi ta rakoshi har wajen Motor, nan body guards da escorters dinshi duk suka mik'e sukabi bayanshi kafin ya shiga motor saiga Babban Abokin Mansur kuma amininshi Wato Abdallah, durkusawa yayi  ya gaishesu suka amsa da fa'ararsu, Sannan yai musu yame jiki sukace dasauki Alhamdulillah, Dad ne ya kalleshi yace" Abdallah Ina saurine idan nadawo akwai maganar da zamuyi ya durkusar dakai yace" Ok Dad saika dawo yabarsu a wajen ya Shugo dakin Hajiyama a waje ya barta tanata kiran relatives da kawayenta an kwantar da Mansur

     Yar dayan komishinar da takeson Mansur tanajin beda lafiya, Dakko moto ta Kira kawarta tace tazo bakin titi ta jirata zata karata plz, OK tace Mata ta shirya shap shap tazo bakin titin kamar yanda ta umurceta

Tana daukan ta kasuwa suka wuce ta siyo kayan drinks da na kwalama ba karya ta kashemai kudi sosai sannan suka wuce Hospital din

Gudu take sosai Dan ta kosa taje taga Rabin ranta, Tana Isa masu gadin hospital din suka so Su raina Mata wayau wai bazata shiga ba, Kallonsu tayi a wulakance sannan ta ciro phone dinta tana latsawa,  wani Class mate dintane yazo wucewa yaganta yace" Allah temake Yar komishina, Masu gadin zare ido sukai yanda sukaga doctor yana Allah ya temake Yar komishina jikinsu na rawa suka tashi suka bude Mata sunamai bata hakuri KO kallonsu batai ba, Tana wucewa da moto tace" Allah ya temakeku da kun rasa aikinku yau

    Parking space ta samo ta fito daga ita sai riga da wondo da Dan wani gyale, gashi tasa highhill, Cin Karo tai da mum din Mansur a bakin reception, gaisheta tayi tai Mata yame jiki tace tasauki tai maza ta shiga ward din, Mum din Mansur girgiza Kai tayi aranta tace Allah kasa mudace

    Koda ta shiga da sauri takaraso inda aka kwantar da mubin, riko hannunshi tayi ta Fara hawaye tanamai yajiki, Hade rai yayi kamar omer, Yace dasauki sannan ya juyar da kanshi
    Meke damunka tace" yayi shuru

Kallon Abdallah tayi tace" what's wrong with him, Mansur ne yai Mai alamu da ido akan kar ya sanar da ita,
   Abdallah yace" kawai fever Ne se becin abinci
   Hawayene yaci gaba da zubuwa a idonta tace please dear love I don't want to lose you kadinga cin abinci plz

Abdallah ne ya kalleshi yai Mai alamu da yace OK Dan Kar tai feeling bad, kallonta yayi yace" Yasmin don't worry Zan dingacin Abinci
   Murmushi tamai tace really? Yace yes dear, tace Alhamdulillah

   Nan ta narkomai kayayyakin data siyimai tacemai gashinan anjuma zata dawo, hade rai yayi yace" nace miki Ina bukatane? KO banda halin siyane? Rike hannunta tayi tace" oh ohh M.T ba haka bane ra'ayinane AI nasan kafi karfin haka, OK yace cikin siririyar Murya aranta Tace" Mansur akwai rigima

Nizan tafi sai nazo anjuma yace" bazai kinzoba ki huta abunki, Duk abunda akeyi akan idon Seemah kawarta aranta tace Lalle kawata nason maso wanine akwai aiki kam

      Sallama sukai musu suka Kama Hanya...Mansur kuwa yace a gayas ahankali Dan kartaji.....hahaha







Please don't forget to follow, Vote and share


Yours Ummiey Xeey

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now