SILAR GIDAN AIKI

1.7K 92 6
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

_Thanks Sweeties Ina ganin comments dinku da addu'a Nagode Sosai🧡❣_

*PAGE 5⃣0⃣*

Bude mata motor yayi yai Mata alamu data shugo, Dag'a kafada tayi wai ita bazata shugo ba, Dan haka shi ya fito, Yana fitowa sallama yai Mata ta amsa

Kowa yai shuru Dan gaba dayansu sun tsinta kansu cikin kunya

Sundau kusan 15mins ba wanda yacewa kowa komai, Mansur kuwa folding din hands dinshi yayi yana kallonta kamar yau ya Fara ganinta Dan wani tsatstsareta da ido yayi KO kiftawa bayayi,

Jan hijab dinta tayi ta rufe fuskarta Tace Dear kallon ya Isa haka mana cikin wani irin murya tai maganar

Smiling Mansur yayi yace toh gimbiya kece kullun kara kyau kikeyi balle na kwana biyu ban gankiba, kinsan yanda naji kuwa? Kara jin kunya tayi sosai ta kara jan hijab dinta ta rufe fuskarta sosai

    Mansur kuwa bin ilahirin jikinta da kallo yayi a ranshi yace Masha Allah

Nazeefa kinsan me ya kawoni kuwa? Ki bude fuskarki muyi magana! Tace OK Nan take ta bude suna hada ido ya daga Mata gira yai smiling yace I love you a hankali, labenshi tabi da kallo dukda ahankali yace sai da ta gane abunda ya fada

     Smiling kawai tayi Dan tanajin shi sosai a heart dinta

"Yace huh nagaji da tsayowan nan KO Mu koma cikin mutane gimbiya?

Batai Mai musu ba Tace OK ranka shi dad'e

Bude Mata yayi ta fara zama sannan yaje ya bude shima ya zauna, Tada motor yayi yace akwai maganar da zamui dake ne But zaifi kyau in muna tafiya, Kin amince? Saboda son da taji tanamai da tsintar kanta cikin wani irin yanayi idan suna tare batasan sanda tace Na amince ba! Kallon lips dinta yayi sanda tai maganar yace yeah that's my baby!

Tafiya suka farayi a slow irin tafiyar masoya, yasa wani sauti me dadi a cikin motar

Ga wani kamshin turaren da ke tashi a cikin motor, suna tafe yana Mata hira jefe jefe tana bashi amsa, Da yaga surutun nashi yayi yawa se yai shuru

Yaci gaba da driving dinshi!

Ta bude baki cikin shagwaba Tace why the silent kuma?

Yace naji kamar Ina damun gimbiyar tawa ce Tace laaaa a'a ni bance haka ba "Yace OK Dear

Samun waje yayi yai parking, Yace dama akwai maganar da zamui dake, akan maganar Su Wa ennan nan (baban mubeen) da iyalansa ya kamata kuce wani abu

Tace tabbas hakane Kagani for now bazance komai ba se abunda iyayena suka yanke, Yace hakane idan kin koma gida sai kui maganar duk yanda sukace ba damuwa, Amma mutanan nan ko hmm Allah ya shiryasu, Tace kabari kawai Ameen, kowa son zuciya yamai yawa, Tace wlhi kuwa Allah ya Kara tsaremu tace Ameen

Sai ku koma gida ko?

Yace no inaso kidan rakani wani wajen ne dad ya aikeni, Tace OK muje tom

Wani babban plaza suka sauka, Duk inda suka wuce aita gulmarsu ace sun mugun dacewa, Dan tafiya suke suna hira irin hiran nan na soyayya da shakuwa.

    Wani babban shagu suka shiga, yace a zaban Mai atamfofi guda 10, shadda ma guda 10, masu kyau se takalma da hijabai da huluna

Haka aka za6an Mai masu kyau ya basu kudin  suka kama hanya, Still yace tayi hakuri ta rakashi wajen tailor din da ke masu dinki

Tun daga nesa tailolin suka hango motar Hajiya suna azama itace sai washe baki sukeyi Dan sunsan zasu sama kudi gashi kwana biyu shagon  duk basu sama aiki ba so a yunwace suke

Suna ganin anyi parking sukazo suka tarbeshi,

Sallama sukai Mai ya amsa sannan ya bude boot suka kwasa kayan suka Kai cikin shago

Yaran shagon kuwa suna ganin Nazeefa sai gaishe da ita sukeyi, A ciki har wani yace Ya Alhaj kayi matane bamuda labari

Murmushi yayi ya kalle Nazeefa itama maganar ya bata dariya ta murmusa, Mansur yace itadai Zan aura inshaa Allah

Sukace Allah ya sa, Gaskiya kun dace! Allah yakaimu da rai da lafiya, gaskiya ya Alhaj daga gani zakai sa'ar mace

Mansur ya biyesu yace Allah KO? Sukace ai daga Fara'arta, Itadai Tace Allah ya shiryaku tai fece warta a shagon ta shiga mota

Yace ga kaya nan irin na yan tsofaffi zakui musu na iyayantane, ya musu kwatancen yanayin jikinsu sukace Angama ya Alhaj

Da zai tafi ya basu kudin aikinsu sosai, sannan ya Kara musu kusan 3k KO wani mutun daya, suna ta samai Albarka, yana fita suka dakko kayan suka Fara aikinsu....

Kallon agogo tayi taga kusan 2 hours sukai Tace huh please ka kaini gida, Kar ace na dade Dan Allah

    Kara sonta yaji ya shigeshi, da ba wani dadewa sukai ba Amma ta damu Su koma gida da wasu yan matan ne kuwa KO a jikinsu

Yace tabbas inshaa Allah zanyi dacen Mata kuwa, speed na motar ya Kara sai gasu a kofar gidan, yai parking Tace ita Sam bazata Shiga ita kadai ba sedai suzo Su shiga tare

Beyi Mata musu ba ya bita suna tafe,

Tun Shugowarsu suka hangesu ta window, malan Nalado yace Anya yaran nan ba soyayya suke yiba? Umma Hafsatu tace nima nayi zargin haka dan ba kowane Zan tsaya maka haka ba

Suna cikin hiran ne saiga Su sun shugo, kunyace ta  Kama Mansur sosai, ya tsugunna ya gaishesu sukai Mai godiya sosai, yace bakomai

Sannan yai musu sallama Zai tafi, Nazeefa kuwa jitai kamar ta bishi Dan tanason Mansur Sosai

Rakashi tai har waje, Seda taga ya shiga motar sannan ta dawo gida

Tana shiga room dinta na aikinta ta shiga, dama tunda sukazo gidan dakin faeeza take kwana

Dariya sosai tayi tace Ohh no Nazeefa Yar aiki yanzu na sama promotion, kallon inda Mubeen yake tsayawa tayi, taji moment din da sukai spending tare nason dawo Mata!

Da gudu tabar dakin taje ta kwanta a dakinta tana tinanin both mubeen and Mansur

But yafi tinanin Mansur🤸🏻‍♀ dan shine bugun numfashinta







Muje Zuwa

FOLLOW
VOTE
COMMENT

#Freshummieyxeey

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now