SILAR GIDAN AIKI

2K 144 19
                                    

*SILAR GIDAN AIKI*

          
NA
    *UⓂMIEY XEEY*

*Wattpad #Freshummieyxeey*

*PAGE 9⃣0⃣🔚🔚🔚*
         _Laifin Dadi karewa_

*Alhamdulillah*

  Bikinsu hassan da Hussaini
   Tun Ana sauran sati daya yan uwan suka fara zuwa!

    Nazeefa kuwa Idan mansur sun fita dasu hassan dakin mamanshi take zuwa tai kwanciyarta, Taita tambayarta meta keso, sedai tace bakomai

   Ga baki sunzo Dan haka nazeefa ta tafi sashen hajiya bilkisu,  tana sonta sosai kuma tana jin dadin hira da ita, mansur ne ya Shugo wai suje su kwanta, makalewa tayi a bayanta tace ita sam bazata je ba  hajiyane tace meya faru?

  Da yake nazeefa ta sake jikinta da ita sosai tace wai yace muje Mu kwanta kuma ga baki a gida, Hajiya bilkisu tace gaskiya anan tadan fika gaskiya

    Ga baki kaje ka kwana dasu hassan mana da yan uwanka, ni nama taba ganin bita zaizai irinka kuwa? Kunya yaji yai ficewarshi, Nazeefa kuwa tamai gwalo, Sannan Ta dauka wayarta ta mai text I'll miss you to night, I love you, Karantawa yayi, reply yai mata yace bawaninan zamu hadune ai duk sena fanshe Lol, yana tura mata, karantawa tai, Smiling tayi ta ajiye wayarta

   Hajiya Bilkisu kuwa Gyara mata gadonta tayi tace inzaki kwanta gashinan, hada mata ruwan wanka masu aikin sukai ma nazeefa, zuwa tai tai wankarta tana dawowa ta ga ankawo mata kunun gyada me dadi! Zama tai tasha hankalinta kwance sannan tahau gado tai baccinta me dadi

    ***
*Agurguje......*
    Ranar daurin aure an daura auren Hassan da matarsa Zainab, Shi kuma hussaini da matarsa Maryam! Anyi biki Iya biki se wanda ya gani

     Koda aka kawosu gaba daya aka hadasu akai musu fada, Akace nazeefa ce babba su zauna Lafiya lau banda rigima, nan duk toshe dayane, sukace inshaa Allah

    Ango Hassan da Hussain se rawar kafa sukeyi ankawo Musu amaransu, Mansur yaita tsokanarsu yana JJC sukace eh din sunji

     Dazasu shiga dakunan su mansur yace adaiyi ahankali sedai sukai dariya sukace ance maka mu irin kane? Yace Oho bansa niba, Dakunan su suka shiga

Kuwa yaci angwancinsa yanda sukeso, Gasu ga Nazeefa amma basu taba haduwa ba sai Bayan sati daya koshi Mansur din, randa suka hadu kuwa sunsha tsiya wajen mansur "yace ku haka akeyi daga kawo muku amarya se inji shuru, Lol da yake nimadai inada mata, Hassan ne me Iya magana a cikinsu yace eh din Kaifa ka sa mana ido, Kai inaji kayi wata ma baka fitaba, Mansur kyalkyalewa da dariya yayi

    Dukansu Zaman lafiya sukeyi abun se Wanda yagani, jikinsu yayi kyau kamar wasu yan Mata, kansu a hade yake duka su 3 din, yau aje sasan wane ai hira gobe aje na wanchan haka suke tayi

Su Mansur da hassan da Hussaini suma an Neman masu aiki kowa na zuwa

   Watarana Da daddare kowa na zaune da matarshi me martaba ya kirasu dukansu, Kowa yazo suka zauna a fadan tsarki, Yace to Alhamdulillah inshaa Allah this year zaku tafi Hajji kowa da matarshi zasu tafi, dadi sukaji sosai, Sannan yai musu addu'a sukace Amen

Kowa dakinshi ya koma, nazeefa na shiga dakinta wayarta ta dakko, Ta Kira ummanta take sanar da ita

Ummanta tace Masha Allah muma zamu tafi, inata tinaninki nace kodai zamu biya dake ne ashe kema zakuje, to Masha Allah, Allah ya Kara hada kawonanku tace Amen

   Cikin Nazeefa yadan fito, Hajiya bilkisu da asma'u kowa Iya gwada mata So, infact gaba daya gidan sunason Nazeefa

***
    Lokacin tafiya hajjinsu tayi, Dan haka suka shirya dukansu Ranar da zasu tafi kuwa Aka kaisu airport, jirgi na sauka, kowa ya rike hannun matarshi suka tafi, koda sukake chan kowa na makale da matarshi,

SILAR GIDAN AIKIWhere stories live. Discover now