SILAR GIDAN AIKI

1.7K 99 6
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad@Freshummieyxeey*

*My Wattpad fans...ina ganin ruwan comment da vote Ina godiya irin sosai dinnan...Ummiey Xeey na yinku sosai*

*PAGE 4⃣8⃣*

Bangaren Su hajiya Maman mubeen da Alhaji ba wani cikekken bacci sukai ba, Saboda Alhaji se mafarkai masu ban tsoro yakeyi tun cikin Daren yake zufa

Hajiya itama kanta Gabanta se dukan uku uku yakeyi, Dan gaba daya a tsorace suke, tun safe suka tashi gaba daya jikinsu ba kwari, Dagasu har yaran

Misalin karfe 9AM Motoci kusan Biyar ne sukai parking a kofar gidan mahaifin mubeen tare da sodoji kewaye da wajen, Mubeen Na zaune a farfajiyar gidansu yayi tagumi gaba daya duniyar batamai dadi

Sallamar muryan da ya dade baijiba yaji, Da sauri ya waiga saiga Nazeefa ta Fara shugowa da sauri ya kalleta ya furta Nazeefa! Kece a gidan nan again!

Binshi da kallo tayi saiga mamanta da babanta sun shigo gidan tare da mahaifan Mansur

Tsayawa tsak yayi, Mansur saboda mugun kishin daya tasomai yace" Nazeefa wannan ne Mubeen din? Dag'a Kai tayi jikinta na rawa Dan wani kibiyar son Mubeen da taji ya harbeta

    Iyayan har suna hada baki meye mubeen din qyayi? Da sauri Mansur yace bakomai

Suna tsaye basukai ga shiga chan cikin gidan ba saiga Maman Haleema ta shugo tare da yarta ghammm ta bude kofa

KO sallama batai ba, ta kalle mubeen tace Ina uwarka? Banza da ita yayi

Alhaji da Hajiya asmau suna daki sukaji hayaniyar Hajiya Hadiza, Dan haka gaba dayansu suka fito harda yayansu faeez da faeeza

Fitowar Da zasui sukaga gida cike da mutane, salati suke tayi

Sudai Su Mansur suna gefe basuce komaiba suna kallon ikon Allah

Haleema ta hango Nazeefa taga tayi kyau nan ta shiga taitayinta aranta Tace kodai masu kudin nan ne iyayanta, sai kuma ta karewa malan nalado da matar dake kusa dashi taga Sak sunyi Kama

Hajiya Hadizace ta Fara yau karyanku ya kare, ni zaku sakar ma yarinya? Tau duniya sai taji Koku suwaye, Mugaye masu bin bokaye yau karyarku ta kare

    Ta kara da cewa Ai nasan gidan da nalado yake a kauyen karfi, sai naje na sanar dasu komai ince Kai kamai asiri ka rabashi da dukiyarsa daidai da rigan sawa bakabar Mai ba,

Hafsat mahaifiyar Nazeefa tanajin an anbato sunan mijinta tace wani naladon kodai miji na? Se a lokacin hankalin Hajiya Asmau da mahaifin mubeen da Hadiza suka Kai idonsu kanta Dan basu taba tsammanin hakan ba kwata kwata

     Salati kawai sukaji anayi saiga mahaifin mubeen a kasa, Ya fadi, ido hudun da sukai da nalado ya gane tabbas Dan uwanshi uwa daya uba daya

Mansur da mahaifanshi suna tsaye sukace duk bamu gane wannan maganganun da kukeyiba meye asalin zance?

Hafsat ta maso kusa da Maman Mubeen tace" Asmau kinyi mana budulci dama Ku kukaiwa mijina asiri? Dam ko ta tayi, dakyar Hajiya Maman mansur da Nazeefa suka bata hakuri, Sannan ta koma kan Alhaji mahaifin mubeen Tace sedai Inka mutu amma wlhi Seka Sani

Hajiya tadiza tai shewa Tace Alhamdulillah aiko sedai akaimu prison gaba daya, Haleema kuwa na gafe tace yau munshiga uku

Nan ta Fara bayyana sirrikan da sukai da Hajiya Asmau, tun lokacin da sukaga Malan nalado yanada arziki, gashi shine karami, sai suketa bakin ciki, Dan me zaifi yayanshi kudi

Haka suketa mai asiri har seda suka rabashi da komai KO gidanshi na karfi dakyar yayi saboda shi me qashin arziki ne

Hajiya Maman Mubeen da Alhaji sukace ikon Allah, Wai uwa daya uba daya! Nazeefa Ashe ke Yar gata cE, Wani murmushi tayi

Ta kalle mubeen Taga ya mugun bata tausayi,

Faeez da faeeza kuwa yayyafawa mahaisu ruwa sukai ya farfado suna tsugunne sunata kuka

Malan nalado yazo kusa dashi yace bani ka cutaba kanka ka cuta, Allah baya zalinci, yanzu gashinan kana ganin kun tsira bazamu Kara haduwa ba, Sai gashi cikin hukucin Allah SILAR AIkin Da yarinya ta tazo gashi asirinka ya tono,

Kayi budulci, halin da ka jefani da matata da yata bazan yafe maka ba, duk arzikina Ashe kake tunkaho dashi,

Kuka mahaifin Mubeen ya Fara yana Neman yafiya,

Makota kuwa kamar anyi sanarwa sai shugowa sukeyi, kowa se fadan albarkacin bakinsa yakeyi, sukace suma sunyi mamaki ashe kudin kaninsane ba nashiba

Mubeen kuwa yana gefe abun tausayi, jiyai kamar ya kwarma ihu, dama wacce suke wulakantawa Da arziqinsu suke tunkaho,

Mansur ne ya Kira wani babban lawyer yace suzo yai musu kwatance layin, Sai gasu sunzo,

Yace ya shigar da karar koto amma for now gaba dayansu akaisu prison a kulle

Mahaifin Mansur yace kayi daidai abunda nake shirin yi kenan Dan wa ennan criminal din gaske ne

Nazeefa kuwa tace Dan Allah kubar faeez shi ya temakeni, banda prblm dashi KO daya

Mansur yace tayi hakuri zasui maganar letter nan aka kwashesu gaba sai prison

Mansur yace kui zamanku a gidan ai halal dinkune, Nakune Dan da kudinku ya siya

Alhaji da matarsa abun ya dauke masu Kai sukace lalle SILAR GIDAN AIKI ya zaman masu darasi sukam

Sukace bari Su koma gida duk abunda ake ciki zasu tattauna letter

Sukai musu godiya da kokarin da sukai musu. Lalle yau allura ta tono garma

Bayan tafiyansune suka kalle gidan sukace lalle Nazeefa kinsha wuya a rayuwa, karewa gidan kallo tsab sukai suka shiga ciki suka Fara tattaunawa


MUJE ZUWA

FOLLOW
VOTE
COMMENT

#FresUmmieyXeey

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now