SILAR GIDAN AIKI

1.1K 90 13
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad #Freshummieyxeey*

      _Wannan page din nakune yan zauren Ummiey Xeey, Ina matukar kaunarku har cikin raina❤🖤🧡💙_

*PAGE 8⃣1⃣*
    
Mansur bayan ya koma gida ya bude part dinshi ya shiga, Samun Hassan da Hussaini yayi har sunyi bacci Dan haka ya shiga dayan dakin ba kowa ya shiga wanka dan wani zafin da yakeji,

Ummie kuwa sist din mansur itama ba bacci taiba tana ganin ya shiga dakin ta biyoshi, yana fitowa daga wanka yaga mutun a zaune! Kura mai ido tai sosai kamar zata cinyeshi, shikam janyo jallabiyarshi yai Yai kokarin rufe jikinshi
   Meye haka yace lafiyarki kuwa, meya kawoki nan dakin, fashewa da kuka tai yai maza ya zira rigarshi yazo yana lallashinta akan tai hakuri meke faruwa!

Bangaren Nazeefa kuwa kasa bacci tayi don haka ta Kira wayar Mansur, Dubawa yai yaga Matarshi ne yai maza yai picking yace" yes love ya kike, tace lafiya lau ganinan inata missing dinka, Ummie najin haka ta Fara wani uhm uhmm kamar zatai kuka

Karaf a kunnan Nazeefa tace Love kai da waye haka? Kame kame ya fara yama kashe wayar, Nazeefa tuni taji zuciyarta na Mata zafi, kiranshi vedio call tayi yaqi picking

Hankalin Nazeefa ne yai matukar tashi, tace tabbas sautin kukan Mace naji, Me Mansur yakeyi da mace a daki! Kallon agogo tai taga kusan 11PM Kara kiranshi tai taji wayar ma gaba daya a kashe, Tashin hankali tace tai tagumi
    tinanin Allah yasa ba wani abun sukeyiba, Wato sai yasa idan yazo yaita kalle Mata jiki, Wato dama Dan is........Wata zuciyar kuma tace don't even think of this

Wani Ajiyar zuciya tai se hawaye keta zubowa a fuskarta!

Bangaren Mansur kuwa gaba daya hankalinshi ba kwance yakeba Dan ummie budemai wuta tai tace Wallahi seya aureta!!!

Shin wacece ummie!
    Ummie Yar uwar Mansur ne, Da babanshi da mamanta uwarsu daya ubansu daya, cikin yan uwanshi kaf sunfi shakuwa da ummie saboda tanada Dan sauqin Kai, kuma duk Wanda yai mata magana bataji amma tana balain jin kunyar Mansur,

Shi kuma Mansur Allah yamai kwarjini, duk budurwan data ganshi setaso ace dama shine mijinta saboda yanada siffar cikakkun maza, In fact he has all the quality that a lady need from a man! Sai yasa mata ke bala'in sonshi
     So Ummie tun tana karama mahaifinta ya rasu da son Mansur ta taso cos duk abunda take bukata shi yake mata, last year da zasuje hajji yace sam bazai jeba saida ita, haka suka tafi cos Yawancin family sun aza soyayya suke shi kuma deep inside his heart tausayine kawai ba soyayya sukeba

    Koda zasu taho sedatai wa mum dinta kuka itafa tanason Mansur, tace Mata tai hakuri zatasan yanda zatai kawai Dan hankalinta ya kwanta

Ummie, is just 20 years amma tanadan girman jiki, she's wise, gatada ilimi sosai Dan a abroad tai karatu, so Tarbiyarta se ahankali atakaice kenan!

***
    Nazeefa kasa bacci tai ga wani irin ciwon Kai dake damunta! Kokarin fadin innalillahi wa Inna ilaihir rajiun take tayi tasamu bacci yadan kwasheta

Bangaren su Mansur kuwa duk a tsorace yake, karma wani yazo ya gansu, Allah yasa ma su Hassan sunyi bacci daya shiga uku da tsiya

Ummie ne ta taso ta karaso kusa dashi, tace muna magana na fada maka sedai ka zaba daya KO ka aureni ko kuma yanzun nan kaga ikon Allah tana magana tana kokarin cire kayan jikinta,

WAIT Yace mata, Wani zufa na ketomai, aranshi yana wasu matan fitinane Wallahi, aw shuruma Kai Bari kagani......

     Rufe fuskarshi yai yace Zan aureki.....Tace mene? Yace Zan aureki tace zuwa yaushe?

Yace zuwa nan da kamar 5 years, wani dariya tai tace banyardaba AI gwanda kawai Kai......

Ranshine ya baci sosai yace Wallahi zanje na sanar da su mummy ga abunda kikace nace zan aurekiba ba shikkenan ba!..

Tadan tsorata saboda bata taba ganin fushin shiba, ajiyar zuciya tai, sannan ta kuramai ido kamar zata cinyeshi

Yace saiki fitan mun a daki KO? Murmushi tai tace Zan fita Allah yakaimu goben

Zonan yace Mata mezai faru goben? Tace bakomai

Yace Wallahi gobene daurin aurena inji wata magana KO wani Abu wallahi zaki sani, Kallonshi tai ta fita batace komai ba

   Tana fita ya kunna wayarshi, Kiran Nazeefa yai tama Fara bacci tai dauka

Zuciyarta na Mata kuna, Tace kungama? Dogon Salati yaja yace ki tsaya Kiji

Tace ba abunda zanji malan seda Safe, Ina fatan mata biyu za'a daura maka aure dasu gobe KO?

Kasa ma magana yai itakam ta kashe wayar gaba daya a zuciyarta tace za'ai drama ne wallahi

    Shi kuma Mansur Tsaki yai yace Wallahi wasu cousins din ma bala'ine saisu hanaka farin ciki arayuwa, Senayi maganinki yace

Kiran ummie yai a waya cikin Daren yace kinga abunda kikajamun KO? Tace aww bari nadawo semui maganar dakyau

Yace wallahi Kika kuskura naga kafarki a part dinnan saikin sani sannan ya kashe waya

Yasan halinta sarai zata iya zuwa yai maza yaje inda su hassan suke kwance shima ya kwanta, zuciyarshi duk ba dadi, nai dariya nace Dama kana tsoro

Wajen 3AM ne bacci ya kwasheshi,

****
    Asuba nayi kowa ya tashi aka fara hada hadan daurin aure saboda 9:AM Za a daura anan

Chan gidan su Nazeefa suma, Hada hada aketayi abun se Wanda yagani, Nazeefa qin tashi tai wanka tayi, seda Ameerah tai da gaske sannan Ta tashi amma idonta yadan kumbura, nan tsoffin gidan suketa tsokanarta ke kikace kinaso, da bakici kina soba da ba a baki shiba, sedai tai murmushi kawai

Bayan an daura aure, Mansur kuwa rawan jiki yaketayi, Ciro wayarshi yai yai Mata text kamar haka you're officially Mrs Mansur, kallon text din tai batace komai ba

Ameerah ne ta janyota tace wai meke damunki, kawata please ki sake jikinki Dan Allah, kodai wani abun ne

Nazeefa batace komai ba illa kirkiro murmushi datai tace wani abun nake tinawa, amma ba komai
    Gidan ne ya Kaure da gud'a ga ango ga ango, gaban Nazeefa ne ya fara fadi, fuske wa kawai tai ta fito kallon cikin ido sukaiwa juna ya sakar mata da wani murmushi, jitai ta Kara sonshi

Nan aka fara daukan hotono, Nazeefa sai zuwa take tana chanza kaya

    ****
     Bangaren ummie kuwa tana gida bakin ciki ya isheta, taso ace Mansur ne ze fara auranta, dakko wayarta tai ta shiga WhatsApp taga Mansur yai status

Budewa tai taganshi har yai uploading hotarshi da amarya, yasa Alhamdulillah what a blessed day, Finally she's mine!

Kara kure ma Nazeefa kallo tai tace Ina ya Mansur ya samo balarabiya, shegiya tanada kyau fa! Setai comment da hmmmmm she's beautiful

    Shikam Mansur Se nan nan yake da amaryarshi, 4 suka wuce hall cos da event din da za'ai Daga chan za a wuce da amarya gidanta!!!!!


Comment dinku yayi kasa

Muje Zuwa

Vote
Follow
Comment

Ummiey xeey ce🤸🏻‍♀

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now